INA TARE DA ITA COMPLETE
Kyakkyawan saurayine d'an kimanin 2o years janye da trolley dinsa ,yamurd'a k'ofar parlourn yashige...sallama yyi ,bayan yashiga "Ummi dke zaune tana kan kujera tana lazimin marece "
Cikin fara'a ta amsa sallamar tana murmushi had'e da cewa babana Kaine kadawo da marece haka?"bbu ko waya ?"hmmmm da iftihal tasani nasan bazataje islamiyyaba!
Murmushiyyi Wanda yakara fito masa da kyansa dan dariya da murmushi suna masa wuya had'e da zama kan one seeter, cikin sweet voice insa yace Ummi nafiso namuku surprise ne shiyasa dan inga my angel d'ina zata yi murna sosai inta ganni!"
Ummi tace hmmm ai kasan dolene tayi murna dan kwana 2nan dabakanan tadamemu d rigimarta da y'an koke kokenta ita sai andawomata da yah ile d'inta!"
Lumshe idonsa yyi yana sauraren Ummi jin tace ai jiya yaseer yasakata kneeling &hans up ...azabure yabud'e idonsa,cikin husky voice yace whatttttttttttttt?"oh dama zalinta sukeci inbana gidan?yafad'a cikin huci..Ummi kuwa tayi danasanin fad'ar wannan yar maganar ,amma saitayi kicin kicin d fuska tace ah ah kasan bana son fitina ko?"daga dowarka gaka d zuciyar tsiya ai abun ya wuce ko sokake kayi masa wani abun uwarsa daba mutunci ne da itaba abun yadawo kaina .....kafin yah Suleiman yyi mgn iftihal tashigo parlourn d gudu .
Tana cewa yah eleeeee!kana ina?"
Wani lallausan murmushi Wanda yafito masa da kamalsa yasakarma iftihar yarinya yar kimanin 5years.
"Ahankali yace my angel gani nan " fadawa tayi ajikinsa tana dariya d murnar ganinsa ,kafafunta ta aza masu kura data tako waje ajikin fararen suit d'insa tana kokarin hawa kan cinyarsa ...Ummi dke ta kallonsu ta lura d sauri tace oh iftihal kafafunki d datti kada kib'ata masa kaya....tun kafin ta ida k'arasa maganar gogan yyi kicin kicin da fuska had'e da cewa to minene Ummi inta batamun ai sai nacanza waso ko my angel d'ina yafad'a had'e da kallon iftihal data ke kokarin tura masa big bomb d'inta dke jage jage da yawu atsabtataccen bakinsa...
"Bubu nuna k'ya ma yabud'e bakinsa tasakamasa ya tsotsa had'e da lumshe ido " cikin yarinta iftihal tace yah kasan ina islamiyya natunoka ,cine na ,yagemaka ,kacan ina jidakai ko ?"ta fad'a cin gwarancinta irinna yara Wanda ko mommy da ta haifeta wani lokacin bata gane gwarancinta,sabanin yah Suleiman dako uhumm tace yasan metace ..
DOWNLOAD HERE👈