Category: JIDDATULKHAIR COMPLETE
JIDDATULKHAIR CHAPTER 59 BY KHALISAT HAIDAR
Parking yayi ya sauka yana kallon mai gadi dake xaune a waje, wanda har ya mike xai bude gate a tunaninsa Ahmad ne sai ya…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 58 BY KHALISAT HAIDAR
Kofar gidan Ramlah Abuturrab yyi parking, tun barin su Hayi sai a lokacin ya juya ya kalleta, a hankali ta kai hannu a sanyaye xata…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 57 BY KHALISAT HAIDAR
Parking Abuturrab yyi a kofar gidan Ramlah, Ramlah ta bude motar xata sauka, Jiddah ma ta bude xata sauka, Hijab dinta taji ya rike gam…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 56 BY KHALISAT HAIDAR
Ummi ta kalli Umma tace “Ahmad ai xai gane gidan shi ko?” Umma tace “Anya kuwa? Amma dai bari in kirasa in tambayesa” Daukar wayarta…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 55
Da daddare Jiddah ta fito daga dakinsu, ta karaso cikin parlon ta xauna tana kallonsa da murmushi fuskarta a hankali tace “Ina yini” Ya d’an…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 54 BY KHALISAT HAIDAR
Umma na shigowa dakin ta karaso kusa da gadon tana kallon Jiddah tace “Lafiya Jiddah?” Jiddah ta dago kanta da kyar hawaye na sauka idonta…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 53 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab ya dauke kansa, Umma tace “A hado maka da abinci ne?” Girgixa kai yayi yace “Aa” Jiddah na ba Huraira sakon Umma ta fito…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 52 BY KHALISAT HAIDAR
Makulli Aneesah ta sa a kofar bandakin bayan ta shiga gabanta na faduwa, ta ajiye towel din a karamin bucket ta tara ruwa ta dau…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 51 BY KHALISAT HAIDAR
Murmushi kawai Jiddah tayi bata ce komai ba, Ahmad bai kuma ce mata komai ba shi ma, suna isa wani babban pharmacy yayi parking yana…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 50 BY KHALISAT HAIDAR
Har Jiddah ta isa bakin titi waigen layin take xuciyarta na bugawa, tana ta tsaye har ta samu adaidaita ta hau ta gaya masa inda…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 49
Lkci daya Abuturrab ya saketa ta dalilin hasken wuta da ya dawo kitchen din, ta rufe bakinta a rikice ta juya ta bude kofar kitchen…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 48 BY KHALISAT HAIDAR
Bayan kwanaki kadan da Umma tayi magana da Ahmad sai gashi ranan wata Asabar ya shigo gida rike da admission form na Jiddah da receipt…