Category: TSANGAYAR MATI COMPLETE

Posted in TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 12 TEND QARSHE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 12 THEND QARSHE BAYAN WATA GO MA Rayuwa ta mika a gidansu Mati, abubuwa da yawa sun faru ciki harda dawowarsu Nene…

Posted in TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 11

TSANGAYAR MATI CHAPTER 11 Abulle tayi k’asa k’asa da murya. “Makarin shine a jika wandon kwarto a shanye.” Nene ta zabura tayi zaman ‘yan bori…

Posted in TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 9

TSANGAYAR MATI  CHAPTER 9 “Ke dadina dake jahilci kwarankwatsa dubu, haba ai ko karamin yaro yasan ruwa ba a sheka mai Zobo a zuba Sugar…

Posted in TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 8

TSANGAYAR MATI  CHAPTER 8 Kamar wasa cikin Fadime ya tabbata, Inna har Asibitin Kauyen ta mika ta tare da Abule da Nene wadanda suka tike…

Posted in TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 5

TSANGAYAR MATI  CHAPTER 5 Inna ta d’aga hanci sama taja iska, sai kuma ta furzar ta baki tana hararar kwanukan da Nene ta aje gabanta….

Posted in TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 4

TSANGATAR MATI  CHAPTER 4 Assalamu Alaikum mutan gidan.” Fadin ‘yar doguwar dattijuwar kuma tsamurmura mai sharba-sharban tsagu a gefen bakinta, baka ce wuluk kamar danta…

Posted in TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 3

TSANGAYAR MATI CHAPTER 3 “To ai saiki kauce daga samanmu tunda dai shegen bakin cikinki yajawo kinji abinda Tsohonki ke aikatawa a waje.” Mati ya fadi…

Posted in TSANGAYAR MATI COMPLETE

TSANGAYAR MATI CHAPTER 1

TSANGAYAR MATI CHAPTER 1 Buguzum-buguzum ta sanyo kai cikin gidan tana waka.  “Ahayye iye nana…”  Difta dakata gami da sakin baki adalilin abinda ta hango…