Category: FETTA COMPLETE
FETTA CHAPTER 31 KARSHE
FETTA CHAPTER 31 KARSHE Fetta a ranta ta k’uduri amincewa Sultan dan gujewa komawa Suraj, tana matuk’ar jin nauyin Hajiya, tasan ko shakka babu…
FETTA CHAPTER 30
FETTA CHAPTER 30 Suraj ya k’ara kwana biyu garin Niamey but kwanakin nasa basu k’ara masa komai ba sai damuwa da rashin natsuwa na…
FETTA CHAPTER 29
FETTA CHAPTER 29 *Mano Dayak International airport Agadez, Nijar*+ Jirgin su Suraj yayi landing, Zuciyar sa tayi sanyi yana bin airport d’in da kallo,…
FETTA CHAPTER 27
FETTA CHAPTER 27 Cikin Mintuna kad’an ya iso gidan, ba k’aramin gudu yayi ba, tuk’i yake kamar zai tashi sama, daga yanayin shigowar sa…
FETTA CHAPTER 28
FETTA CHAPTER 28 Fetta sun dawo garin Agadez cike da kewar mutanen Niamey, sun so ta k’ara musu ko sati d’aya, Amanukal ya nuna…
FETTA CHAPTER 26
FETTA CHAPTER 26 Zuciyarta ke ingiza ta ta bud’e, wani courage taji yazo mata, Ta murd’a handle d’in tare da tura k’ofar d’akin da k’arfi,…
FETTA CHAPTER 25
FETTA CHAPTER 25 MURTALA MUHAMMAD INTERNATIONAL AIRPORT.+ Jirgin su yayi landing, Fetta yau ce rana ta farko da ta fara zuwa lagos, Tabi airport d’in…
FETTA CHAPTER 24
FETTA CHAPTER 24 Ganin tana neman fad’uwa Fetta tayi saurin rik’e ta, “Lafiya?, meke damun ki?”, Tayi k’arfin halin cewa “Kaina ke ciwo”, Tana…
FETTA CHAPTER 23
FETTA CHAPTER 23 D’aukar ta suka yi, suka jefa bayan mota, Suna kawowa kusa da gidan su, D’aya ya shek’a mata ruwan sanyi masu…
FETTA CHAPTER 22
FETTA CHAPTER 22 Mik’ewa yayi ya d’auki mukullin motar sa, Yan sandan wurin ya umarta su mayar dasu cell, “Ranka ya dad’e yaushe za’a sake…
FETTA CHAPTER 21
FETTA CHAPTER 21 Su’ad da Feena sun dawo ba tare da kowa ya gansu ba, Suka shige d’akunan su, Sunyi nasarar shawon kan samarin nasu…
FETTA CHAPTER 20
FETTA CHAPTER 20 b Fetta tayi wanka ta canza kaya zuwa marasa nauyi, suna hira da Yasmeen bacci ya d’auketa, Ganin tayi bacci Yasmeen tace…