Category: GAMAYYAH COMPLETE
GAMAYYAH CHAPTER 14 THEND KARSHE
GAMAYYAH CHAPTER 14 THEND KARSHE Kasa motsi tayi tabi bayanta da kallo harta fice ta jima tana kallon qofar kafin ta maido kallonta kan abeel…
GAMAYYAH CHAPTER 13
GAMAYYAH CHAPTER 13 Zaune suke dukkaninsu gaban boka aqoob dayayi shiru cikin jinjina mataki na qarshe dazai fada musu sbd aljanun dayake aiki dasu sune…
GAMAYYAH CHAPTER 12
GAMAYYAH CHAPTER 12 Soyayya da cin Amana haɗi da Yaudara suka, kafa daular, asalin masifar ya fara ne, daga ranar laraba ga watan maris 1836….
GAMAYYAH CHAPTER 11
GAMAYYAH CHAPTER 11 Kallon adama dake qoqarin saukowa gado yayi yaga yanda jikinta ke rawa saidai Sam bata tata yakeyiba mafarkinsa ya girgiza tunaninsa da…
GAMAYYAH CHAPTER 10
GAMAYYAH CHAPTER 10 Miqewa tayi tabar dining area din ta nufi dakinta tana dafe ‘dan qaramin cikinta dataji yana murdawa. bayanta yabi da kallo yanajin…
GAMAYYAH CHAPTER 9
GAMAYYAH CHAPTER 9 Sheraton bamako hotel forth floor room 302 shine dakinsa da ako yaushe yake sauka idan yana qasar. + Babban suite ne dayaji…
GAMAYYAH CHAPTER 8
GAMAYYAH CHAPTER 8 Sanin batada ikon gardamawa yasa bata gardamaba ta rintse idanuwanta ahankali tareda Jan wani irin numfashi jin hannuwansa sun sauka a qirjinta…
GAMAYYAH CHAPTER 7
GAMAYYAH CHAPTER 7 Tun acikin jirgi aka fara bata taimakon gaggawa jinin ya tsaya amma Sam bata farfadoba koba’a fada masaba mmatsayinsa na likiti yasan…
GAMAYYA CHAPTER 6
GAMAYYA CHAPTER 6 Shiru sultan yayi yana sauraren bayanin Jakadiya ya lumshe idanuwansa ya bude, + Allah yataimaki sultan sarkin dayafi sarakunan qarninsa Haryanxu baiwa…
GAMAYYAH CHAPTER 5
GAMAYYAH CHAPTER 5 Akan nuratu jakadiya ta tsayarda idanuwanta tana nazarinta sbd zama da rumanah yasa itama takeda nutsuwa daidai gwargwado…… Tsaya to idan zama…
GAMAYYAH CHAPTER 4
GAMAYYAH CHAPTER 4 Bayan rasuwar amnah sosai suhailat tashiga damuwa shikuma gashi bai iya ya ake lallashi ba bare Iyakacinsa idan zai fita yanasaka yin…
GAMAYYAH CHAPTER 3
GAMAYYAH CHAPTER 3 Sashen sultana zaarah aka nufa da Asma’u dake waiwayen qofar sashen da aka baro bulama tanaji ajikinta shikenan sungama rayuwarsa atare saidai…