Category: KUDIRI COMPLETE

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 9 KARSHE

KUDIRI  CHAPTER 9 KARSHE Asiya ta ci gaba da kuka kamar ranta zai fita. Ba ta iya jin kowane hakurin da su Umma ke ba…

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 8

KUDIRI CHAPTER 8 Rayuwar duniya juyi-juyi, wai kwado ya fada ruwan zafi. A daren jiya idan wani y ace da shi zai shiga wannan hali…

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 7

KUDIRI CHAPTER 7 Wannan bai yi ba.” + Muhibbat ta nisa sosai, “Me ye aibun sa Minde?” Ta tambaya, hannun ta rike da riga dikin…

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 5

KUDIRI CHAPTER 5 Da nauyin zuciya Asiya ta fita, don ba ta son haduwar ta da Suhaima ko kadan, musamman ma a yanzu da ta…

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 6

KUDIRI CHAPTER 6 Asiya ta kura wa makeken akwatin da ke kan gadon ta idanu, ta gagara cewa uffan. Muhibbat ta kwashe duk wata suturar…

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 4

KUDIRI CHAPTER 4 Gaban Asiya ya fadi. Wace ce kuma wannan matar? Wace ce jikanyar ta ta? Me ye gamin ta da Yusuf, ko kuma…

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 3

KUDIRI CHAPTER 3 “Aure ya kunshi abubuwa guda uku; abota, aminci/yarda, sannan so da kauna. Su ne ginshikin aure, ma su saka shi yayi inganci…

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 2

KUDIRI CHAPTER 2 Yauwa, gwara da Allah Ya san a gan ku tare. Angwayen ne suka zo tare da matan da zasu dauki amarya. Duk…

Posted in KUDIRI COMPLETE

KUDIRI CHAPTER 1

KUDIRI CHAPTER 1 Akwatina shida ne ke jere gaban wasu mata, suna kallon abubuwan da ke cikin su daya bayan daya. Kowacce cikin su tana…