About Us

A shekarar 2021 zuwa 2022 ne Usman Zubairu da Abdulkadir Garba suka kafa Northernwiki a Najeriya domin kawo muku cikakku Kuma ingantattun tarihin rayuwar jarumai, mawaka, Yan siyasa, dama duk wani tauraro daga arewacin Nigeria, kudancin kasar dama sauran kashen Africa gaba Daya.

kundintarihi.com.ng ta sadaukar da kai takuma dauki nauyi domin kawo muku ingantattun bayanai na yau da kullun.

Northernwiki yana da marubuta a duk faɗin duniya waɗanda ke yin nazari mai zurfi. Sakamakon haka, bayananmu daidai ne kuma na muna sabuntasu lokaci zuwa lokaci.

Burin mu shine mu gabatar muku da labarai masu inganci, sahihai, akan kari.

Kasance tare da mu a shafukan zumunta:

Facebook

YouTube