Category: BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 36
Cewar hajja dake tsaye akan ummul cikin faɗa take wannan furucin. A karo na barkatai ummul ta share hawayen dake faman zubo mata kamar famfo…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 35
“Idan banda Abin ka Baffa ai So Da Tausayi aciki shiya ke zama so! idan har baka son yarinyar nan wallahi bazakaji tausayin taba, Yara…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI CHAPTER 34
“Abba akwai wata”Seyay shuru yana faman jan gemunsa yana murmushi yaƙi cigaba da sauran maganar.Tsira masa ido Abba yayi cike da ganɗokin son yaji me…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 32 BY AUTAR MANYA
Bai farka ba se da asubah bakinshi ɗauke da salati, tare da addu’ar farkawa daga bacci, ya sauke santala santalan ƙafafunshi Aƙasa yana jinsa saka…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 31 BY AUTAR MANYA
Tamkar yana kallon ta, Kuma har lokacin bata da niyyar yi mashi magana.“To kiji ni da kyau wannan shine first and last dazan kuma ji…
BA SONTA BAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 30
Sanye yake da ɗanyar dark blue ɗin shadda wadda tai masa masifar kyau bana wasa ba hannunsa ɗauke da manyan ledoji masu tambari,ajikinsu tafiya yake…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 19
A kasalance yake amsa gaisuwar hajiya binta wadda tsabar kirsa taƙi bari shiya gaisheta a matsayin ta na babba harda russunawa tana sunkuyar da kai…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 18 BY AUTAR MANYA
Alhaji Ali Dikko………….. Haifaffen Jahar katsina ɗane a wajan malam muhammad Asalin dikkon da yake amfani da ita laƙanine na jaharsa. Alhaji Ali shine ɗa…
BA SONTA BAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 17 BY AUTAR MANYA
Cikin so da ƙaunar ta yace. “Uwata tafi ta kowa waye ya taɓaki?” Ya kamo hannunta yana saka ɗayan hannun sa yana goge mata hawayen…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYINE CHAPTER 16
Bayan taci abinci ta ɗan kwanta abin ka da jikin talaka tuni bacci yayi awon gaba da ita sama-sama cikin baccin ta taji tashin maganganu…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 15
Da sauri talatu ta amsa tare da cewa hajiya timo. “In sha Allahu hajiya za’a kiyaye da girman kujerar ki” Ta ƙare cike da fadan…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 14
A hankali ummul ta yayibo wani farin hijabi amman tsabar tsufan dayayi yasa ya koma milk colour ta sanya ajikinta. Tare da amsar hamsin ɗin…