Category: ARNE COMPLETE BY Surayyah.M.S
ARNE CHAPTER 19 BY SURAYYAHM
Alhamdullilh,kwana biyun nan haji mariya ta saduda ba kamar da ba,sai dai fa had yanzu akwae sauran abun aranta….. Duk lokacin da rashin kirkikn ta…
ARNE CHAPTER 18 BY Surayyahm.s
Komawa ciki raphael yayi dakinsa ,amma sai dai tun dayake bai tabajin abun Hajiya mariya ya taba masa zUciya kamar na Yau ba,,,, jingina kansa…
ARNE CHAPTER 17
Me zan gani haka? Ayyuriri ,,,ahh Barin kira mutumiyata naji gaskiyan zance Nan Hajiya mariya ta dialing number haj shafaatu ring daya ta dauka Yar…
ARNE CHAPTER 16 BY Surayyah.M.S
Ranar Monday dayamma aka knocking kofar dakin raphael wanda take kwance yana tunanin yadda zai shawo kan kanwarsa da kwana biyu ta dauke masa wuta…
ARNE CHAPTER 15 BY Surayyahm.s
Ana shirye shiryen bufday gidan su Khalid wanda mahifinsu ya hada na mussaman domin siyama Dama tun a schl ta ta kura ma raphael…
ARNE CHAPTER 14 BY Surayyahm.s
Wasa wasa Khalid da raphael suka dawo kamar wuta da auduga acikin makarantar Jabir shikadai ne abokin raphael wanda bayansu zu zafar dashi kullum zaka…
ARNE CHAPTER 13 BY Surayyah.M.S
ARNE CHAPTER 13 BY Surayyah.M.S Haka rayuwa ta cigaba ma rphael a gidan alhaji abdullhi,idan yana gari saukinsa idan baya nan kuma hatta…
ARNE CHAPTER 12 BY Surayyahm.s
ARNE CHAPTER 12 BY Surayyahm.s Waya takeyi ko zama batayi ba Shafa atu,kedai bari ni wallhy na Shiga uku bakin ciki zai kashe…
ARNE CHAPTER 11 BY Surayyahm.s
ARNE CHAPTER 11 BY Surayyahm.s Waya takeyi ko zama batayi ba Shafa atu,kedai bari ni wallhy na Shiga uku bakin ciki zai kashe ni a…
ARNE CHAPTER 10 BY Surayyah.M.S
ARNE CHAPTER 10 BY Surayyah.M.S Fitowar su alhji a masallaci bayan sallar asubahi da yaronsa zafar abayansa dan ja da baya yayi yana kara…
ARNE CHAPTER 9 BY Surayyah.M.S
ARNE CHAPTER 9 BY Surayyah.M.S Bayan wata biyu a gidan alhaji ,raphael ya warware normal kamar bashi ba Zaune yake a kofar masallacin gidan…
ARNE CHAPTER 8 BY Surayyah.M.S
ARNE CHAPTER 8 BY Surayyah.M.S Sum sum yafito har yadan canza da ga asalin kamar sa kamar marar lpya… , Tsugunawa yayi cike…