Category: HUTU COMPLETE
HUTU CHAPTER 13 KARSHE
HUTU CHAPTER 13 KARSHE Wasa wasa shirye shirye ya kankama saboda kusantowan lokaci, Binta ta dade da komawa gidan Ummi saboda gyaran da ake mata,…
HUTU CHAPTER 12
HUTU CHAPTER 12 Hydar na zaune yana lallaba Kausar akan ta taso suje su dawo da Binta amma taki, ba yanda beyi da ita ba…
HUTU CHAPTER 11HUT
HUTU CHAPTER 11 Yau sati daya kenan da yin bikin Zeena da Khalil, soyayya sabowa suka shimfidawa rayuwar aurensu, Jamil da MK sun koma school…
HUTU CHAPTER 10
HUTU CHAPTER 10 Wuyan abu a farashi, wasa wasa su Zeena sunyi nisa a waec dinsu sun kusa gamawa inda en js3 su Binta kenan…
HUTU CHAPTER 9
HUTU CHAPTER 9 Wanka Kausar tayi ta canza kaya sannan ta shigo dakin Binta tace “Binta hada school Uniform dinki na gobe kisa a jaka…
HUTU CHAPTER 8
HUTU CHAPTER 8 A kwana a tashi ba wuya yau kwana uku kenan da fara karatun Binta kuma sosai take ganewa ba laifi wanda yayi…
HUTU CHAPTER 7
HUTU CHAPTER 7 Kausar tana bude kofan taga Hydar tsaye cikin kakinshi na soja da laptop bag dinshi a kafada se wayanshi a hannu yana…
HUTU CHAPTER 6
HUTU CHAPTER 6 Kallon Anwar Mom tayi tace “Son kana bata min lokaci kana batawa kanka lokaci, kaji dani mana” numfashi yaja ya fitar sannan…
HUTU CHAPTER 5
HUTU CHAPTER 5 Kausar tinda Hydar ya fita ta zauna tana tunani, kaman yadda yace tayi tunani da zuciyarta hakan kuwa tayi kuma sosai taga…
HUTU CHAPTER 4
HUTU CHAPTER 4 Ajiye wayan Kausar tayi bayan su Miemie sun mata alkawarin gasunan zuwa, zama tayi ta rafka tagumi tana tunanin ya zatayi da…
HUTU CHAPTER 3
HUTU CHAPTER 3 WAYE HYDAR + Alhaji Mahmoud dane ga Alhaji Ali da Hajiya Maryam, bafullatanin Adamawa ne, fitaccen business man inda yake dealing da…
HUTU CHAPTER 2
HUTU CHAPTER 2 Kaman yadda Dad ya tsara komai haka abun ya kasance, yayiwa baba mai kano magana wanda yake kani a wurinshi sannan ya…