Category: DR BOBBY BY RANO

Posted in DR BOBBY BY RANO

DR BOBBY CHAPTER 7 BY AYSHAT RANO

Basu suka baro hall din nan ba sai after seven…lokacin duk an gaji su hajia Aysha a gajiye aka dawo gida sbd rawa da aka…

Posted in DR BOBBY BY RANO

DR BOBBY CHAPTER 6 BY AISHA RANO

Bayan sati hudu… Yau tuesday Aysha na zaune cikin dakinsu kan study table ta dora macbook dinta akan table din tana kallon wasan Manchester United…

Posted in DR BOBBY BY RANO

DR BOBBY CHAPTER 5 BY AISHA RANO

Ranan Thursday da wuri suka shiga school sbd sunaso su zauna da group dinsu before time na presentation…tun 7 suka hadu gaba daya class suna…

Posted in DR BOBBY BY RANO

DR BOBBY CHAPTER 4 BY AYSHAT RANO

Saida ya sake dinke fuskanshi tsaf snn yace”i said speak”..a hankali tayi kasa da kanta tana fidgeting fingers dinta kuma har yanxu gayyar hawaye basu…

Posted in DR BOBBY BY RANO

DR BOBBY CHAPTER 3 BY AISHA RANO

Kai tsaye office dinshi ya wuce yanata faman tsaki domin har cikin zuciyarshi wani tukuki yakeji..a zahirin gaskia ba iya mgnr da Nur ya fada…

Posted in DR BOBBY BY RANO

DR BOBBY CHAPTER 2 BY AISHA RANO

Sake pouting lips dinshi  yayi yace”Mummy blackmailing dina fa tayi wai idan banjeba friend dinta will think bata isa dani ba”…Mummy na kokarin bude baki…

Posted in DR BOBBY BY RANO

DR BOBBY CHAPTER 1 BY AISHA RANO

Dogon building ne mai matukar kyau da tsaruwa…sannan yanada girman da baka isa kace ga iya inda ya tsaya ba…daga ciki akwai makeken surrounding mai…