Category: MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 39 THEND
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 39 THEND Tun a cikin mota suke yin fada kasa kasa yadda ba kowa ne zai gane ba bare aji. lNdo mita…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 38
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 38 Tunda Sadeeq ya koma gida be sanar da kowa zancen da suka yi da lNdo ba kasan cewar baya son duk…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 37
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 37 Sumaila kauyan Sani ….. Cikin ikon Allah INdo taci gaba da kula da Ayman cikin d’an ilimin data samu. Sam bata…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER36
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 36 Gurin dayar nurse din ta karasa ta bawa baby boy din kafin ta dawo gurin ta kalli Sadeeq dake shafar kan…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 35
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 35 Shirin zuwa Sumaila kauyen sani suke farin ciki ya cika zuciyar INdo harta kasa boyewa, kallonta yayi bayan ta rufo dakinta…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 34
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER34 —Tana fita napep ta tare ya kaita gidan su. Tana shiga ta fashe da kuka tare da fad’awa kan kujerar daya daga…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 33
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 33 “Toh mezan ce maka? Kaga kaima Fateema ka fara aura, kuma ita kake so kafin ni. Toh nima ina sonka amma…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 32
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 32 ‘Dan zamejikin ta tayi daga nasa ta kallesa, “shin da gaske ni yake so ko kuma cikin dake jikina? Anya malam…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 31
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 31 “Wallahi ni dai baza ni ba, haba-haba dafa bakin kafa kace wai ba zakaje dani ba sabida ni banajin turanci, toh…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 30
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 30 Hannu ya kai zai taba ta amma sai ya kasa, kallon bayan ta yake yi kawai zuciyarsa na tsananin harbawa.Tashi yayi…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 29
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 29 “Aisha wannan kuma books din waye kike ta lalatawa haka.? Cikin rashin damuwa tace, “is my own.” “Ooh your own?!” “Yes.?”…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 28
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 28 Tunda suka tafi koda wasa Sadeeq be taba gigin k’iran INdo a waya ba, bashi dama fa phone number dinta bare…