Category: HIKIMA COMPLETE
HIKIMA CHAPTER 10 THEND KARSHE
HIKIMA CHAPTER 10 THEND KARSHE Tunda naga sun gama komai zasu tafi na kankame Mama Ina kuka, gaba daya ji nake tamkar an daura min…
HIKIMA CHAPTER 9
HIKIMA CHAPTER 9 A wannan lokacin ji nayi kamar na kashe Kaina saboda wani irin bakin ciki da ya turnuke min zuciyata, da ace an…
HIKIMA CHAPTER 8
HIKIMA CHAPTER 8 *Russia* “Like seriously yarinyar Kake jira Har tsawon wannan shekarun Maina, are you serious or you kidding me?” Dr. Dalhat Ya tambayi…
HIKIMA CHAPTER 7
HIKIMA CHAPTER 7 Wannan furucin nashi Ya girgiza min duniyata da abinda ke cikinta. Bansan yadda zan kwatanta muku yadda sakonshi ya iso gareni ba,…
HIKIMA CHAPTER 6
HIKIMA CHAPTER 6 Fitowata kenan a wanka sakon kiran Hamma Aiman Ya iso min. Seda na saka kaya sannan na fito na sameshi a kofar…
HIKIMA CHAPTER 5
HIKIMA CHAPTER 5 “Na hakura! “ Kalmomi biyu ne amma sun girgiza duniya ta gaba daya, ban taba jin kalamai masu daci a rayuwata ba…
HIKIMA CHAPTER 4
HIKIMA CHAPTER 4 Kwanaki a hankali suke tafiya har Allah ya kawo ranar daurin auren Anty Fadila da Hamma Mussadiq, gaba daya gidan a cike…
HIKIMA CHAPTER 3
HIKIMA CHAPTER 3 *NEBRASKA* A hankali matar dake tsaye gefen bed side drawer dake cikin katon spacious bedroom dinta, Tana Sanye da Jeans trouser se…
HIKIMA CHAPTER 2
HIKIMA CHAPTER 2 “Zamui referring dinku Teaching hospital na gwagwalada” Doctor Ya fada lokacinda yazo duba babyn Hafsa, kallonshi Hafsa tayi tareda kallon babyn sannan…
HIKIMA CHAPTER 1
HIKIMA CHAPTER 1 October 1995 “Lokuta da dama Allah yakan rufe mana wata kofar saboda ya bude mana wata kofa, Aminu me yasa bazaku manta…