Category: HARSASHEN SO COMPLETE

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO THEND

HARSASHEN SO  CHAPTER 34 THEND Suna tashi sch bata tsaya wani bata lokaci ba ta wuce gida,  Lokacin data koma babu kowa a gidan sai…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 33

HARSASHEN SO  CHAPTER 33 Daurewa Shalele tayi taje ta samu Mai gida cikin kuka tace Mai gida kanajin Mubarak zaiyi tafiya don girman Allah kayi…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 32

HARSASHEN SO  CHAPTER 32 Kasa daurewa Shalele tayi ta lallaba ta kwanta, momy tace yadai? Murmushin karfin hali Shalele tayi tare da cewa ba komai. …

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 31

HARSASHEN SO  CHAPTER 31 Shiga yayi ya ajiye wayoyinsa, rage kayan jikinsa yayi ya shiga toilet dan watsa ruwa,  lta kuwa Shalele wuri ta samu…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 30

HARSASHEN SO  CHAPTER 30 Kashe sigarin hannunsa yayi sannan yace idan kuma kina ganin kema wata jar wuya ce to ki tattara kibarmin gida,  Cikin…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 29

HARSASHEN SO CHAPTER 29 Uhum ai halin Mansur saishi, ni ina sansa ina kuma tausayawa rayuwarsa, domin rayuwar daya daukawa kansa rayuwar wahala ce da…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 28

HARSASHEN SO  CHAPTER 28 Kuka Abas yakeyi kamar ransa zai fita dashi da sauran abokanansu “yan duniya suka shiga cikin gidan.  Tunda Mama tajiyo ihun…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 27

HARSASHEN SO CHAPTER 27 Yalwataccen gida ne wanda komai yaji a cikin sa banda bala”i, kallo daya zakayi wa gidan kasan mamallakin gidan kusan boko…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 26

HARSASHEN SO CHAPTER 26 Banda ajiyar zuciya babu abinda Shalele takeyi, tunani ta farayi a zuciyarta. So da yawa kakanso abu ya zamar maka babbar…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 25

HARSASHEN SO CHAPTER 25 Wata kafirarriyar mota ya hau mai tsananin kyau da tsada uwa uba daukar hankali da burge duk wanda ya gani tana…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 24

HARSASHEN SO CHAPTER 24 Duk wanda ya kalli Shalele yasan tana tsundume a cikin danyen farin ciki, Mai gida kuwa ransa a hade kamar wanda…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 23

HARSASHEN SO  CHAPTER 23 Da sallama ya shiga, kuma kowa na gidan yana tsakar gida. Amma ko Mama bata amsa masa sallama ba, kowa shiru…