Category: WAYE ANGON MARYAM JAFAR KADUNA
WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 9 BY MARYAM JAFAR KADUNA
rabuwar aure shi ne mace zata sake auren wani namijin. Ba don komai ba kuma sai don adalci ne hakan. Kai kanka ka nutsu kayi…
WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 8 BY MARYAM JAFAR KADUNA
matata, zan iya mutuwa idan a ka ba wancan, ko kuma na kashe shi wallahi.” Ya buda baki yana salati, cikin tsorata da mamaki yake…
WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 7 BY MARYAM JAFAR KADUNA
Mabaruka ta dora hannu saman kai tare da fashewa da kuka, “Wai wai wai ni Mabaruka na shiga uku, wai ya ake son nayi da…
WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 6 BY MARYAM JAFAR KADUNA
miki da iyayenki kije ki kyautatawa mijinki, ku zauna lafiya cikin farin ciki da ganin darajar juna, wanna ita ce shawarar da zan iya ba…
WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 5 BY MARYAM JAFAR KADUNA
Ya yi dariya ya ce “Sorry my Princess, juyo ki karba kici.” Tamkar ba ta gun bare ta amsa, ba yanda ta iya ne yasa…
WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 3 BY MARYAM JAFAR KADUNA
abin da ya canja. Alakata da shi ta rushe haka, alakata da Sharifa bayan tazo bikin, yayin da soyayyarmu da Sulaiman take Karuwa tsakaninmu mahaifiyata…
WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 2 BY MARYAM JAFAR KADUNA
Tare muka ci abincin yana santi, a kullum yakan tambaye ni wai ina na koyo girke-girke, shi wallahi bai taba •cin abinci irin nawa ba….
WAYE ANGON CHAPTER 41 BY MARYAM JAFAR KADUNA
Bayan an gama sauraron Karar wasu an kammala, sannan aka gabatar da tasu. Alkali ya bukaci ganin amaryar wacce kanta ake wannan hargitsin, ina ma…
WAYE ANGON CHAPTER 40 BY MARYAM JAFAR KADUNA
Ya ce yana kallontà “Lafiya mana, na fada mikikada kidamu?”Ta juya tafi jiki asanyaye Cikin baccinta me dadita dinga juyo hayaniya tsakar gida tsakanin Inna…
WAYE ANGON CHAPTER 39 BY MARYAM JAFAR KADUNA
Ta bishi sama da kasa tana tabe baki ta ce “Meye haka ka ke wata doguwar mika, kana nufin baccin da ka kwasa tun jiya…
WAYE ANGON CHAPTER 38 BY MARYAM JAFAR KADUNA
.. nata zai kasance. Sulaiman ya kirata ta dauka a gajiye. Yace, “Kina ina?” Ta ce, “Ina nan gidan Baba.” Ya ce, “To bari in…
WAYE ANGON CHAPTER 37 BY MARYAM JAFAR KADUNA
barka, amman shi ne har ka ke da kwarin gwiwar tambayata wasu. To naki nabayar.” ‘. Ya ce, “Goro fa kawai zan siya ba wani…