Category: KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 54 BY HUGUMA

Yanayin sanyi ya fara ja baya,yayin da zafi ya fara sako kai,wannan shike nuna alamu na tahowar damuna,mafi yawanci lokutan zafi bata iya bacci mai…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 50 BY HUGUMA

Yanayin sanyi ya fara ja baya,yayin da zafi ya fara sako kai,wannan shike nuna alamu na tahowar damuna,mafi yawanci lokutan zafi bata iya bacci mai…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 50 BY HUGUMA

*** “Bayan dukkan wani bincike da jami’an tsaro suka gabatar ya bayyana cewa zainab ita ta dauki nauyi ta kuma bada umarnin kisan mukhtar” duk…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 49 BY HUGUMA

    A hankali jerin gwanon motocin jami’an tsaron suka dinga kutsa kai cikin hanyar don baza’a kirata layi ba,saboda sabuwar unguwa ce wadda ba’a…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 48

Cikin kwana daya tal amma ji take duniyar ta mata daurin huhun goro,babu abinda qwaqwalwarta keyi sai bitar rayuwarta da mukhtar,idanunta sunqi dakatawa da zubda…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 47 BY HUGUMA

abu na biyu da nake so makaranta su gane shine,haqiqa Allah baya barin wani don wani yaji dadi,ko kuwa don kuna tsaka da farinciki sai…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 46 BY HUGUMA

“Na kasa bacci my sumy,ganinki nake kusa da ni”.’yar qaramar dariya ya tasa tana fadin” baban zumudi ka zama ya mukhtar ne?”shiru ya danyi sannan…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 45 BY HUGUMA

Bayan sallar isha’i ne,idarwarta kenan abdallah ya soma rigima tilas ta kwantar da shi gefanta ta soma lallabashi,don kwanakin abinda ya koya kenan rigima idan…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 44 BY HUGUMA

Duk yadda ta kai ga tunanin duniyar gidanta zata sameta yadda takeso ba haka abun yazo mata ba,komai na neman lalace mata bayan ta tabbatar…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 43 BY HUGUMA

“Dakata dalla malam,ni zaka yaudara?,kayimin aikin banza lalataccen aiki da tunda na fara yawon bin malamai ba’a taba min matsiyacin aiki irinsa ba,to wallahi da…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 42 BY HUGUMA

     Gefansa ta zauna cikin rashin jin dadi,tana jin kamar ta raba yaran da mamansu ne,ta dubi lukman“Ya kamata zuwa gobe kaje ka dawo…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 41 BY HUGUMA

Nan gefan abdallah ya kwanta yana ci gaba da kuka tamkar wani qaramin yaro,jin zuciyarsa yake kamar zata fashe,janyo abdallah yayi cikin jikinsa yana magana…