Category: QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER8

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 8 “Wanne irin aiki kuma,daga dawowar taka?” Ta fada tana duban fuskarsa da maqullin dake hannunsa,girarsa ya dage mata yana fadin “Muje…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 7

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 7 Hannunta riqe kan qugunta tace “Dankali ne ta barmin ya huce,ni kuma ban iya ci ba,abinci rana kuma gaskiya bazan zauna…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 6

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 6 Idonta ta runtse tana jin qarar rufe maga qofar da yayi,ta gefe daya ta kwanta ta sake mirginawa daya gefan,gaba daya…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 5

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 5 Sallama yayi maimakon ya amsa hello da ake faman cewa,yayijim yanajiran amsa sallamar tukun,fahimtar abinda yake nufi da akayi ya sanya…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 4

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 4 Sati guda da kammala gyara gidan ranar wata litinin mukhtar ke gaya mata ran laraba masu kafin amarya zasu zo,sai da…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 3

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 3 Suna cikin hirar mukhatr ya turo qaninta mubarak yayi kiranta ta fito zasu tafi,nan mama ta hada mata su kuka kubaiwa…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 2

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 2 Shi din ma a yau kallo daya yayi mata ya tabbar akwai abinda ya mata kutse cikin farinciki da walwalarta,sosai fuska…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 1

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 1 Falo ne mai matsakaicin girma wanda ke dauke da set din kujeru labulaye carfet wanda dukkansu kalolin ash ne turarre da…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 33

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 33 Kyawawan idanuwanshi wanda suka wadatu da gashin idanu kamar yadda girarsa take masu kama da na wanda ke jin bacci suke…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 32

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 32 Kafin su kai ga fita daga airphort din ruwan sama ya sauka,hakan ya hadu da duhun magariba ya kawo qarancin jama’a…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 31

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 31 Wuni nafisa tayi ta kasa sukuni da tausayin sumayya,a haka auwal ya dawo ya taddata,baki daya wani qaunarta na sake shigarta,haqiqa…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 30

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 30 Ba yadda ummee ta iya wani lokaci haka take biyewa tsiyar su’ad,ta lallabata,takan yiwa mustapha fada idan ya mata tsawa ko…