Category: BAKAR KADDARA

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 11

Koda yashiga daki sai yatarar da miss calls din Mami dayawa amma sai yace bazai kiraba sai yayi wanka yayi sallah, bai damu da duba…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 10

Washe gari koda Buddu tayi sallah sai takoma takara kwanciya hade da dukunkunewa waje daya sabida sanyin da akwai,Goma da rabi yagama shirin sa tsaf…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 9

Sagir Kanin Jimeta shine yazo daukan su murmushi kawai Buddu take tsaki dan fuskar ta cike da fara’a ta gaida sagir daga nan airport kai…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 8

Tun tana jin dadi har yazo ta daina jin dadin sabida dadewar dayayi yana aikin yin abu daya ga kuma wani uban zafi da takeji…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 7

wa’insu hawaye ne masu mugun zafi suka soma zuba akan fuskar ta, daman abunda Hamma faruq yakeyi kenan daman haka Hamma faruq din yake yawuce…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 6

kuka sosai takeyi tana dukan pilo din dake gefen ta, meyasa tawa Qaddarar tazo a haka, a hakan Kaka yake fadan zan gyara Hamma Faruq…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 5

Raly dake gefen ta tadan tabe baki tana kallon Phendon yanda takafe Jimetan da kallo kamar wacce zata cinye shi sosai hakan ya tsayawa Raly…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 4

Dayake nasihan Umman yashige ta sosai shiyasa koda Adda rukayya tafito mata da kayan da zata saka batare da tayi wani gardama bah ta amshi…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARATA CHAPTER 3

Da wani mugun gudu yaja motan yabar haraban cikin gidan ranshi a matukar bace tuni idanun shi suka canza launi zuwa ja, Kuka sosai tafashe…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 2

Alamin daya gaji da zautukan da Jimetan yakeyi sai yamike yakarasa inda yake yace, *Jimeta wai meye haka ne kada fah kamanta a cikin gidan…

Posted in BAKAR KADDARA

BAKAR KADDARA CHAPTER 1

Umma kwata-kwata nawa nake da kaka zai zartar da wannan dan’yen hukuncin a kaina Umma Kaka yarasa dawa zai Hada aure na saida Hamma Faruq”…