Category: YAR SHUGABA COMPLETE

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 35

YAR SHUGABA  CHAPTER 35 Koda suka isa Asibiti direct dakin Likita suka nufa, nan take aka fara mata tests da sauran gwaje-gwaje, Likita ya tabbatar…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 36 THEND

YAR SHUGABA  CHAPTER 36 THEND KARSHE ‘Cikin Basma Wata Tara Da Sati Biyu“  Basma ce a cikin kitchen tana zuba Peppe Meat a plat, fitowa…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 33

YAR SHUGABA CHAPTER 33 ‘Bayan Mako D’aya’  Aryan da Basma sun murmure sunyi kyau sun fara kumari, kwance suke bisa gado Aryan yace  “My Queen…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 31

YAR SHUGABA  CHAPTER 31 ‘Bayan Sallan lsha’i’ Su Yaya Ahmad sun kawo Ango Aryan, tunda suka shigo gabansa ke fad’uwa ya rasa natsuwan sa, nan…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 32

YAR SHUGABA  CHAPTER 32 ‘Washe Gari’  Da k’arfe bakwai na safe Yaya Ahmad ya kama hanyar gidan Yaya Aryan. Yana isa yayi hon Mai Gadi…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 30

YAR SHUGABA  CHAPTER 30 Sun fara shirye-shiryen biki ba kama hannun yaro, Musamman Ummi ta kira wata ‘yar Uwarsu daga Maiduguri tazo gyara Basma, an…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 28

YAR SHUGABA  CHAPTER 28 Mai Martaba yayi sallama, duk suka amsa, ya cigaba da cewa “Godiya ya tabba ga Allah ubangijin talik’ai, mai kowa mai…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 29

YAR SHUGABA  CHAPTER 29 Yaya Aryan d’aure fuska yayi cikin sigar wasa, itama ta d’aure fuska kamar za tayi kuka, tace bana buk’atar sanin ko…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 26

YAR SHUGABA CHAPTER 26 Murtuke fuska tayi ta galla masa harara sai ta kauda kai, Yaya Aryan yayi murmushi ya kura mata ido, gaba d’ayaji…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 25

YAR SHUGABA  CHAPTER 25 A hankali ya juyo ya fuskace ta, ido cikin ido suke kallon juna harna tsawon minti biyar, Yaya Aryan ya katse…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 27

YAR SHUGABA CHAPTER 27 Wuri ya k’awatu sosai, b’angaren iyaye Maza daban tare da abokan Abba, sai iyaye Mata b’angare su daban tare da k’awayensu,…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 24

YAR SHUGABA CHAPTER 24 Bayan sun kaishi asibiti likita ya duba shi, ya tabbatar musu da damuwa ce ta haifar masa da suma “amma yanzu…