Category: MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 24 BY RABI’ATU ADAM SHITU

Balarabe har shi ya zama mutum na budu sai Alhaji Sunusi wadda za a kira shi idan an samu nasara kamo shi. Sun yi shigar…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 23 BY RABI’ATU ADAM SHITU

da zai jagoranci “yarsa ta yi ba daidai ba, abin da nake so dake ki daina ji daga waje… “Ni ba za ka zo ka…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 22 BY RABI’ATU ADAM SHITU

“Umar mahaifina na Kaunata, dan Allah kada mu yi abin da za a raba ni da shi, na san shi bai da mu da tashi…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 21 BY RABI’ATU ADAM SHITU

bana Baya wacce yadda ce a tsakanin ku da ita da zata hada ku, “A kan yarinyar da ta yaudare ka kake Kokarin kara zuwa…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 20 BY RABI’ATU ADAM SHITU

majinyata. Haka ta tabbata kusan sha biyu na dare suka fita. Sai da tabbatar sun hau abin hawa sun tafi sannan ta fito ta koma…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 19 BY RABI’ATU ADAM SHITU

ina sa ne akan gwadaben da nake kai Daddy, yaki ne a tsakani na da Abbas, ina bukatar na ci nasara akansa ta ruwan sanyi”….

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 18 BY RABI’ATU ADAM SHITU

“Mun Kulla alaka da Mama da kuma Yusra tun kana kwance a Asibiti, idan na yi wa Yusra waya ta zo ta kai ni zata…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 17 BY RABI’ATU ADAM SHITU

“Me babu wata fa a kasa, abokiyar aikina na ce, ni ban ma yadda da ita ba, don Allah Mama ku daina”. Ta bar abin…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 16 BY RABI’ATU ADAM SHITU

laifinsa ne shi ma tamkar tilastawa abin ya zo masa, in haka ne akwai wata a kasa, lallai akwai abin dake binne a kasa, ta…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 15 BY RABI’ATU ADAM SHITU

Wadannan kalamai sun saka yasamu sukuni to amma mene ne matsalar? Lallai babban abu ne wadda yakeda girman gaske, to. mene ne. Ya mike ya…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 14 BY RABI’ATU ADAM SHITU

mahaifina zai ga cewar na kasa mantawa da shi zai taso da abin da ya wuce in dai ya ga ina cikin damuwa “Me zai…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 13 BY RABI’ATU ADAM SHITU

Saboda kiyayyar ta hada kanta da Abas a matsayin mata yasa ba ta iya gaya mata: cewar matar Karamin shugaban, kamfanin ce, shi kansa mahaifinta…