Category: Noor albi
NOOR ALBI CHAPTER 11 BY MAMUGEE
Kamar yanda Haj Anne ta sanar Masa da bayanin komai da Kawu saidu yayi Mata shiru yayi Yana sake juya zancen Dan kuwa Babu wani…
NOOR ALBI CHAPTER 10 BY MAMUGEE
Murtala Muhammed International Airport_ ‘Yan media ne wainda suka samu damar zuwa suke cakude cikin mutane suna Dan baza idanuwa akan gurin fitowar baqin dasuka…
NOOR ALBI CHAPTER 9
Wani irin tunani Umma Jamila tashiga zuciyarta na juya zancen Dan kuwa Sam ba zancene dazakayi gangancin yardaba lokaci daya duk da tasan Momy ta…
NOOR ALBI CHAPTER 8 BY MAMUGEE
Yini sukai a asibitin sai dare suka koma gida suka Bar Abdullahi Koda suka Isa gida Momy na kwance a daki zazzabi Mai qarfi ya…
NOOR ALBI CHAPTER 7 BY MAMUGEE
Shiru ne ya ratsa ta bangaren Turaki Wanda zancen yazo Masa a wani iri Dan kuwa a duniya Babu abinda bazai iya yiwa Mahmoud ba…
NOOR ALBI CHAPTER 6 BY MAMUGEE
Baqar Lexus Ls ce datake daukan ido baqa wuluk ta kutso cikin harabar mansion din bata tsaya ko inaba sai daf da kofar shigewa babban…
NOOR ALBI CHAPTER 5 BY MAMUGEE
Guraren la’asar Rana ta Dan bude kadan daga hadari da ruwan da aka tashi dasuTana ganin ranar ta Dan bullo ta kwaso kayan wankin jiyan…
NOOR ALBI CHAPTER 4 BY MAMUGEE
Washe gari tunda safe da hadari Mai qarfi aka tashi da iskaDa sauri ta fito palon ta nufa windunan dake palon guda biyu ta rufe…
NOOR ALBI CHAPTER 3 BY MAMUGEE
Tana zaune tsakar gidan tsaye bakin kicin tana wanke hannu a fanfo Dr Abbakar yafito ya fice Tai Masa asauka lfya cikin biyayyartaYa amsa Mata…
NOOR ALBI CHAPTER 2 BY MAMUGEE
Ajiyar zuciya anty Sa’adah ta sauke lokacinda taga laylan na aje plate din gefe daya alamar ta koshiTa dauki ruwan dake da sanyi sosaiSaikuma ta…
NOOR ALBI CHAPTER 1 BY MAMUGEE
Kokarin komawa ta zauna Kan kujerar robar Dake gaban wheelchair dinda mahaifinta yake zaune akai tayi bayan ta aje cup din data Gama basa magani…