Category: ABBAS COMPLETE

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 22 THEND KARSHE

ABBAS CHAPTER 22. THEND KARSHE Ganin kamar zata 6ata mai lokaci ne sai yayi hanzarin wucewa da kansa ya za6o mata doguwar riga da hijab….

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 21

ABBAS CHAPTER 21 Muryar ta ciki-ciki tace da Hannah ” _har kin dawo_ “? + Hannah dake ‘ko’karin shigowa tace ” _ehh na dawo ai…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 20

ABBAS CHAPTER 20 Rausayar da kanta tayi gefe tana kallon shi, Abbas baya son taga kamar yana matsa mata ne dan haka sai yace ”…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 19

ABBAS CHAPTER 19 Haka a gida ma da yawan mutane na farin ciki da wannan aure sai faman sanya albarka akeyi. An shirya Teemah cikin…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 18

ABBAS CHAPTER 18 Abbas kam yanzu girma ya ‘karu, ta’kama da izzah sai abinda yayi gaba, Daddynsa ne ka’dai yake ‘dan kashe masa gwiwa aduk…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 17

ABBAS CHAPTER 17 Umar na tsaye jingine da jikin mota, Fateemah kuwa na gefe har yanzu ‘kirjinta rungume da kayan Munnira idanunta banda ruwan hawaye…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 16

ABBAS CHAPTER 16 Sai da dare Bayan sallahr isha’i Mahmud ya sanar da Teemah batun tafiyan nasa, take kuwa tafara mai daru akan ita wallahi…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 15

ABBAS CHAPTER 15 Washe gari Mahmud asibiti ya je aka duba shi aka bashi magani hadda allurai daga nan sai ya wuce office ‘dinsu amma…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 12

ABBAS CHAPTER 12 ” hmm” kawai Mahmud yace daganan ya kuma yin shiru. Shirun da Abbas yaji ne yasa ya ‘dago kansa ya kalli Mahmud…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 11

ABBAS CHAPTER 11 Suna fita ya fad’awa drivern sa inda yake so ya kai shi, koda suka je kuma basu tarar da kowa ba face…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 10

ABBAS CHAPTER 10 Teemah kamar bata ji abinda mummyn ke fad’i ba taci gaba da rera kakanta ahankali kanta akan cinyoyinta. Da mummy taga kamar…

Posted in ABBAS COMPLETE

ABBAS CHAPTER 9

ABBAS CHAPTER 9 Tana k’arasa wankewa sai ta d’age hannunta daga fuskar tasa shima daidai sai ya bud’e idanunsa ya sauk’e su akan madubi, tacikin…