Category: GIMBIYA SA’ADIYA COMPLETE
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 44 THEND QARSHE
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 44 THEND QARSHE RanarAsabar da sassafe Sarkin Kubaisu da tawagarshi suka rankayo zuwa Bilbah. Da misalin karfe sha daya na safe suka…
GIMBIYA SA,ADIYYA CHAPTER 43
GIMBIYA SA,ADIYYA CHAPTER 43 Washe gari Kamaryadda mai martaba Sarki Sani ya kwana bai rintsa ba tsabar takaicin Kursiyya, da kuma zakuwa da gari ya…
GIMBIYA SAADIYYA CHAPTER 43
GIMBIYA SAADIYYA CHAPTER 43 Wayarshi ta dauki kara. Ko daya duba ya ga Sarkin Kubaisu ne ke kiran shi. Da sauri ya dauko kunshe da…
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 42
GIMBIYA SA,ADIYYA CHAPTER 42 A cikin wannan halin da suke sai ga Indo ma ta mike zaune. Sai rarraba ido take tana kallon sarautar Allah….
GIMBIYA SA,ASIYYAH CHAPTER 41
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 41 Da karfi Kursiyya ta mike tsaye, tamkar wadda aka kwalla ma kira take neman hanyar fita. Mallam Khamis ya kalle ta…
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 30
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 40 Khalili ya tafi da sauri sai gashi da ashana,ya mika ta ga Mallam Khamis. Mallam ya kyasta ma zaren ashana, karon…
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 39
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 39 Bayan mun isa wurin Boka Fartsi ya tarbe mu da aminci. Ya bamu abun kari muka karya, watojini. Yace, “lndo gyatumar…
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 38
GIMBIYA SA,ADIYYA CHAPTER 38 Saadiyya ta saki haske ya isa saitin bakin Kursiyya. A take bakinta ya daidaita tamkar ba shi ba‘ Amma duk da…
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 37
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 37 Tsananin faduwar gaba yasa Kursiyya ta kasa ko da motsi ne. Ita kanta warin kanta takeji. Sosai take kyamar kanta, kawai…
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 36
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 36 Boka Fartsi ya karbi zoben ya soka a yaryatsarshi. Sannan ya hada hannayenshi biyu alamun godiya ga aljani Maharazkhan. Da sauriya…
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 36
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 36 Boka Fartsi ya karbi zoben ya soka a yaryatsarshi. Sannan ya hada hannayenshi biyu alamun godiya ga aljani Maharazkhan. Da sauriya…
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 35
GIMBIYA SA,ADIYYAH CHAPTER 35 Bayan wasu shekaru Abubuwa da dama sun faru a cikin wannan shudaddun shekarun. Daga cikinsu akwai shafewar babin boka Fartsi. Kwata…