Category: KAWUNA COMPLETE

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 8 KARSHE

KAWUNA CHAPTER 8. KARSHE A hankali ta ɗago da idanuwanta ta sauke su a kan Hammad, Wanda Shi ɗin ma ita yake kallo da alamun…

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 7

KAWUNA CHAPTER 7 “Abeedah!” Da sauri ta ɗago jikinta babu inda baya shirin soma rawa, ganin mai kiran na ta ya sanƴata daɗa firgita. shikenan…

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 6

KAWUNA  CHAPTER 6 A hankali kamar mai raɗa ya ce ” coming back to you soon” ya faɗi hakan lokaci guda yana lumshe idanuwansa. Ya…

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 5

KAWUNA  CHAPTER 5 Tun daga wannan ranar Abee bata sake sanƴa kakanta a cikin idanuwanta ba, kullum dai tana shiga tayi masa gyaran ɗaki, da…

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 4

KAWUNA CHAPTER 4 Jiri jiri taji yana ɗibar ta da sauri ta dafe bangon falon idanuwanta na zubda kwalla, Sir Salman kuwa yaja dogon tsaki…

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 3

KAWUNA CHAPTER 3 Shiru Abee tayi tana sauraren Suhailat ɗin can kuma ta nisa ta ce “naji Nagode Suhailat,ina so ki sani Sir Salman ni…

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 2

KAWUNA CHAPTER 2 “Suhailat! dube ki ,kina da kyau,kina da tsari kina da ilimi ,kina da komai. inaso kiyi haƙuri kina sona ni kuma ƙawarki…

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 1

KAWUNA CHAPTER 1 A gajiye ta k’arasa shigowa cikin madaidaicin falon gidan, daka ganta za ka san cewa ta mugun ɗebo gajiya, ajiye jakar hannunta…