Author: Admin

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 32 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Dda karfe sha biyu daidai direban hmed yazo daükar Zahra°u, ni kuma sai da Aliyu ya sauko masallacin Jumma’a sannan yazo muka mika Malumfashi. Mun…

Posted in KAI KA FI CHANCHANTA BOOK1

KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 20 BY JAMILA UMAR TANKO

tsince su kaga halin da zasu shiga ka garzayo ka fada min don in tsawatar ba karamar gaunarmu kake yi ba. Na yarda da tsananin…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 59 BY KHALISAT HAIDAR

Parking yayi ya sauka yana kallon mai gadi dake xaune a waje, wanda har ya mike xai bude gate a tunaninsa Ahmad ne sai ya…

Posted in MISBAH BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

MISBAH BOOK 4 CHAPTER 17 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE

Ni dai duk da haka ina tausayin ta bana son yana -sakata kuka nasha ganin tana kuka ko naji suna fada tana yin kuka.” Ni…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 31 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Sai da muka ji maganar mutane suna cewa, “Ya ya dai yallabai bakuji ciwo ba ko?” Sannan ya ce, “Wallahi wani mahaukaci ne ya gifta…

Posted in Music videos

Spyro ft Tiwa Savage – Who’s Your Guy? Remix (Official Video)

Spyro, a phenomenally gifted Nigerian singer, songwriter, and song composer captures the interest of his fans and music enthusiasts with a beautiful remix of his…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 18 BY JAMILA UMAR TANKO

Zainab dai murmushi take tana aikinta Nasrin tana ta babatun ta ita kadai. Nasrin ta yi fari ta zauna akan wata kujerar roba ta ce,…

Posted in KAI KA FI CHANCHANTA BOOK1

KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 19 BY JAMILA UMAR TANKO

da yan’ uwanki da duk wani mai sonki cikin, damuwa da bacin rai dauwamammiya. Idan kika gudu kin tashe mu tsaye musamman ni da mahaifinki,…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 30 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

zan ce maki ga takamaiman abin da ya dame ni ba sai Allah kawai ya sani Na sanya hannuna bisa goshinsa Zuwa wuyansa naji sanyi…

Posted in WAYE ANGON MARYAM JAFAR KADUNA

WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 13 BY MARYAM JAFAR KADUNA

yinta, so, ake haukata min da kenan? To ba zai yiwu ba. Ita kuwa Mabaruka sai dare sannan ta farka, tun baccin da ya dauke…

Posted in KAI KA FI CHANCHANTA BOOK1

KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 18 BY JAMILA UMAR TANKO

Ya iske Samira a falo tana tsaye, ya zo ya wuce ta da sauri ya nufi kofar fita gami da ce mata “Mun tafi, sai…

Posted in Hausa Films

Wuff season 3 episode 32 watch and download HD

Wuff season 3 episode 32 watch and download HD Wuff season 3 episode 32 Daga kamfanin North East record Shiryawa Sulaiman sir zeezu Jaruman Shiri…