Author: Admin
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 3 BY AUTAR MANYA
Saukar tattausan hannu agadon bayanshi tare da wani irin ƙamshin shu’umin daddaɗan turare mai kashe jikin mutum.Tsintar kanshi yayi da lumshe idanunshi nan da nan…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 21 BY HUGUMA
Bayan kwanaki biyu* *** *** *** *** a hankali ta shigo dakin ganin tunda ya kammala wanka ya shiga…
NOOR ALBI CHAPTER 1 BY MAMUGEE
Kokarin komawa ta zauna Kan kujerar robar Dake gaban wheelchair dinda mahaifinta yake zaune akai tayi bayan ta aje cup din data Gama basa magani…
ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 8 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA
ma sun zo garin Kaduna har dai zama ya kama su, ya nemi auren ta mahaifinta ya ba shi. Sunanta Badijo ma’anar wannan sunan a…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 29 BY KHALISAT HAIDAR
Mikewa Jiddah tayi tsaye tana kallonta, Aunty da har ta nufi kofa ta juyo ganin Jiddah bata biyota ba ta hade rai tace “Ba magana…
NOOR ALBI CHAPTER 2 BY MAMUGEE
Ajiyar zuciya anty Sa’adah ta sauke lokacinda taga laylan na aje plate din gefe daya alamar ta koshiTa dauki ruwan dake da sanyi sosaiSaikuma ta…
ZUWAIRAT COMPLETE BY UMMUMARYAM
Wani garden ne wanda daga hangen wajen kasan if you’re not in the first social class bazaka zo wajen ba Don kamshin turare dake tashi…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 2 BY AUTAR MANYA
Ya fito ɗaure da faffaɗan tawul a ƙugunshi tare da ɗan ƙarami a hannunshi yana goge sumar kanshi dake ɗigar da danshi lemar ruwan wanka…
SATAR FITA COMPLETE HAUSA NOVEL
Da gudunta ta fito daga gidan hannunta dauke da qatuwar jaka tayi bakin titi, keke nepep ta dauka da sauri ta shige ba tareda sunyi…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 21 BY HUGUMA
Hannu ya sanya ya amsa,sai ya latse wayar ya kasheta baki daya ya ajjiyeta gefansa yaci gaba da aikinsa,wanda yana duba yanayin ginin gidansa wanda…
INA DA HUJJA CHAPTER 4 Ayshat Ɗansabo Lemu
*Koda Khairiyyah ta shanye kokon sai ta koma ta kwanta,tana sauraran yadda maran ta ke cigaba da murɗawa.Rintse idanunta tayi wasu hawaye na sauka mata,bakin…
BA SONTA BAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 1 BY AUTAR MANYA
Da sauri ta sunkuya tana mai dafe tarin takardun dasuka watse zuwa ƙasa wanda hakan yayi dai dai da shima sanda yakai nashi hannun zuwa…