Author: Admin
ARNE CHAPTER 17
Me zan gani haka? Ayyuriri ,,,ahh Barin kira mutumiyata naji gaskiyan zance Nan Hajiya mariya ta dialing number haj shafaatu ring daya ta dauka Yar…
BAKAR AYA CHAPTER 7 BY SADI-SAKHNA
GEMBU babban garine dayake Tsibirin MAMBILA a Sardauna local government dake jihar Taraba a nigeria.Shine gari na karshe daga nan sai a shiga ƙasar camaroo,hakan…
MISBAH BOOK 3 CHAPTER 36 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE
zamo kamar ba a taba yi ba,da wannan ban bakin suka wanzu a haka. Bayan kamar awa guda da tafiyar Alhaji Umar ya dawo dauke…
SARAUTA TAH CE CHAPTER 8 BY NUCEELUV
Hankalin sa sosai ya maida kan bilqees da suke tafiya a yanzu Kai kace Wani bodyguard dinta ne yadda yake kulawa da gaba d bayanta…
MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 7 BY RABI’ATU ADAM SHITU
“Besti ka san me ye?” Ya girgiza kai “Sai kin fada”. Ta dan yi tsaki yanayinta yasauya “Yamma ta yi ga shi dole yanzu zamu…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 8 BY HUGUMA
Cikin mintuna qalilan ta kammala jallope din taliyar ta rarraba cikin coolers,mukhtar din ta fara kaiwa,tana niyyar juyawa ta fita yace da ita“Wannan cooler din…
Ayshat Ɗansabo lemuNAILAH CHAPTER 4 BY
Anwar anashi ɓangaren koda ya isa part ɗinsa,kansa akulle yake ya kasa gane wani irin ƙaddarane ke shirin afka masa,take maganganun abokinsa Doctor Khaleel ke…
Ayshat Ɗansabo LemuINA DA HUJJA CHAPTER 2 BY
Lokacin da Khairiyyah ta dawo tun daga ƙofar shiga gidan na su ta ja ta tsaya.Tana sauke manyan idanun ta akan ƙatuwar motan da ta…
DANGIN JUNA BOOK 1 CHAPTER 9 BY SA,ADATU WAZIRI GOMBE
Amin yace wato kanwata kinki bani amsa har yanzu ko tace a,a yayana zan baka amsa ai yanzu nayi shawara da kowa sauran babban yaya…
MEERAL CHAPTER 5 Y AMINATUH
Wani iskane mai dadi yatasheta daga baccinda take… Da sauri ta tashi tana furta astagfirrilah dalilin rashin sallan asubada batayi ba ga large wall clock…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 26 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab yace “But you didn’t tell me kina xuwa Aneesah” Aneesah tayi wani murmushi tace “How will i tell you ina xuwa Aliyu, dama dalilin…
ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 5 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA
Ina rungume da Zubaida bisa cinyata ina girgiza ta a hankali har bacci ya dauke ta cikin minti sha tara, sai Ibrahim ya ce, “Bari…