Author: Admin

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 17 Gimbiya Sa’adiyya tana zaune saiga sako ya riske ta daga mai martaba, cewa yana son ganin ta. Agogon dakinta ta duba,…

Posted in FIRGITA SAMARI COMPLETE

FIRGITA SAMARI COMPLETE

FIRGITA SAMARI COMPLETE FIRGITA SAMARI  Da sunan  ALLAHMai rahama Mai jin kai BABI NA DAYA Kano Z umuxi ne tar a fuskar Yusuf, sam bakinsa ya…

Posted in BAKIN DARE COMPLETE

BAƘIN DARE CHAPTER 14

BAƘN DARE  CHAPTER 14 Bangaren su Samha kuwa rigima ake sosai da Alhaji Nazifo dan dangi sun sako shi agaba akan ya Auri cousin dinsa…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER36

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 36 Gurin dayar nurse din ta karasa ta bawa baby boy din kafin ta dawo gurin ta kalli Sadeeq dake shafar kan…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 35

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 35 Shirin zuwa Sumaila kauyen sani suke farin ciki ya cika zuciyar INdo harta kasa boyewa, kallonta yayi bayan ta rufo dakinta…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 33

HARSASHEN SO  CHAPTER 33 Daurewa Shalele tayi taje ta samu Mai gida cikin kuka tace Mai gida kanajin Mubarak zaiyi tafiya don girman Allah kayi…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 16

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 16 Washegari da sassafe, ko fadaa mai martaba bai fita ba ya kira Sarki Abdurrahman. Bayan sun gaisa ne Sarki Abdurrahman din…

Posted in BAKIN DARE COMPLETE

BAKIN DARE CHAPTER 13

BAƘIN DARE  CHAPTER 13 Dakyar aka kamo Alhaji Bala Dan sam ba a hayyacinsa yake ba  Hajiya Lubna kuwa tunda ta farka ta zubawa gawan…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 28

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 28 Hannuwanta ta sanya ta dafe gefen cikinta da taji ya kame, sai ta runtse ido tana salati, ta dade a…

Posted in TAGWAYE COMPLETE

TAGWAYE CHAPTER 13

TAGWAYE  CHAPTER 13 “Banza dan sa ido meye naka aciki, ana ruwa kuna kIrgawa, Wawa Talaka ahaka zaka ‘kare Mallam Garba Shashasha kawai. Amsarda Maisha…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 32

HARSASHEN SO  CHAPTER 32 Kasa daurewa Shalele tayi ta lallaba ta kwanta, momy tace yadai? Murmushin karfin hali Shalele tayi tare da cewa ba komai. …

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 15

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 15 Sadda suka fito daga wurin boka Fartsi har magrib tayi. Hakan ya sa Kursiyya ta umurci Drebanta da ya kara wutar…