Author: Admin

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 10

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 10 A hankali Kursiyya ta fara jiyo wannan sautin wakar nasu irin wanda suka rinka yi jiya. Sai dai akwai bambanci, domin…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 26

HARSASHEN SO CHAPTER 26 Banda ajiyar zuciya babu abinda Shalele takeyi, tunani ta farayi a zuciyarta. So da yawa kakanso abu ya zamar maka babbar…

Posted in TAGWAYE COMPLETE

TAGWAYE CHAPTER 7

TAGWAYE  CHAPTER7 A hankali take tafiya, tana tinani iri daban daban, ahaka har tahauro saman  bene, inda tashigo wani ma’keken waje mai suna (CEO Villa). …

Posted in BAKIN DARE COMPLETE

BAƘIN DARE CHAPTER 6

BAƘIN DARE  CHAPTER 6 Batare da bata lokaci ba yaje ya nemo wani boka dayake cewa kansa Mallami akan ya ringa musu aiki kafin su…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 28

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 28 Tunda suka tafi koda wasa Sadeeq be taba gigin k’iran INdo a waya ba, bashi dama fa phone number dinta bare…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 9

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 9 Washegari da dare bayan Sarki Sani ya nemi ganawa da Kursiyya a turakarsa ne take masa tadin auren Hafsa da Yerima…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 25

HARSASHEN SO CHAPTER 25 Wata kafirarriyar mota ya hau mai tsananin kyau da tsada uwa uba daukar hankali da burge duk wanda ya gani tana…

Posted in TAGWAYE COMPLETE

TAGWAYE CHAPTER 6

TAGWAYE CHAPTER 6 Daga nan babu Inda Ma’lnah ta tsaya se gida, Inda tayi parking motarta tashige, zuciyarta na bugawa tana zaro idanuwa tamkar wacce…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 27

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 27 “Malam Sadeeq Kenan, ada kasanni ba yanzu ba.”  Shareta yayi ya nuna tamkar ma bejita ba ta juya tana kallonsa ta…

Posted in Hausa Novels

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 21

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 21 Tsaki yaita saki akai -akai tare da tsuke bakinsa, ya ce “zan zame miki kamar cewgum. ” Sai ya mike…

Posted in TAGWAYE COMPLETE

TAGWAYE CHAPTER 5

TAGWAYE loading… CHAPTER 5 Asubahin farko Ma’isha ta tashi, bayan ta ‘yi sallah, ‘karfe biyarta shirya zuwa office, Jiya daman cikin zumudi takwana da Farin…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 24

HARSASHEN SO CHAPTER 24 Duk wanda ya kalli Shalele yasan tana tsundume a cikin danyen farin ciki, Mai gida kuwa ransa a hade kamar wanda…