Author: Admin

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 25

YAR SHUGABA  CHAPTER 25 A hankali ya juyo ya fuskace ta, ido cikin ido suke kallon juna harna tsawon minti biyar, Yaya Aryan ya katse…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 12

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 12 Washe gari Abubakar ya yafi abuja danyin abinda Abba yasa shi. Tunda kuma ya dawo daga abuja kullum akwai inda zashi…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 12

HARSASHEN SO  CHAPTER 12 Tsaye yake a jikin madubi bayan ya fito daga wanka, shiri yakeyi mai kyau da daukar hankali dan duk wani abu…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 23

YAR SHUGABA CHAPTER 23 ‘Etopia’  Basma ta sauka a jirgi, sai rarraba ido take ko za ta ga wanda zata iya tambaya, jikinta yayi sanyi…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 8

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 8                      MONDAYRanar ta monday da farin-ciki ta tashi, ji take kamar an wanke mata zuciya, bata san me ya saba,ko…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 24

YAR SHUGABA CHAPTER 24 Bayan sun kaishi asibiti likita ya duba shi, ya tabbatar musu da damuwa ce ta haifar masa da suma “amma yanzu…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 22

YAR SHUGABA  CHAPTER 22 Jirgin su Basma ya sauka lafiya, drop ta d’auka taxi, ya kaita asibitin da Yaya Ahamd yake aiki, nan ta nufa,…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 11

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 11 Sadeeq ya bishi da kallon mamaki ganin yadda ya furta kalmar tamkar yace masa shine yabar garin ko Mama. Kallansa ya…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 7

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 7               Bayan sati day:                       12:pm Ranar weekend ce, wanda aranar duk wani magidanci ke zama cikin iyalansa. Hakan ta…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 21

YAR SHUGABA CHAPTER 21 Da misalin k’arfe uku na dare, Basma ta tashi ta gabatar da sallan Nafila, Addu’a tayi da niman yardan Allah akan…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 11

HARSASHEN SO  CHAPTER 11 ‘Dan gajeran nishi Abak yayi tare da komawa ya kwantar da bayansa a jikin kujera! Kara kallon takardar yayi yana mai…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 10

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 10 Amsawa Maman tayi tana had’a musu zobo k’arasawa yayi ya zauna akan kujera ‘yar tsugunno sai faman shafa sajen fuskarsa yakeyi….