Category: COMPLETE DOCUMENTS
ZAGON KASA HAUSA NOVEL
Ƙarfe biyar da minti arba’in da takwas na yamma, ta faka Motarta a parking space, ajiyar zuciya ta sauke ya fi sau uku, sannan ta…
TAFEESU HAUSA NOVEL
D* a misalin qarfe h’udu da mintuna arba’in da hud’u ne a lokacin,wanda hakan yayi daidai da yanayin garin yana son zubo da ruwan sama…
SADAUKARWAR SO
*KANO STATE..* _*Doguwa Local goverment.*_ _AREA:Ririwai_ *SHIMFIDA..* “A karamar Hukumar Doguwa Dake Jahar Kanon Dabo a Wata anguwa mai Dauke da Gidaje masu karamin karfi…
WATA RANA COMPLETE HAUSA NOVELS BY ASMY ALIYU
Manya -manyan motoci ne na alfarma bakake wuluk kirar ( *Range rover*) sae kwaya daya tak ! Da ta kasance fara Sol wadda itace cikon…
GURBIN IDO COMPLETE HAUSA NOVEL BY HUGUMA
Faffada kuma yalwataccen daji ne iya ganinka,wanda ya wadatu da korayen tsirrai da kuma shukoki nau’i daban daban,masu tsaho da kuma gajeru,ciyawa tafasa da sauran…
MATAR HAIDAR COMPLETE HAUSA NOVEL BY MARYAM INDABAWA
Zaune suke a falon su wanda yake a gyare sai tashin kamshi yake ga sanyin AC da ya karawa dakin ni’ima. TV na ta aiki,…
GURBIN IDO BY HUGUMA
Faffada kuma yalwataccen daji ne iya ganinka,wanda ya wadatu da korayen tsirrai da kuma shukoki nau’i daban daban,masu tsaho da kuma gajeru,ciyawa tafasa da sauran…
MAKARANTA KWANA COMPLETE BY FAREEDA
G G.C UNITY COLLEGE* Makaranta ce mai tarihi yana ɗaya daga cikin manyan makarantun da ke cikin garin Bauci kasancewar shine ɗaya tilo makarantar kwana…
D’AN SARKI SAUBAN COMPLETE BY UMMU SAFWAN
Manyan motocine bak’ake guda biyar a jere da juna, suna tafiya a kan lafiyayyen titi wanda yaji kwalta sai jiyaniya kakeji Tana tashi ” Wanda…
ZUWAIRAT COMPLETE BY UMMUMARYAM
Wani garden ne wanda daga hangen wajen kasan if you’re not in the first social class bazaka zo wajen ba Don kamshin turare dake tashi…
SATAR FITA COMPLETE HAUSA NOVEL
Da gudunta ta fito daga gidan hannunta dauke da qatuwar jaka tayi bakin titi, keke nepep ta dauka da sauri ta shige ba tareda sunyi…
HAMDA COMPLETE BY RASHEEDA S DIRECTOR
Karar tsayuwar mota danaji ne yasani saurin wanke kunfar sabulun Dana goga a fuska ta,namike dasauri na Kama jikin karfen window’n bayi nad’ale saman toilet…