Category: COMPLETE DOCUMENTS
TSANTSAR BUDURCI COMPLETE
TSANTSAR BUDURCI COMPLETE A sanyaye matashiyar budurwar ta shiga dakin cikin yanayin damuwa, kayan jikinta sunyi wuluk saboda datti duk sun tsufa, kyakykyawar ja idan…
BABBAN GORO COMPLETE
BABBAN GORO COMPLETE _Tsaye yake gaban wani k’aton dressing mirror, sanye da black suit yana gyara necktie, _Give me freedom give me fire give me…
FUSKA UKU COMPLETE
FUSKA UKU COMPLETE Zaune take saman k’aramar kujera irin wanda mata ke amfani dashi a madafi… Yanda ta rafka uban tagumi ga buta ijiye gabanta…
A LOKACIN MUKE COMPLETE
A LOKACIN MUKE COMPLETE Hasken farin watan daya haski taurarin da suka zagaye shi masu fitar da kyalli daga ganin su, Wanda hakan yasa…
A LOKACIN MUKE COMPLETE
A LOKACIN MUKE COMPLETE Hasken farin watan daya haski taurarin da suka zagaye shi masu fitar da kyalli daga ganin su, Wanda hakan yasa…
RAINA KAMA COMPLETE
RAINA KAMA COMPLETE *Matsanan ciyar* hayaniyar dake tashi agidan ce taja hankalina, cikeda bak’in ciki natashi daga barcin safen dana koma, fitinar gidanmu dabance data…
ZURI’AR MU COMPLETE
ZURI’AR MU COMPLETE Manane!!Manane!!!wai baza ki tashi ki shirya ba saï kin makara zuwa école (School)ne?Umma yaufa bamu da lecture saï( 09h) tara. Eh dukda…
BUGUN ZUCIYA COMPLETE
BUGUN ZUCIYA COMPLETE 📙 Dada! Dada!! Wata matashiyar yariya ce ke rangadawa tsohuwar kakanta kira” Fitowa tsohowar tayi tana kokarin gyara daurin zaninta take fadin,…
UNCLE DATTI COMPLETE
UNCLE DATTI COMPLETE Yarinya ce y’ar kimmata shekara tara taci ado cikin English wear na gown an tufke mata kai da baby pink d’in ribbon…
NAGA RAYUWA COMPLETE
NAGA RAYUWA COMPLETE Yau ma kamar Kullum muna xaune Ni da mahaifiyata a Cikin wata rumfa a kasuwa yara sun baebaye mu suna ihu suna…
DACEWA COMPLETE
DACEWA COMPLETE Yan mata biyar ne a ‘dakin Wasu a zaune suna kwalliya wasu kuwa a tsaye suna shiryawa.Hayaniya suke sosai a ‘dakin sbd shirin…
SANGARTACCE COMPLETE
SANGARTACCE COMPLETE “wayyo Allah na Baba mutuwa zanyi, wayyo Mama huramin cikin” mata biyune suka zagayeta akan tabarman dawasu yara mata guda biyu dake tsakar…