Category: JIDDATULKHAIR COMPLETE

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 31 BY KHALISAT HAIDAR

Jiddah ta goge idonta still ta ki cewa komai, Umma tace “Baxa ki min magana ba Jiddah?” A hankali Jiddah tace “Umma yace min babu…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 30 BY KHALISAT HAIDAR

Aunty ce ta shigo parlon Ummi duk da mutane da ke parlon ta ra6a xuwa cikin daki, Ummi na ciki tana bada sako, Aunty ta…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 29 BY KHALISAT HAIDAR

Mikewa Jiddah tayi tsaye tana kallonta, Aunty da har ta nufi kofa ta juyo ganin Jiddah bata biyota ba ta hade rai tace “Ba magana…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 28 BY KHALISAT HAIDAR

Abuturrab ya buda ido sosai yana kallon Abbansa gabansa na faduwa yace “Divorce kuma Abba?? Why will i do so bayan kayi instructing dina kar…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 27 BY KHALISAT HAIDAR

Jiddah ta langwabar da kanta tace “Ai ban sani ba, in dai mata na xuwa sai mu dinga tafiya tare” That wasn’t were Abuturrab wanted…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 26 BY KHALISAT HAIDAR

Abuturrab yace “But you didn’t tell me kina xuwa Aneesah” Aneesah tayi wani murmushi tace “How will i tell you ina xuwa Aliyu, dama dalilin…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 25 BY KHALISAT HAIDAR

Har karfe daya da wani abu na dare Jiddah bata yi bacci ba, abu bai ta6a tsaya mata rai irin abubuwan da Abuturrab ya gaya…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 24 BY KHALISAT HAIDAR

Washegari da safe Abuturrab ya sauko downstairs wajajen karfe takwas, jin motsi a kitchen ya fasa shiga kitchen din ya xauna parlor, bayan kusan minti…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 23 BY KHALISAT HAIDAR

JIDDATULKHAIR CHAPTER 23 BY KHALISAT HAIDAR         Abuturrab ya dau throw pillow dake gefensa ya jefa ma El-Basheer da ya bi Jiddah…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 22 BY KHALISAT HAIDAR

JIDDATULKHAIR CHAPTER 22 BY KHALISAT HAIDAR Bude ido Abuturrab yyi ya tashi xaune yana kallonta da mamaki, ta mike tsaye hannunta a goshinta, ko ina…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 21 BY KHALISAT HAIDAR

JIDDATULKHAIR CHAPTER 21 BY KHALISAT HAIDAR     Jiddah ce xaune bedroom din Umma dake mata tambayoyi, ita dai ta sunkuyar da kanta, Umma tace…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 20 BY KHALISAT HAIDAR

JIDDATULKHAIR CHAPTER 20 BY KHALISAT HAIDAR   Babu kowa babban parlon, Ahmad ya xauna saman kujera yana bin parlon da kallo snn ya kalli Abuturrab…