Category: KAI KA FI CHANCHANTA BOOK1
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 15 BY JAMILA UMAR TANKO
san darajar bil’adama. Tunanin Zahra sai ya fara babanta da manufar wannan mai wayar, ma’ana ba ta ji ya ce ma ta ga kawarta ba…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 14 BY JAMILA UMAR TANKO
Yahuza ya fice da sauri ya na kuka sharkab. Sajida da Umma Furera suka bi shi su na kwalla kiran sunansa, amma abu ya ci…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 13 BY JAMILA UMAR TANKO
waya in kada ta sake baki. Ahirr dinta kar in ji kar in gani. Ko Abdulmajid din ne ya bugo ya ce a bakita ce…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 12 BY JAMILA UMAR TANKO
Bakura ya yi shiru yayin da tsananin rudanin da yake* ciki ya sake linkuwa a zuciyarsa. Ya dade ya na tunani a ransa. Ya na…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 11 BY JAMILA UMAR TANKO
Furera ta zabura ta ce, “Wallahi ni na dauka bakuwar Sajida ce ko ‘yar makarantarsu ce ta ga kwana biyu ba ta zuwa ta to…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 10 BY JAMILA UMAR TANKO
Nan da nan ta hau kisisina ta na fitar da kalaman bada hakuri da kwantar da hankali. Ta ce “kama ce kawai, kuma daman a…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 9 BY JAMILA UMAR TANKO
wanda zata tara da wanna matsalar ya share mata hawaye sai shi kansa Bakura. Ya shiga dakinsa fiye da awa guda bai fito ba, a…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 8 BY JAMILA UMAR TANKO
shi yasa hira ta dake ba ta dadewa domin daga an fara labari sai ki fara maganganu ki na koke-koke dan haka ni yanzu zan…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 7 BY JAMILA UMAR TANKO
unguwar su na zuwa daukar karatu. Ni da limamin masallacin muke koyar da su, Yanzu ma haka su na can su na yi, na fito…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 6 BY JAMILA UMAR TANKO
na cire Sajida daga makarantar boko ta na aji biyar na sakandire. Saboda a hanyar makarantar bokon ne ya ke tare ta su dinga zance….
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 5 BY JAMILA UMAR TANKO
aiwatar da ta ta sallar, bayan ta idar ta yi shafa’i da wutiri da laziminta sannan ta miqe ta karasa wajen kayan kwalliya ta sake…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 4 BY JAMILA UMAR TANKO
Magaji ya sake zazzare ido’ ya fad’a cikin rawar murya “daga makaranta ba inda na taba kaita wallahi.” Bakura ya gyada kai ya yi shiru…