Category: KAI KA FI CHANCHANTA BOOK1
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 3 BY JAMILA UMAR TANKO
Bakura yayi murmushi ya cewa yaron “yaya sunanka?” Yaron va ce “sunana Yahuza.” Sai Bakura ya ciro Naira dari biyar ya migawa Yahuza. •Ya ce…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 3 BY JAMILA UMAR TANKO
manta nace miki na gaji na daina zuwa wajenki, ki ka lallaba ni na dawo a bisa sharadin kin yarda ko a ina ake party…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 2 BY JAMILA UMAR TANKO
leda, sai ga mace cikin matsatstsun kaya ta bayyana. Babu jimawa ta fito sanye da riga da wando da wata ‘yar jaka da takalmi mai…
KAI KA FI CHANCHANTA CHAPTER 1 BY JAMILA UMAR TANKO
La asar sakaliya garin Kano ya yi sanyi, ga yanayi irin na farkon shigowar damuna. Iska mai sanyi ta na kad’ awa tana fifta duk…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 23 BY JAMILA UMAR TANKO
Bakura ya ji gabansa ya yanko ya fadi kamar • yadda irin wannan fargaba ta ruftowa Malam. Bakura ya juya ya dubi Malam, yayin da…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 22 BY JAMILA UMAR TANKO
‘yarsa ta fasawa ‘yata kai, sharia ni da shi babu mai saka ni na janye.” Malam Yakubu ya ce “tabbas kar ka bar maganar nan…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 21 BY JAMILA UMAR TANKO
Yarinyar nan, Ki taya ni fada mata ko ni wacece ko kuma yaya nake. Dan rainin hankali ma wai tambayata take me ya faru? Ba…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 20 BY JAMILA UMAR TANKO
tsince su kaga halin da zasu shiga ka garzayo ka fada min don in tsawatar ba karamar gaunarmu kake yi ba. Na yarda da tsananin…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 19 BY JAMILA UMAR TANKO
da yan’ uwanki da duk wani mai sonki cikin, damuwa da bacin rai dauwamammiya. Idan kika gudu kin tashe mu tsaye musamman ni da mahaifinki,…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 18 BY JAMILA UMAR TANKO
Ya iske Samira a falo tana tsaye, ya zo ya wuce ta da sauri ya nufi kofar fita gami da ce mata “Mun tafi, sai…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 17 BY JAMILA UMAR TANKO
Shine ita ba ta iya tsiya ba, ba ta san yadda za ta cashewa Abdulmajid ba. Muryarta na karkarwa cikin kuka take masa magiya ta…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 16 BY JAMILA UMAR TANKO
Mace kwarya ce me kyau wacce iyayenta suka adana ta suka sagale ta a ragaya, don karta fito tsakar gida a yi amfani da ita…