Category: QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 20

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 20 Kwananta biyu kwance cikin dakin babu abinda take iya hasalawa,daga kwanciya sai bacci ga wani shegen zazzabi da yaqi sauka daga…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 19

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 19 Goguwar dawowarta sumayyan da taji ya sanyata daga kai ta bita da ido har ta shige dakinta. Cikin mintinan da basu…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 18

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 18 Hannu ya sanya ya amsa,sai ya latse wayar ya kasheta baki daya ya ajiyeta gefansa yaci gaba da aikinsa,wanda yana duba…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 17

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 17 Duban sumayya cikin shaqaqqiyar murya yace “Jeki ki rufemin qofar gidan” tsayawa tayi tana dubansa jikinta na rawa,ta fuskanci me yake…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 16

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 16 Mamaki fal zuciyar sumayya,kanta ya daure tamau,ta kasa furta ma komai sai kallon mukhtar da takeyi,ta tabbata ba qarya ya yiwa…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 15

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 15 “Mukhtar!.mukhtar!!.hmmmmm” haka ta fadi sannan ta maida murfin food flask din ta rufe. A hankali ya zare jikinsa.cikin taflya ta sand‘a…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 14

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 14 Cikin mintuna qalilan ta kammala jallope din taliyar ta rarraba Cikin coolers,mukhtar din ta fara kaiwa,tana niyyar juyawa ta fita yace…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 13

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 13 Qarfe goma na dare tana saman gadon innartata,juyi kawai takeyi tare da tuhuma da kuma bincikar kanta kan abinda ta aikata,batasan…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 12

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 12 Aqofar gidansu mai adaidaita sahun ya ajiyeta ta biyashu sannan taja akwatinta zuwa ciki. a Ta jima a soron ‘tsaye gabanta…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 11

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 11 Sallamar fadima ce ta ratsa dodon kunnenta,tana daga kitchen din ta amsa mata,kai tsaye ta nufo kitchen din ta leqo,murmushi sumayya…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 10

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 10 ‘A WANI DARE’ Tun magariba ta shige dakinta kasancewar ba ranar girkinta bane,tun wajejan yammaci take jin ciwon kai da fargaba…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 9

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 9 Yau kam da ta dora girkinta zama tayi cikin kitchen din tana kallo cikin wayarta har takammala girkinta,duk da cewa yau…