GIDAN ƘWARATA CHAPTER 13 BY MAMAN teddy🧸
Www.bankinhausanovels.com.ng
“Itakam Oum salamatu tun bayan tafiyar Aliyou Haidar,ta yanke mawa kanta shawarar dawo da Hasile Part ɗin ta,don ta lura Aliyou so yake kamin ta yi Ko da Kwana Arba’inne ya kuma banka mata wani cikin! Hakan yasata tattaro da ita da lil phanan suka dawo Part ɗin ta”.
Oumma…Oumma..” Surayya ce mai ƙwaɗa kirar Oumma Salama tun daga falo” Ohh! wannan kira Haka Surry ya akayi xoki faɗa mun meyafaru? Murmushi Surayya tayi,kamin tace”aa Oumma bakomai ina Lil Phanan? Lil phanan fah kk ce? Bakiji Lfyar Uwar Phanan ɗin ba,kai Surayya ban san son kai fah,wato Ɗiyar ku kaɗai kuka sani?”. Dariya surayya tasa,kamin ta ce’aa Oumma na dai fara tambayan tane”. Ohm tom ai shikenan…tana bedroom ɗina”. Bata tsaya ƙara yimawa Oumma magana ba,ta yi cikin bedroom ɗin”. ido Oumma tabita dashi,kamin tayi murmushi tana girgixa kao kurum”. Mayafi ta yafa,tana cigaba da baimawa Ƴar aikin ta Umarnin abun da xatayi mata,kamin ta juya tana nufar bedroom ɗin don ta mawa Hasilen sai ta dawo! Kai Hafsa Oumma tayi mata? Gsky yy kyau…Ita dai Hasile murmushi tayi,don ta lura surutu a jinin Surayya yake,sam bakin ta baya shiru,gata dason yara,ko.mesa oho?
Shigowar Oumma yasa Su duka hankulansu ya dawo kanta…Hafsa Zan tafi,amma baxan jima ba xan dawo,ko da akwai abun da kk buƙata kamin na dawo? Saurin girgixa mata kai Hasile tayi,kana Oumma tayi murmushi tana faɗin Tom Lil phanan na Wuce”. Tayi mgnar tana kallon Surayya da hankalin ta ke kan Phanan”. Murmushi Surayya tayi,kana su duka suka bita da Adawo lfy!
************************
Su Dr Aliyou kuwa,ni kam bana cewa komai,don abun nasu is too much…yama ɓaci,Namiji kamar Bunsuru wurin son mata,don sai da yy ma Dr Raga² kana ya barta,Amma fah ta damtsi rabon ta…abanxa ma yabada Bare kuma ya kwashi romon ta”. Dik da haka mai hali baya faasa halin sa ai…..
Dr.Na kammala kataho mukoma Asibiti”. Kallo ma bata ishe sa bare har ya ɗago kai ya bata amsa,ganin haka yasa Ta Zama gyefen shi,tana ɗago da Fuskan shi….Sai takao bakin ta haɗi da kissing ɗin lips ɗin sa,tana sakin masa ƙayataccen murmushi,don Talura da Masifa yake son yi mata”. Haba Dr ka taso mana?! Cike da miskilanci ya bata amsa da Ki tafi ke kadai ko dole sai dani? Tun da na sallameki xaki iya tfy naga ! Hmm nan ta nisa,haɗi da ɗaukar ƴar fingilan jakarta,da yake ɗauke da kuɗi sheƙa,sai farin ciki take,don dik yawon da take bata taɓa samun kudin da tasamu da Aliyou Haidar ba!
Napep ta tare koda ta fito,sannan ta shiga tana masa Ƙwatancen Asibitin da xai kaita,anan Queen Road”. A ranta kam tana hamdala,don ta lura ta kusa xama ƴar hannun shi…ta koma dandin shi”. Ƙwafa tayi kana tace”duk wannan ji da kan da miskilamcin xan kawar dashi ne,mu jira dai lokaci,abun da take faɗi kenan a xuciyar ta,har ta ƙarako Asibitin”.
“Haba Hafsa ki tsaya na gyara maki kiga,wlh sai kin fi kyau,abusa ki kawai ɗora kallabi,bb powder bare lipglow”. Murmushi Hasile tayi,tana miƙa mawa Surayya Kallabin,kamin tace”tom In Surayya gashinan ɗaura mun…A haka Sirayya ke mata ɗaurin kallabin wanda ta xauna tayi mata ɗaurin Zamani da ya kuma bayyana kyauwun Hasilen….bin kanta tayi da kallo,tayi wani Kyau hadi da danya² na wanka….doguwar rigar Atampha ce jikin ta mai aljihu da yy fitin ɗin ta kaman an gwada ta…sai ƙafarta kuma flate shoe”. Ita kanta taga kyau da tayi,gani take kaman ba ita ce Hasilen da ba,wanda Fulani ke mata laƙani da Hasilen Saminu”. Nufo Falo sukayi,Surry rungume da Bby,don har a,lokacin Omma salama bata dawo ba”.
Anan suka xauna suna Watching Tv ɗin dake maƙale a bangon Falon,da yakuma ƙayata Falon matuƙa”.
Fridge Surayya ta nufa tana ɗebo masu kayan marmari da ƙaramar wuƙan da zasu iya amfani dashi,kana ta dawo sika zauna,suna cigaba da Kallon kamin su chanja xuwa Arewa24.
Shigowar su Ammien Aliyou da Justice Aina yasaka su duka Saurin dagowa,wanda Sosai Hasile ta firgita,komai ne ya fara dawo mata,kamar yau aka kawo ta aikatau gidan Ɗan larabawa,amma wai a yanxu wasan tasha ban² takoma Mata ga Aliyou mutumin da ta tsana sama da kowa a duniya”. Mutumin da ya kyeta haddin ta kawqi a son ranshi ba don wani abu ba!
Baxanyi Typing me yawa ba,sa boda banji comment ba ana safe,comment naku shine ƙwarin gwiwata”.
Kee? Wakike Ta shi maxa tarkata ki bar gidan nan,ke har kina ganin kin samu wurin xama ne cikkn wannan gida? Tom ai Ko Fulanin Garin ku dik Tsafin si basu ishe mu,bare kya ƙaramar Alhaki”. Maxa tashi ki ficemun dagani!
A hankali Hasile ta miƙe Ƙwallah na ciko Ƙwarmin idon ta”. Ammiee…ke ni sa’an Uban ki ne? Xaki tarka ta ki bar gidan koko? Ammien Aliyou tayi maganar a zafafe”. Kallon wulakanci Justice tabi Hasile da shi tana ya tsina baki,kamin tace” Aa Bari mu karɓa ƴar mu,ai itace ba ɗiyar mu ba…maxa fita! Tayi mgnar tana amsan Lil phanan hadi da tasa kyeyar hasile da tuni hawye ya fara wanke mata fuska,tom Oummma xan fita,amma don Allah ku bari na saka hijab!
Ehhh eyyyeee,lallai ɗan ƙauyen bafullatani bai iya samun guri ba,a jejin rugar ku ba a haka kk yawon ba,sai anan ne xaki wani ce Hijab…ƴan iskan banxa fita ki bani wuri…justice tayi maganar tana Ƙara taasa kyeyarta….Ammien Aliyou ne ta amshe da ehhh ai tun da GIDAN ƘWARATA ne nan dole…ni ta fice mun daga gida banason ganin ta any more….na tsani wannan ƙazantacciyar bafullatanan! Ammie tayi magana tana ya tsina baki kamar maijin tsagingini”. Wayyooo Oumma,ammie don Allah ku barta! Xan ɓata maki rai Surrayyya…Oumma tayi mgnar a xafafe…kamin tayi waje da Hasile,itakam Ammie riƙo Surayya tayi tana komawa da ita daga cikim falon,kamin tayi saurin fota tana sama ƙofar key”. Ihu Surayya tasa tana kirar ammie hadi da bubbuga ƙofan,amma ina tuni sukayi gaba”.
Tasa ta take Justice madina tana as³ A maxa akoma Ruga a cigaba da xaman bukka,anxo binni dama ina xa’aso a koma Asali..Ƙwarai kam Oumma Ai kam yau sai ta bar gidannan! Cewar Summy da su sajeeda daa fitowan su kenan daga Part ɗin hjy kaka”.
Muryar Xaitun ne ya katse tana cewa”Ina Ai baxata tafi a bulus ba,wlh sai na Yi mata duka sannan…da kyau ukhty hakan yy shine dai². Kamin su gama rufe baki ne Tuni Zaitun ta nufi Hasile da tayi mata wata mari Sai da tayi taga² ji kk ɗauuuu”. Kan ta dawo hayyacin tane Yasmeen da Zaitun sun kuma saukar mata wani marin a tare,da sai da yasa ta Ga Taurari”. Nan Zaitun ta cafkota tana fixge kallabin kanta,da tuni gashin ta ya barbaje saman gadon bayan ta…bakin ta kam ya fashe yana xibda jini….shakota ta kuma tana wanketa da wani marin,wanda Su Ammie baya sukayi,suna bari Ana Dukan Masu hasilen”. Allah sarki Abunka ga Uwa da diyar ta,komai ya sameta dan ji yake ajikn shi,tuni Phanan ta hau tsala ihu,kaman tasan halin da Mahaifiyarta ta ke ciki…Itakam Ammie da justice Aina cewa suka kumata Dukan tsiya,wanda har sai ta kasa motsawa,sannan asata moton garin su…Oumma aina ce mai wannan maganar tana girgixa Lil phanan da rarrashin diyar…..
Tom pha ana wata ga wata? Shin Hasile xata bar gidan kuwa?
“Daɗa koɗe Hasile da mari sukeyi…Wani Marin ne Zaitun ta kuma wanke ta dashi,da sai da tayi taga² tayi baya Zata faɗi,nan taji ta Faɗa jikin Shi….wanda ƙamshin turaren shi da yake faɗar mata da gaba,a duk inda taji shi ne ya sata fahimtar shi ɗin ne! Faɗawa saman ƙirjin shi tayi,tana sakin wani irin marayan kuka mai tsuma xuciya da ban tausayi…..Ganin Aliyou Haidar yasa duka tsoro ya kamasu,sai kuma suka Wani saki fuskan su kowa yana kisimawa ao bason Hasilen yake ba!
Raba Hasilen yy da jikin shi a xafafe tako ɗaya biyu ya cimmawa su Zaitun,wanda kamin suyi wani yunƙuri ne yafara ɗauke su da mari ji kake fass³,kunsan hannun tsayayyen nimji kamar Aliyou Haidar,tuni suka gigice…..Damƙosu duka yayi yana zare belt ɗin jikin shi,yana tafkan su dashi ta koina”. Cikin sassarfa Su ammie sukayo kanshi,suna masa mgn,amma ina ma yasan mene suke cewa”.
Dukan su Zaitun yake da belt ɗin,wanda abunka da farar fata tuni jikin su yayi ruɗu² ya farfashe duk shatin duka….ihu suke suna kirar sunan Ammie da Justice Aina,amma sun gaxa ƙwatan su”. Yanxu Haidar kashe ƴan uwanka xakayi akan wannan baƙar bafullatanan? Ammie ke maganar cike da tsoron yanda Aliyoun ya abuce,rabon taga xuciyar shi irin haka har ta mance,su kansu su Yasmeen ɗin daɗi sukeji suna faɗin Yanxu kwazin ya daina Faɗa da dukan su,ashe ba ataɓa shi bane! Wayyo Kwazin Don Allah kayi haƙuri baxamu ƙaraba! Yasmeen ce mai maganar Cikin raunanniyar murya take maganar”. Oumma salamatu ne ta yi saurin riƙe belt ɗin nashi tana Dakatar dashi…Haba Aliyou Ya isa,hakan ai kuma yayi mun dai²,inbanda Wulaƙanci da rashin kunya matan Yayan kune xaku kama duka…ya isa Aliyou yi haƙuri Don Allah ka kyelesu ba hankali ne dasu ba”.
Dakata wa yayi yana juyawa ga Ammie da take aikin dallah masa harara,bai bi ta kanta ba ya juya ga Hasile yana Rungumo Ta jikin shi hadi da saka farin hankie ɗin hannun shi yana goge fuskar ta da inda shatin marin su xaitun ya ɓata mata fuska”.
Aaa…inalillahi oh ni Aina,Ammien Aliyou sai kinyi haƙuri mubi komao a hanakali,don na lura Da tsafi wannan yarinyar taxo gidanan nan,Ta riga da ta tsafece Aliyou Haidar,amma ta allah bataki ba! Takaici ne ya kuma kama Aliyou,Kawai sai ya rungumo Hasile yana nufar part ɗin shi…bai bi ta kan Ammie da tagama cika tayi fam ba! Itakam Oumma salamatu amsan Lil phanan tayi daga hannun Ammie,Tana raba su tayi nata Ɓangaren hadi da masu allah yakayauta…hakan kuma ya kuma ƙular da su Ammie”. Haka suka kwashi su Yasmeen suna nufar Ɓangaren Ammie da su,don tayi masu dressing ɗin hannu wansu da duk inda Aliyou ya bugesu”.
Ahlan ce daga saman benen Part ɗin hajy Kaka duk abunda akeyi tun daga farko har ƙarshe a,saman idon ta,Haushi duk yagama rufeta ganin yanda Aliyou yayi ma Hasile kyakykyawan riƙe yana yi kaman xai maidata ciki,ita kuma tana binshi da kukan kissa,ƙwafa tayi tana cije yatsa da cewa”Dama wannan yarinyar makira ne? Lallai baka,raina mutum koyaya yake! Cikin part din hjy kaka ta koma amma tagaxa natsuwa,kawai sai ta mike kamar an mintsine tayo ɓanrayin Aliyou Haidar”.
*************************
Firstaid box ɗin shi ne a gyefe,tana xaune saman kujeran falon,shi kuma yana tsugune a ƙasa,yana Goge mata Wurin gyefen bakin ta da Zaitun ta fasa mata saboda mari da duka”. A hakan nan kuka take,don dama yasan Hasile a banxa yy mata tayi kuka bare kuma Yau wannan shegun yaran sun taɓa mashi ita”. Sorry yake ta aikin mata,a gyefe ɗaya na xuciyar ta kam Haushin shine,acewan ta shine ya jah mata….Hamma Haidar?
Ta kirara sunan shi wanda yasa shi cike da mmiki kallon ta,don bata taɓa kirar sunan sa ba a rayuwar shi,sosai yaji daɗin yanda ta kira sunan nashi,amma da yake ya iya bama soyayya mahimmanci bai amsata ba,sai kai bakin shi da yayi saman nata yana kissing don sai da ya ɗan tsotsan mata na ƴan seconni sanan ya xare bakin sa daga nata,yana ɗaga mata gira wato fadi maganar ki”.
Ɗan gintse fuska tayi,kamin ta kauda kai,tana cewa”kaga baka sona ko? Nima hakanne,don haka,kawai ka sake ni,ka auri wacce kk so kaga Zaitun na son ka! Idan ka sakeni xan xauna baxan sanar makowa ba,na xabi na mutu a hakan..amma don Allah ka Auri zaituna… Kamin ta ƙariƙa maganaar ne ya saka taffan sa yana rufe bakin ta,kamin ya girgixa mata kai.banason ƙara jin wannan maganar daga bakin ki,baxan sake ki ba,Auren nan babu rabuwa,tunda Daddy ya Aura mun ke! Kuma ni baƙaramun yaro bane da xakimun wayo na Sake ki,kije Auri Saminu yake ko wane? Hmm gwamma ma ki xauna dani nayi manage dake Don nasan Saminun yacw bayayi ne”. Idan na samu wacce tayi mun na Aure ta muci soyayar mu,ba irin ki ba da mutum ya taɓaki kifara tsala masa kukan rigima”. Yayi mgnar yana kafeta da,lumsasun idon sa….Ƙwallah ne ya ciko idon ta,kan su samu wurin gangaro mata,drya ya gimtse don dama ya faɗa ne don Tayi kukan,ko ya sami nasarar yin abun da yakeso tuni,don taƙi basa fuska”. Hmm kinga ki lallaɓani mu xauna tare…ni ka ƙyeleni Hamma Haidar,tayi maganar tana share hawaye,wlh baxan Xauna ba,Kuma ai ni Saminu yana sona kuma nima shi nake so har yanxu”. Haushi ne ya kamasa amma sai ya daure,yana sakin wani irin murmushi kana yakai hanmun shi saman bakin ta yana matsewa da ƙarfi….Ahhh washhhh Kawai sao ta ska masa kuka,kin daina matse mata bakin yayi,don jin raɗaɗin Zafi yake a xiciyar sa kirar masa sunan saminun da tayi…suna a haka ne sai ga Ahlan ta shigo,wanda sam Hasile bata lura da shigowar ta ba,sai Shi Aliyoun,hakan yasa shi Murmyshi yana kai bakin shi saman ɗan lips din nata da ya matse ya haɗe da nashi wuri guda yana Tsotsan lips ɗin nata cike da gwanewa,wanda yasa Hasilen jin wani xuuu..xuuuu daɗin Abun har ƙwaƙwalwar ta,dama yayi mata hakan ne don taji daɗin abun,aiko nan ta sakin masa jiki yana ƙara mamata yana wani shafata,kaman mage itakam lumshe ido tayi,tana yin luf kaman ba itace mai kukan ba!
*Mmn teddy🧸*