JENNIFA CHAPTER 5

JENNIFA CHAPTER 5

 

Daki ta shiga hnklinta atashe akasalance ta xauna akan gado tana mai da numfashi xuciyar ta arikice wannan irin yanayine wannan ?? Ranta tajishi abace hade da damuwa sosai muryar ya mahboob taji yana sallama ta amsa ya shigo idonshi akanta ta kalleshi tana kallon agogo 9:40 ya kalli agogon yana hararta nasani dare yayi sallama xamuyi ya janyo stool ya xauna yana fuskantarta kawata ta amsa da ya mahboob kin taba soyayya ? Da sauri ta kalleshi a a ta bashi amsa tana mmkin tmbyr meyasa ? Ya kuma tmbyr ta ta sunkuyar da kanta tana jujjuya xoben hannunta sbd ban shirya ba dariya yayi me sauti kadan Jennifer soyayya ba,a shirya mata tabe baki tayi dan tafara gjy da tmbyr kurillarsa da Kyau ya fada yana kallon lip din da ta tabe xan bige wannan karamin lip din daake tabemin shi dariya ya ba ta kalleshi bafa ……. Ya daga mata hannu bacci kikeji ko ? To karma ki fara hira xamuyi ta xaro ido tana kwabe fuska nagaji ya mahboob ya katseta da fadin ki fadamin gsky kin taba soyayya ?? Zanyi ta nan gaba amma banta ba yinta ba tabashi amsa ya mike yana dariya naji amma……toh kyakykyawa kamarki da wuya ya bude kofa sai da safe nima baccin nakeji ya fice ta bi bayanshi da kallo hade da murguda baki ko ina ruwanshi da soyayyar ta ? Wata keso ? Sam bata Sani ba ! Batasan Wanda takeso ba tayaya xatayi soyayya yanxu bayan akwai muhimman abubuwan da sai ta gama cimmusu baxata Sa kanta a soyayyar kowa ba har sai babban burinta ya cika hnklinta ya kwanta mafarkinta ya xama gsk soyayya ta yan gata ce ba irinta wacce Nan gaba kadan batasan ya xata kasance mata ba 

7:30 ta shiga kitchen ta shirya break fast ta Jere su a dining agajiye ta shiga dakinta tayi wanka kafin mutanen gidan su shirya ta kwanta bacci ya kwasheta sbd jiya batayi baccin kirki ba mahboob ya shigo dakin dan kiranta break fast ya ganta tana bacci ya kalli beautiful face dinta cikin tausaya wa yasa hannu ya shafa fuskar ya dade yana kallonta yana tunanin wani abu aransa ya fice daga dakin 

12:23 ta farka agigice tana kallon agogo da sauri idonta ya sauka kan food flast din da cup da flast din shayi komai da komai na break fast dinta a ajjiye a sauke numfashi tana tunanin waye da wannan aikin ? Yaune rana ta afarko da ta taba wannan shirmen dolenta tacire duk abinda ke kokarin sata ka kasala da rashin bacci toilet tashiga ta shirya ta fito tayi break fast din agaggauce dan taje ta Dora lunch kafin time ya kure da sauri ta gama ta kwashe kayan ta nufi kitchen ta Dora abincin rana 

Yau takama Saturday weekend da yamma ta na kitchen wajan shirya abincin dare ta hango su Rubayya da zahra wajan Malam Mahmud da yake xuwa duk weekend yana koya musu karatun kur,ani hnklinta na kansu sauri takeyi tagama taje wajan da tasaba buya taji karatun nasu dan yana Sa ta nutsuwa da shiga wani yanayi Wanda itaka dai tasan yanayin bayan ta gama ta sanda ta nufi bayan wajan tanajin karatukansu radau tana kuma lekensu jikinta asanyaye damka taji bata wasa ba andamki gashin kanta cikin mugunta muryar Yaya haisam taji munafuka ubanki kike sauraro ?? Wato munafurcine ya kawoki gidan nan ko ?? Koda yake kinajin axabar da Allah ya tanadarwa mushrikai irinku ?? Ke wacce iriyar jahila ce dakikiya arniya kaxamai yan wuta ta fashe da kuka me ciwo bayanxu xakiyi kuka ba har sai lokacin da Allah ya kamaki akan budulce masa da kikayi ya halicceki kiki bauta masa ki bautawa wani bayanshi ya hankadata ta bige da bango ta fadi wanwar akasa kalleni nan ya kwatsa mata tsawa da kyar ta kalli idonsa da ya kankantar dashi sbd masifa natsaneku dakuda addininku ya wullo mata key din dakinshi ki gyaramin daki kifito da kayan ciki masu datti ki wanke kaxama datti kaxanta yayi tsaki ya wuce da kyar ta mike hannunta tafe da wajan da ta bige sbd xogin daya ke mata hango ya khaleel tayi xaune akan kujera hannunshi rike da waya yana danne danne akan idonshi komai ya faru hawaye ne masu xafi da daci suke subo mata hk ta mike hannunta rike da kanta ta wuce ta gabanshi bata samu kallon arxiki bare na tausayawa ta shiga dakin ya haisam da yai kaca kaca ta hau gyara taci wuya sbd kayan sawarsa barabaje atsakar dakin ta gyara tass ta wanke toilet ta fidda masu datti ta fito daga dakin tai wajan injin wanki hnklinta atashe ta gabanshi ta wuce yana waya hawaye ya sauko mata duk jarabar ka baxaka dau rayuwa ta ba tana wankin tanajin takaici sosai na cin mutuncin ya haisam 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *