Posted in KOMA KAN MASHEKIYA COMPLETE

KOMA KAN MASHEKIYA CHAPTER C KARSHE

 KOMA KAN MASHEKIYA CHAPTER C KARSHE Ahmad ganin ta samu sauki ya sa ya mike ya fadawa Ibrahim yanzu zai dawo. Wajen Dady ya nufa….

Posted in RANA DAYA COMPLETE

RANA DAYA CHAPTER C KARSHE

 RANA DAYA CHAPTER C KARSHE Nazeefah de bata da aikin da yafi kiran Safiyya kullum tana tambayarta mey Amal ta girka wa Afzal, shin idan…

Posted in KOMA KAN MASHEKIYA COMPLETE

KOMA KAN MASHEKIYA CHAPTER A

 KOMA KAN MASHEKIYA CHAPTER A *****—–***** Sanye take da katon ruwan kasan hijab din ta wanda ya rufe mata duk kan jikin ta. Fara ce,…

Posted in FARA YAR SHEHU COMPLETE

FARA YAR SHEHU CHAPTER D KARSHE

 FARA YAR SHEHU CHAPTER D KARSHE Tantama na shiga yi akan abinda naji ya fito daga bakinshi, favor yace nayi mishi na aureshi ko kuma…

Posted in RANA DAYA COMPLETE

RANA DAYA CHAPTER B

 RANA DAYA CHAPTER B Rawa bakinta yake tana kakkarwa tace, “Ummi wallahi ban yi mishi komai ba wallahi bani bace.”+   “Da Allah rufa mana…

Posted in RANA DAYA COMPLETE

RANA DAYA CHAPTER A

 RANA DAYA CHAPTER A “Ban ce kibar min sharri ba?” Ya tambaya yana nad’e hannuwanshi akan faffad’an k’irjinshi.+ Cike da shagwa6a tana murza idonta tace,…

Posted in FARA YAR SHEHU COMPLETE

FARA YAR SHEHU CHAPTER A

 FARA YAR SHEHU CHAPTER A Sunana Asma’u Shahada, Mahaifina Dan sanda ne Wanda ya taka Har matsayin CP that’s commissioner of police, sede yayi retire…

Posted in FARA YAR SHEHU COMPLETE

FARA YAR SHEHU CHAPTER C

 FARA YAR SHEHU CHAPTER C Ban taba jin gidan mu ya isheni ba se wannan karan, seda naji inama nayi zamana a dutse ban dawo…

Posted in YAR SADAKA COMPLETE

YAR SADAKA CHAPTER B KARSHE

 YAR SADAKA CHAPTER B KARSHE Ahakan ake baiwa mutun hakuri yanzu da lalurar kanka tatashi toni bana ra ayinka cikin inuwata danhaka kafita daga rayuwata…

Posted in FARA YAR SHEHU COMPLETE

FARA YAR SHEHU CHAPTER B

 FARA YAR SHEHU CHAPTER B A hankali na ja kafafuna cikin hostel, duk jikina Yayi sanyi Dan ko sallamar Arziki bamui nida Adda Sa’ada ba….

Posted in YAR SADAKA COMPLETE

YAR SADAKA CHAPTER A

 YAR SADAKA CHAPTER A BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHEEEM darene mai kumshe da iska mai matukar sanyi kasancewar yanayine na hunturu iska saikadawa yake kowanne yakame cikin…

Posted in RAYUWAR ASMAU COMPLETE

RAYUWAR ASMAU CHAPTER 8

 RAYUWAR ASMAU CHAPTER 8 Satin Yaa Aslam daya ya juya da shirye shiryen bikin su. Dan yana komawa yasa Momy a gaba dole suje dubai…