KUNDIN KADDARATA CHAPTER 27 BY HUGUMA
Tana bayansa har suka qarasa inda yaya yahanasu taje zaune tana kallon ikon Allah,a mutunce sumayyan tace “Yaya ina kwana?” “Lafiya” ta amsa babu yabo…
MAKARANTA KWANA COMPLETE BY FAREEDA
G G.C UNITY COLLEGE* Makaranta ce mai tarihi yana ɗaya daga cikin manyan makarantun da ke cikin garin Bauci kasancewar shine ɗaya tilo makarantar kwana…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYINE CHAPTER 9 BY AUTAR MANYA
Koda wannan tsohuwar ta gaishe da hadiza se hadiza tai kicin kicin da fuska lokacin tana zaune tana bada wake da shinkafa. Tabe baki tsohuwar…
BA SONTA BAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 10 BY AUTAR MANYA
Kwanci tashi asarar mai rai tafiya na tafiya shekaru suna ja. Yanzu haka ummul takai shekaru goma a duniya sadiya tara kausar takwas ihsan mai…
BAKAR KADDARATA CHAPTER 3
Da wani mugun gudu yaja motan yabar haraban cikin gidan ranshi a matukar bace tuni idanun shi suka canza launi zuwa ja, Kuka sosai tafashe…
WAYE ANGON CHAPTER 39 BY MARYAM JAFAR KADUNA
Ta bishi sama da kasa tana tabe baki ta ce “Meye haka ka ke wata doguwar mika, kana nufin baccin da ka kwasa tun jiya…
MISBAH BOOK 4 CHAPTER 1 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE
Binta yayi da kallo yana nazarin kalamanta cikin ransa yana cewa Bahijja baki da wannan right din na fita daga cikin rayuwarmu ni da Muhammad,…
MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 14 BY RABI’ATU ADAM SHITU
mahaifina zai ga cewar na kasa mantawa da shi zai taso da abin da ya wuce in dai ya ga ina cikin damuwa “Me zai…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 27 BY HUGUMA
Guguwar dawowarta sumayya da taji ya sanyata daga kai ta bita da ido har ta shige dakinta. Cikin mintinan da basu wuce biyu sumayyan ta…
ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 11 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA
a tsakaninmu, kuma ga maganar addini daya hanar damu . Ina cikin wannan tunani ban ji sallamar Aminu ba sai dai na ganshi tsaye bisa…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 33 BY KHALISAT HAIDAR
Bayan sati biyu Jiddah na xaune dinning area ita kadai bayan magrib, Hijab ne har kasa jikinta, Huraira kuma na kitchen tana wanke wanke, gaba…
DA MA NI CE CHAPTER 5 BY JAMILA UMAR TANKO
dawo ba. Ba dai a wajen masu kudin kika zauna ba. Malaika ta fada cikin gadara da tsiwa “kamar ka sani kuwa acan na bata…