AFUWA BOOK 1 CHAPTER 3 BY JAMILA HALLIRU G/DUTSE

AFUWA BOOK 1 CHAPTER 3 BY JAMILA HALLIRU G/DUTSE 

                Www.bankinhausanovels.com.ng 



MUN TSAYA 

Mene ne nufinka Anas?” Kafin ya yi magana Nafisa ta shigo cikir ladabi da biyayya, ta yi musua sallama. . Duk su biyun babu wanda ya tanka mata, ita ma hakan bai sanya ta ji haushinsu ba, dan. inda sabo ta saba.Ji ta yi shirun ya‘yi yawa, dan haka ta. katse shirun da cewa. “Gani Yeya kace inzo Bilki ji ta yi bakin ciki ya cika mata zuciya, ta dubi Anas tace. “Anas ka gaya wa wannan jakar daga yau kada ta kuma kiranka da Yaya, dan ba kowane ~baki ne ya iSa ya sauya maka suna ban dani ba, dan haka kada ka kumA yarda da wannan. Kuma ka yi azamar gaya mata abin da ya sa kayi kiranta dan ka san bana buKatar duhu a gabana”. Anas ya dubi Nafisa, yace.  “Nafi da izinin wa kika shiga kicin’ din matar gida ki ci abin da ya dace da ita kadai taci . shi? Da sauri Nafisa ta kalle shi kamar zata yi “‘magana, kuma sai ta fasa. ; Ganin haka ya sa Anas yace. To daga yau ina so in ja miki kunne, duk . abin da kike so a cikin gidan nan ki tambayi matar gidan in ta ba ki umarni ki yi, in kuma ta ,

ZAMU TASHI 

hana ki da shi ya zama dole kiyi mata biyayya, dan haka tashi ki fita”. Da sauri Nafisa ta mike har taje bakin – Kofa, Bilkisu ta tsayar da ita. Ta yi kamar ba zata ‘ tsaya ba, amma da ta yi wani tunani sai ta tsaya ba tare data juyo hakan bai damu Bilki ba, ta ce. Ki shiga kicin kiyi min farfesun kaji tunda kin cinye hantar”. “To”. Kawai Nafisa tace ta juya ta fita. Ita ma ko kallon Anas ba tayi ba ta shige daki ta bar shi nan a tsaye sororo kamar mutum – mutumi

**********

 Itacen danye ne shi yasa kusan awa guda _ amma ya Ki kamawa sai hayaki mai radadi a ido . kawai yake fiddawa, Innar dake uwar daka ta yaye labule tare dacewa. “Zainab itace yaKi kamawa ko?” “Wallahi Inna danye ne sosai shi yasa, amma bari in tambayo Umman Maryam ko tana da makamashi dan ban so Baba ya dawo ya iske ba a gama abinci da wuri ba”. 

Inna ba tace komai ba, ta saki labule, ita kuma Zainab ta sanya hijabinta ta fita dan samo Www.bankinhausanovels.com.ng makamashi. A tsakar gida ta iske’ Maryem gidansu babu kowa sai ita kadai har ta gama girki ta gyara ko’ina

Ta yi sallama idonta duk ya yi jawur dan yadda hayakin ya kadar da shi. Maryam ta amsa tare da cewa. Zainab lafiya naga kamar kin yi kuka?”

‘ Zainab tayi tmmushi, tace. “Wallahi maryam itace muka hadu da shi _ danye, ga hayakinsa mai zafi shi yasa na zo ko zan sami ragowar makamashi dana Kari”. Maryam ta fada tare da kallon Zainab.“Ai Zainab rabonmu da girki da itace tun randa kika ga Anti Azima tazo ta kawo wa Mama sabon risho da jarkar kalanzir, tace duk sanda ya Kare ayi mata waya zata kawo wani. . Yanzu ku ma da Anti Bilki zata yi muku – haka da ba tayi muku gata ba?” ’ Zainab ta zaua tare da yin tagumi, tace.“Dan Aliah Maryam in ana. magana ta mutanen kirki ki daina sanya Anti Bilki, matar da ta kejin kunyar a nuna su Inna a ce iyayenta ne, . 

to ta yaya za a yi ta zo balle har ta taimaka musu? Ki daina wannan zancen dan ke da kanki kin san Www.bankinhausanovels.com.ng tsokana ce“Allah Ya kyauta” Abin da Maryam tace kenan, ta dauko ‘wate roba wadda yanzu ta taka ta ta tsage tace taje ta yi makamashi da ita. : Ita ma bata kuma cewa komai ba takarba_ tayi waje. 

***********

Ta jima sosai a wajen kafin daga bisani ta _ samu a barta ta shiga duk da dumbin kamar da – suka yi da matar gidan, amma ba su duba haka . ba 

Waige take dan rabonta da gidan tun kusan shekaru biyu da sukashude. Gidan ya Kara girma sosai, sannan yatsaru. 

Duk jikinta a sanyaye ta shiga tare da fargaba dan tsoron kada ayi rashin sa’a ko Antin ta fita.“Ke lafiya?” Wata mata dake gefe tayi mata wannan magana. Ubm… uhm zan je wajen Anti Bilkisu ne. 

Matar da ta keyi mata kallon wulaKanci, ta yi saurin sauya shi da murmushi dan ko ba,a gaya mata ba ta san wannan ‘yar uwar Bilkisu ce, dan haka cikin rawar jiki tace ta biyo ta dan rakata wajenta. 

Tasha mamaki yadda taga a irin ni’imar da ‘yar uwarta take, dan kasa  boye Kauyancinta tayi ta saki baki ta dinga kalle-kalle. Ita kuma tace, bari taje ta yiwa Hajiyar bayani

Sallama tayi, amma maimakon a‘ amsa mata-sai aka bi ta da harara da kuma wani kallo wanda ya sa jikin ya soma tsuma, cikin in-ina tace -Kiyi- Www.bankinhausanovels.com.ng hakuri Hajiya, bakuwa kika yi, dan naga wannan baKuwar tana da muhimmanci a wajenki. Bilkisu ta kalli Sima dake zaune akusada ita sannan takalli Dada tace “Dada a wane irin mota aka kawo ta a ciki, kuma wane irin suttura ta sanyo a jikinta?” Dada tace, “Hayiya da ganinta ba a wulakance ta zoba, kuma kayan jikinta su ma babu laifi duk da ban san irinsu ba”Ta hurar da numfashi tace Shi kenan Dada najin Sadiya ce, shigo da ita”.Dada ta yi saurin fita jikinta ta ko’ima yana 

karkarwa, Sima tayi tsaki tace, “Walliahi ni kin ba ni haushi, yaya zaki saki fuskar da har masu aiki zasu rika shigo miki har falon ciki? Gaskiya ki sake tsari Kafin Bilkisu tayi magana Zainab ta, shigo. Babu nuna alamar damuwa ko murba saima ta bita da kallo irin tana tunanin ina ta santa“Ina. yini?” Zainab ta katse ta da fadin haka.“Lefiya’.ta amsa a wulaKance. Zaianad ta dan yi-shiru ksfintace. : “Dama Inaa ce…” “ke!” Bilkisu ta fada da Karfi, tare da miqewa tana safa da marwa a ranta tana jin  komar ta dauki wuka ta sokawa Zainab data huta wai mai yasa iyayenta basu da zuciya, don da suna da zuciya da sun manta da ita a rayuwa, amma sunKi. “Meya kawo ki? Ki fada kawai ki kama hanya Zainab taji duk idonta ya ciko da hawaye, tace. “Dama Inna ce ba ta da lafiya, sai naji an ce kina da taimako a matsayinki na maKociyarmu na zo ki taimaka mana da kudin magani”. – Wani Www.bankinhausanovels.com.ng ajiyar numfashi tayi tace a ranta, “Allah na gode maka da Zainab ba tace, uwarmu daya ubanmu daya ba, da ya zan yi da kunyar Sima?” Dan haka ta zuge jakar dake gefenta ta zaro dari biyar ta miKawa Zainab. Zainab tayi sokoko tana jin mamakin abin da ‘yar uwarta take yi mata. Kafin Bilki ta yi magana aka turo Kofar aka shigo, ba tare da anyi sallama ba. “Manya-manya Bilkin ta fada tana dariya. Bakuwar tace, “In ji Kanana ko?” – Suka tafa tare da cewa wadda suka zo tare – ta zauna akan kujera.Sima ta daki bayanta tace. . “Kai Nina talaka ba ya ganinku”.Nina ta rike baki ta ce, “Haba Sima yaya za,ayi inyi sakaci har talaka ya ganmu? Ai sai mai naira irinku”Bilki ta kalli baKuwar-da suka zo tare da Nina tace. . “Kada in ce wannan ce Kanwar taki wadda za a yi birthday dinta?” . Nina ta kalle ta ita ma tace, “Ita ce muka zo dan kema ki bada taki gudunmawar”. Bilki tayi murmushin isa tace. . “Kina ganin kamar nawa ya dace abata?” Nina tace, “Ba ta dubu dari biyu da humsin sun isa”. me Bilki ta kalli Kanwar Nina ta ce. Wai sun isa baby?” Baby ta zumbura baki ta ce. . ; – “Da ma dari uku kika bani Anti da yafi dan ita Anti Nina dan ta bani dubu dari bakwai gani take ta burge nace ta Kara min amma ta Ki, -* dan Allah ku sanya baki sai ta Kara min Ita dai Zainab da ta yi sakato tana jin wannan abin bakin ciki, ta miqe tayi hanyar fita.“Au zuciya kika yi, ba ki son kudin?” ‘ “Bana so, ki riKe wata Kila kafin naje gida na sami labarin kin zama Karuna akan dukiya, kinga idan kika zama haka sai kuma Ki koma ayyana abu uku. 

Na farko za ki dinga tunanin dukiyarki zata siya miki rai, ma’ana ke ba zaki mutu ba saboda kudi, ba kuma zaki tsufa ba saboda kudi, ba kuma zaki talauci ba har abada idan kika yi  haka zakifi sakewa a duniya

Amma kina nan kina haukanki zaki fadi jikinki ya sandare kuma Karshenki ki zamo rabon tsutsa, ai kinga ba ki birge ba”Wannan magana ta bata wa Bilkisu zuciya, dan haka ta Karasa wajen Zainab a Www.bankinhausanovels.com.ng fusace ta daga hannu da niyyar ta bata mari, amma tayi saunin – rike hannun ta yarfa tace. “Wallahi Bilkisu kina marina zan rama, dan ke baki da girma sai na jikinki, dabba kawai”. Tana gama wannan magana ta sanya kai ta yi waje zuciyarta a cikin duhu da jin zafin abin da ‘yar uwarta ta yi mata

Sai da ta yi nisa da gidan sannan ta juyota . kalli gidan ta sake jin hawaye dan bata dakosisi – ga tsananin nisa, in ta ce zata koma gida ga hadari sai rugugi yake, amma ba ta da wani zabi 

banda tabi titi tai ta tafiya, dan a gidan ma ba su da ko sisi balle ta hau in sunje ta shiga ta karbo. Tun kafin ta je bakin titi ruwa tamkar da bakin Kwarya ya tsuge, dama tana mura da – -zazzabi ga shi kuma wannan ruwa mai Karfi ya sauko ita ba abin ta fake ba dan in ma da akwai .son ta fake babu mafaka, duk get din gidan da zaka duba a rufe yake, dan haka ta maida kai wajen gudu-gudu, sauri-sauri. Tana zuwa bakin titi ta ci karo da Nafisa. tana ta sauri ita ma ta koma gida.Ganin. Zainab yasa ta yi saurin taka birki tare da sauke gilas tana kiran Zainab din. . Zainab tayi saurin juyowa tare da cewa._“Nafisa Usman”. Nafi ta yi saurin bude mata sai da ta shiga sannan tace.“Ke kuwa ina za ki a cikin ruwan nan maimakon kije gidan Anti Bilki?”A’a ni Nafi burin in je gida, dan na san yanzu Inna tana can hankalinta yana kaina, ga shi ba dadi ta keji ba Nafisa ba ta kuma cewa komai ba ta juya kan motarta duk kuwa da saurin da take, dan ta kai Zainab din gida. Www.bankinhausanovels.com.ng 

**********

“Nafisa wai ke wace irin mara zuciya ce kina liqe da-Anas yana miki wannan ‘yar matsiyatan ta yi miki, amma kina makale akan me? Kullum idan aka yi miki magana sai ki ce wai so RIGAR AZABA, wannan shegiyar riga ni kam da zan ganta da na yagata, na kuma Kona guntayen”.Nafisa ta share hawayenta ta kalli Rahma tace. 

“Ki yi hakuri Rahama waliahi ni da kaina na tsani kaina, sai dai ba zan taba iya cire wannan riga ta so da na yarda ta shiga raina da gangar jikina ba, shi yasa kullum nake yin addu’a dan wataKila watarana abin zai zama labari, duk da zuciyata ba ta yarda da zuwan wannan rana ba”Rahama ta sauke numfashi ta ce. Ni wannan abu da kika dauka wani sabon salo ne, ban da haka kana so ana Kyamarka, ya kamata ki san sunlight ya fita, duk wani duhu ya yaye dan baki yiwa kanki adalci Nafi Tayi saurin kallon Rahama ta ce. “Rahma bana so ki zama supervision a kaina, ke ma na san zaki ji Www.bankinhausanovels.com.ng haushin abin da za ki bincika duk da na san zan samo suspect amma wata rana zaki waye ni, duk da wannan abu wani secret ne a gare ni, amma ina so ki dinga – sassauta min ko dan in dan ji Karfi a cikin zuciyata”. ° Rahama ta girgiza kai, ta ce.“Kiyi hakuri Nafu insha Allahu daga yau zan dinga taya ki addu’ar neman zabin Ubangijinki ba zan kuma mai da ke abar zargi ba” Nafi ta dora kanta akan kafadun Rahama tana KoKarin maida hawayen da ke bin kuncinta _ duk da sun Ki yarda da bin umarninta, dan kuwa – wasu sai korar wasu suke yi, ita kawa Rahama kasa lallashinta ta yi, dan haka ta yi mai isarta _ dan ta dace da tayi din

*********

Baka jin komai a cikin falon sai sautin Karar takun. takalminta, cikin isa ta Karasa ko ‘ kadan ba ta damu da mutanen dake falon ba ta Karasa gaban Anas ta tsaya tana wani rausaya sai kace wacce take a filin gasar sarauniyar kyau. Honey dan Allah inason ka kaini Al’iklas ina so inyo siyayyar mayuka, dan nawa sun Kare”,Yayi saurin miKewa jikinsa har rawa yake dan yadda tayi Karshen kyau kai sai kayi zaton yau ya soma ganinia,Anas!” Mahaifiyarsa tayi kiransa cikin tsawa, Yayi saurin komawa ya zauna, yace “Na’am Hajiya”,Momy ta miqe tare da yin taku daga inda — take zuwa gabab Bilkisu, sannan ta tsaye tana yi mata wani kallo kafintace.“Bilkisul” Bilki ta dago tare dayi mata wani kallo ta “Na’am Safara’u”, Da sauri Nafisa da ke gefe tare da Rahama_ suka kalle ta harma dashi kansa Anas din, 

Tayi musu wani kallo tana fadin Www.bankinhausanovels.com.ng 

” . “Koba da haka aka yanka mata rago ba,

 naga duk kun bini da kallo iyin na wanda ake yiwa mutum, idan yayi abin mamaki ne

Anas ya dan yi jim, yace. – . “Bilki Hajiyata ce fa?”

HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *