AJALIN SO CHAPTER 4

AJALIN SO CHAPTER 4

Da shike ma fitinan hjy mamah yasa banafsha dole ta soma sabawa sa zaman dakin nasa sai ya koma zama a home office din sa idan ya dawo … Anan zai debe makan sa lokaci to a daren yau din a masallaci yayi zaman sa yana dan duba bita around 10 ya shigo yayi wanka nan ya kira ta a waya don ya tabbatar mata da zuwn sa+ Tasha mamaki matuka amma bata yi reacting ba don ita kada] tasan me ta shirya masa akan wannan Sanye yake da body hug sky blue amma vest ce mai kauri na woodies akan plain yadin dogon wando na Gucci write my paper wanda ya dan sake shi Daga nan zaka iya gane cewa bai sa wani abu aciki ba bayan panties.. ..Ajiyan zuciyan yayi as usual baiya ko murmusa numfashin sa sai ya murda kofar amma kyam yaki budewa.. Itako tana jin an yi haka na biyu ta tsorata ta tashi a tsaye ta iso bakin door din a hankali.. Chan tajiyo voice dinsa “Nimrah?!!! Yake jiira Amma Bata amsa ba Ta wani waro ido waje she cant belive that ya biyo tan dagaske ta tabe bKi tace so soon huhn,murna zatayi ko fargaban ta ajiye anisa abayin ta… A gaggauce tayi gyaran murya ta shiga bathrum din ta samu anisahn ta sanar mata… Haka suka harhada ta fito ta shirya wasu kaya ta mika mata aleda kamar dama dubawa suke yi tare shikam har yagaji da tsayuwa ma zai komai sai yaji an bude dooor. Sauke kai anisa tayi kasa bata so su hade ido da shi..yace dama kuna ji ina magana kukayi min shiru Itakam nimrah tana daga gefe, Anisa Tayi saurin cewa noo noo yaya mohan,dama antyn tana wanka ne nikuma banji ba nadan sa earpice sai data fito tace min ana knocking…. yayi dan siririn tsaki baice komai ba har ta wuce tana sai da safe baiko amsa ba. A tsanake ya shigo dakin ya turo kofar yana duban ta ayayin da tuni ta basa baya tana neman kawo makanta confidents Anya ma zanyi iya kuwa i really misssed him tafada makanta tana jawo tureren asirin ta daga drawer wanda aka sakaya mata shi a wani haddadiyar kwalba so bawanda ma zai gane me take shafawa .. Yana shiru yana binta da ido,ta shafe jikin ta slowly ta jawo nityn ta pure white dan guntu mai shegen kyau ta sakaya Nan ta juyo “Tace ..hmmm dan ganin dama lpya dai ko? Ko yau din ma Har ka gaji da kwailar taka ce kazo nan ko kuma wani abun nayi maka again.. Yayi scoof,yasan dama dole zai fuskance irin wayannan amma ba abunda ya dame sa ba kenan.. Sai ya dawo ya zauna kusa da bakin inda take zaune ya kwanta da baya yace whateva babe…. Ta juya ta dube sa”sai yayi mata hannu a kasalance irin come here… “he’s cute..kuma Tana mugun kaunar sa don haka zuciyan ta ke bata kunya agaban sa wata rana.. Don haka ta taho ta same sa,..rungumo ta jikin sa yayi Tare da jan imanin ta da wasu irin mahaukatan kallon sha’awa”. Tana haurowa saman sa ta wani lumshe ido jin saukar hannayen sa akan laushin jikin nityn ta daya dan rufe girman mazaunan ta…. A gurguje ta kawo saitin kansa zata hade bakin su waje guda “kau da kansa yayi da sauri sakamkon zuko qamshin turaren sihiirin dake cikin nata da yayi,da wani irin speed kirjin sa ya buga duk tana lura da shi ..a take ya sake dawo da idon sa kanta kamar wanda aka buge sa ya jawo ta ya maida ta kasan shi ya shiga kissing din ta roughly for a while .. Yana dawowa gefen neck nible din ta ta sake nishi mai kara Gaba daya taji ta dauke fire,..ta lumshe ido bata bude ba sai data ji ya dan sassauta kisses din… Leaning on her, Rigar sa ya soma cirewa ya bar bare chest din sa awaje… Nan Ta bude lumshahuun idanun ta tare da daura a hannu akai ji take kamar ta sake lumshe su tsaban dadin da laushin tabawan data keji” Ta dan marairace tana bashi wani irin close look cike da kisisina tace ce have u forgiven me? Ko yunwa ta kake ji ne…. Yayi kamar xaiyi murmushi amma sai baiyi ba” yace banyafe ba tukun but after today i don want you to repeat dat… Murmushi ne ya kufce mata sai ta gyada kai softly kamar dagaske… Sai tayi lumi Tana jin yadda yake kwabe kayan jikin ta gaba daya yana yawo da hannun sa ajikin ta.. Hannun ta ta nitsar akan sa itama tana shafo suman kansa anan ya sake karamin nishi ya lafe dai dai saitin heavy boobs din ta yana numfashi… Sometime gani take kamar bukatan sa yake so ya biya kawai not for the sake of making her feel beautifl in his arms Amma tana so ta kama shi yau sosai don haka ta zage ta daura sa kan hanya ko baiya daura hannun sa waje sai ta sa shi yayi dan dole… Shikansa baijin dai dai sabida gaba daya ya zuki turaren nata wanda ba abunda ya sa masa sai wani strange bugun zuciya dake taso masa.. Haka suka dauki daren suna biya ma juna bukatun su,she just thank her god taht anisa ta rage mata wutar sha’awar ta sosai kafin yau da abubuwan sun chabe mata dan shikam yau taga yunwar abun ajikin sa.. Bayan sun gama Bacci yayi mai nauyi,har bashi da tashi ba sai wajen 6 saura yau har anyi sallah asubahi bai sani ba Yana bude idanun su kuwa sukayi arba da ita, Badon yana da niyya ma yayi karamin murmushin tsokana ya miko hannu zai shafo ta.. Lokaci guda ta dan matsa baua ta harde rai” A kasale yace babe wai yaushe zaki dena wannan haukar naki” Kema fa mai laifi ne awaje na but seee ?Allah yasa na yafe miki.. Ta dan harare sa tace oho dai inji dai yau zan bar maka nan gidan din? Ai ban dawo maka sex machine wallhy nasan darajar kai na Shikan sa baisan meyasa yayi mata shiru ba sai yaji kawai baya son ya daga mata murya ko suyo hayaniya… Shes right,a yadda yasan ta yasha mamakin yadda take playing cool a gidan nasu akan auren nasa Yana da tabbacin da a gidan sa ne da ba a isa akawo maganan nan ba akwana lpya ba shikadai yasan haukar nimrah. Duk dama yaji me tace”Amma sai ya dake… Yace mekike nufi kenan nimrah? Kinsan abunda kike fada ai ba zaiyuwa ba sabida ke da bakin ki kince karama ce ,so u most have to bear with me pls kinga gobe in 2days zata ma fitar min a daki na na huta.. Bata bari ya gama Ba Tayi wani irin shakikiyar dariya ta dada kallon sa… Ta bata rai tace ‘Mohan Read my lips nace” Bazan iya daukar nauyin ka ba tunda kana da wata matar ka raba 50 50 “idan ba haka ba toh nikam No sex sai naga dama…wani shedanin irin murmushin da sake Amma haka ta cije a dole tana masifa. Nifa Inka ga bazaKa iya ba kuma ka nema ta wani wajen ..simple Ya tabe baki Baice uffan ba ya mike ya zauna ya dube ta tana kan kukkuni mai kama da borin kishi stiil baice komai ba hakan na matukar kona mata rai Ai tunda ka yarda kayi auren nan u most be ready to take full responsblity for it…..ko ce maka akayi ni jaka ce da zamu na shariing time dinka da wata sannann kazo tana hoofing ajiki na kullum Dont even decive urself ooo don kowa yasan kishiya bata karama Taja tsaki ta mike zata fice….yana kiran sunan Ta ma ko kulasa batayi ba abun ta ta fita.. Sauke ajiyan zuciya yayi…haka kawai sai yaji wani irin yanayin fargaba da tayi masa hakan Shi har yaushe zai biye ma wancen kayan rainin besides bata ma girman da zai hade wajen kwanciya da ita ba..an now nimrah tana cewa bazata iya ba..ya kenan zaiyi.. Anan yyi wankan tsarki Kayan sa ya sa ya dada shan ruwan Kofar shima ya bude yayi waje hanyar dakin sa.. Yana tafiyan ne kamar ana rage masa ciwon kayin dake damun sa sai yaji yana shiga senses din sa Har ya isa dakin sa inda ya samu banfshan zaune kan prayer mat tana bita Bayan ta amsa sallamar sa Kallo ta bisa dashi kasa kasa ayayin da yayi saurin shiga bathrum bI ko kula ta ba don ya taho yayi sallah da wuri… Ga shi har ana neman shida da rabi saura. Bayan ya idar ne nan yaji dama dama kansa yadan watseke sarai musamman da ya gama ciko azkar din sa.. Sai dai wani sabon salon fargabn ne ke kan cinsa ya kuma rasa kan miye ni kwaya daya.. Haka suka cigaba da rayuwar su kwana biyu kenan yana yi da nimrah amma ba irin borin da baiya gani wajen ta musamman ma yanzu da bata iya gane kansa sosai agaban ta,sosai ta gane bukatan sa…its nor easy for him anymore Itako tunda ta lura da haka sai Kwata kwata ta soma hanasa karban hakkin sa cikin kwanciyar hankali,kullun acikin masa tsiwar yaje wajen baby wife dinsa ta basa take…. Iya zata bar gidan am haka zai lallabata a dadi a fada bai damu ba Wani bin har yayi roko da magiya amma abanza Ita kanta tasan sai yana hannun ta ne kawai take juyaaa sa da wani abun. The moment suka rabu shikenan ya dawo hankalin sa kenan kuma abu kadan tayi sai ya mata masifa muddin bata yi dai dai ba…. Ayau banafsha ta cike sati biyun ta chas a dakin sa Shi murna ma yake aeansa yau zaI samu freedom din sa Gshi yau don still zata Koma makaranta Amma Da shike ta saba da yawan hutawaan ta kwana biyun agida yau bata tashi shiryawa da wuri ba har ya riga ta shiga wankan Zaman jiran sa take yi ya fito ta shiga,… Sai ga knock abakin door anisa ce tace”amarya har kin tashi to ina yaya na kuma,tanayi tana lekewa taga ko yana kusa,tasan shi sarai koda wasa ba a zuwa masa room sai ya bada oder But shes willing to do anything for nimah ko da suka gama hade plan din su na yau sai kawai ta zo “Yana wanka” banafsha tace Wani sanyi taji aranta”tace ok,.. dama hjy mamah ce take kiran ii yanzu yanzu nake ga kamar bata da lpya ne sai surutu take Jin hakan yasa ta jin wani iri tace Allah?meyasame ta.. Bata ko cire towel din ba ta dauro hijabin ta har kasA akai suka wuce tare.. Dama labe suke tare da Nimrah,tana ganin sun bada baya sai ta saurin shiga dakin ta dauke wayar sa dake ajiye kan table ta fito dai dai bakin couch din pilliiar ta kure ringing volume ta bari anan Anisa kuwa Wasa da hankalin ta shiga yi tana tambayar ta silly question kamar irin tana so taji ko sun fara wani abun maaurata da mohan din ne.. Itako sai nokewa take bata ma son ta amsa mata maganan Anisa ta riga tasan hjy mamah ta haura chan sama site din alhj so bata damu ba ta ajiye ta nan akan su jira ta.. Shikuwa yana fitowa ya shiga shirin sa wando kawai yasa yana kokarin kimtsa fatar jikin sa da kyau…nan yaji wani irin karar ringtone dinsa daga waje Abun ya mugun basa mamaki Sai ya duba phone dinsa bai gani ba Nimrah Tana labe tana ganin sa boyyyaen karamar wayace wayar ce a hannun ta tana kan tsala masa kira shiko yana bin inda karar yake So Yana kaucewa nimrah ta zame ta shiga dakin da sauri ta nufi bathrum” Nivea men na wanke kansa da shower gell na makari ta kwamusa tayi spliting shap shap akasan bathrum din ta bi ta dan jika da ruwa sama sama da sauri ta fice daga dakin “lokacin har ya dauko wayar sa sai dai Kansa na kan wayan yana wondering ya akayi ya fito waje bayan yasan akan table ya bari sannan ringtone dinsa Is not loud har hakan waye ma ke kiran sa haka da unknow nunber. Nimrahn Har ta zame daga ganin sa bai lura ba, Haka ya koma ya cigaba da shirin sa a tsanake.. Ayayin Da hjy mamah ta zo..ko da banafsha ta tambye ta meke damun ta…ba kunya anisah tace ita dama wasa take mata tayo hakan ne kawai don ta zo nan ta duba hjy mamahn da safe Ita kam bata wani damu b Har hjY mamahn ne ma take cewa ai kuwa zata bata lokacin maza taje ta shirya makarnta, Dama da kyar ta roki mohan ya amince zai kaita don shi sam dama yace bazai kaita ba inshi ne zai kaita schl to kawai acire ta.. And he was very serious about it Hakan ma ya kona mata rai,she just tot that duk abunda zai sata farin ciki ne kawai baiya so.. Makaranta ma kenan Yana neman ya ce baiya so sabida ra’ayiin sa na banza Sam take ganin bazata taba yarda ba sai dai duk abunda zaiyi mata yayi mata.. Nan Ta shigo ta samu ya gama saka kayan sa har yana shirin daura jacket dinsa suit din sa zai fice.. Tasan bazai mata magana ba kuma yadda yagama shirin nan zaiyi wuya ya ce zai jira su na tsawon lokaci Ba bata lokaci ta cire hijabin ta shiga bathrum din da sauri domin tayi wankan shp shp ta zo ta shirya ta same sa Tana bude kofar kuwa ko ajiye idanun ta aciki batayi da kyau ba wani uban tsantsi mai yauqi ya debe ta anan ta zube kasa tare da tsala wata makahon ihu sai da ya sake agogon sa akan couch….. A dan dame yayi hanzarin tahowa bakin dooor din yace lpya ko? Whats happening in there… Kamar bata ji ta cigaba da ihun tana kuka.. Baida niyyar ya shiga amma jin taki amsawa ko motswa ya sa ya tira kofar…. Innalihh,…ya furta cikin ransa yana kare mata kallo tayo nasha nash akasa shikansa ba sai an fada masa meyafaru ba, Daga yadda ta kangwashe anan ya fahimci komai but how comes? Ya tsaya tambayar kansa Hannu yasa zai tallafo ta ta dada tsala masa ihu… a lokacin ba abunda ta kawo aranta shine duk yayi hakan ne don baya son yakaita makaranta..+ Aranta ba irin surutun da bata yi ba tana aibanta sa duk dama radadi ya hanata furtawa cikin kukan nata… Ya tausaya mata amma Ko da yaga abun nata nayi ne yasan kuma ba amsa shi zata yi ba,gashi shi sam ya tsani wannan ihun nata…. Kawai sai ya fice ya dauki phone dinsa yaje strght site din hjy mamah.. Tun daga tsayuwar sa suka gaisa yace mata” hjy ya kamata kixo fa yarinyar ta zame a bathrum tana cahn tana kuka… A take Tayi masan kallon mene? Wata yarinya? Bai amsa ba sai ma Ya daure fuskan sa tam kamar zai fashe Itama Bata tsaya dogon magana ba ta wuce gaba suka kai dakin nas tare Da sauri ta wuce hanyar bathrum Yana kaita bakin door din ya tsaya sabida yasha mamakin ganin har ta mike ta tashi tana kokarin ta fito a dingishe Ohh thank god ya furta cikin ransa…Allah ya so ba karye wa tayi ba Hjy ta riko ta tace sannu,garin yaya kika fadi,.. Shesskekr kukan ta danne Ta dan dafa hjy tace zamewa nayi… Tana dagowa suka hade da shi ‘da sauri kowa ya janye nashi..cikin ranta tace Allah ya isa min kuma duk abunda kake son bazai taba faruwa da ni ba… Kan ta dago na biyu baya wajen… Haka suka ci kasuwar su da hjy mamah baya son ace yaki cika alkwarin sa ne don yaga ta fadi so sai ya zauna kan dinning yana shan simple coffee. Yasan a yadda ta fadin nan da wuya idan bata ji ciwo ba. Jin kadan gani kawai sun fito tare surutu hjy mamah take “tana cewa ni naga taurin kai nace ki zauna aduba kafar nan ko?.ko makarantaf gufu zaiyi ne Ta kumburo baki tace nidai zanje ai ba wani ciwo naji ba.. Sanye take cikin neatly pressed uniform din pinafor white and black wanda ya zarce giwar ta kadan Sabida zafin da kafar yake mata ta sakaya stocking dan dai dai bata sa cover shos din ta ba tasa sandalz. Kallon 1scnds bai gama ba ya dauke kan sa ya tabe baki.. Haka suka zo suka iske shi.. Duk iya surutun da hjy mamah take yi yana shiru don koda tace ya duba kafar cewa yayi ai tunda tace ba tajin komai da sauki kenan kawai abarta, Don ta basa haushi Itama ta rake cewa bata jin komai.. Haka ya kaita har makarntar ba wanda ya iya tankawa a motar. Da shike ma nuzaibah ta dena kulata sai itama ta dena shiga damuwa ta tamkar ba yan gida daua ba haka suke yanzu a schl Zaman aji tayi kafar ba karamin zugi yake mata na gashi ba halin fita tayi yawo kamar da chan kowa yana mata kallon matar aure… Duk bakin cikin hakan Ya dama ta ya ishe ta gashi sai yau xa ta zo makarntar ta dada gani cewa hanklin ta baya jikin ta Bata minti biyar bata kawo tunanin zaman nata da shi ba. Kafin atashi ranar tsaban zama haka kafar ya kumbura yayi sukutum bata iya motsawa ba sai sa ta cire stockings da takalman ta ga azaban radadi a dingishe ta shiga motar driver aka koma da ita gida yqre da nusaiba.. Ko da suka isa gidan ma abu sai gaba gaba yake. Wasa wasa abun yayi tsamari kafa sai zugi yake yana hawa ba abunda hjy mamah bata sa mata har ice block tasa amma bata jin saukin sa. Gashi An kira mohan iya kira as usual bai daga ba Sabida already dr umar ya fada masa hjy mamah ta kira office dinsu bata same su ba duka kuma akan kafar banafshan ne.. Shi dai baya cewa komai yanzu sai dai kuma bazai zo din bane.. Aransa ya gudira bazai iya jure taurin kai ba kuma idan har haka banafsha take to sai ya cire mata shi ta dawo dai dai… Haka yaki sai da dr umar ya gama abunda yake yi ya taho gidan ya duba kafar nata.. Jijiyan ne ya bugu sosai sai ya kumbura Sabida bata bari an dan matsa mata tun farko ba sai yayi tsami yake mata zafi.. Taci kuka har tayi zufa kowa na tausaya mata amma banda ninrah da anisa dake jefa mata maganganun a slightest chance din da suka samu Sun san karanar yarinya ce so duk abunda suka fada zaiyi tasiri a zuciyan ta Dama gashi anisa tace zai karya ta shine tun kam aje ko ina ya fara aikata haka” Shifa ya fito daga wanka kafin ta shiga amma don mugun ta shine zai sa mata tsantsi ta fadi Ai ta taba sarai taji akan gel ta zame ba ba ruwa. Abun sosai yake ci mata rai,to wa ma zata tuhuma idan bashi ba. Gashi Tasan idan har ta budi baki tayi maganan hjy mamah zata ce ba haka bane.. Tana kwancen haka kawai tsanar mohan ya timbtasa a zuciyan ta,..mugu kawai, duk halin da nake ciki shine Ita sam Bata taba jin zafi mai radadi kamar wannan ba.. Da sannu sannu da kyar ta samu tayi bacci.. Shikuwa yasan bai aikata dai dai ba daya share su amma bai damu ba,duk yaga sakon hjy mamahn kuma yasan bata ji dadi ba sam Amma hakan bai hanasa sake kwana awaje ba. Har su alhj muamar da hjy mahnoor suka tafi korea a ranar bai hadu da su ba. Washe gari da safe an daure kafar ta da bandages amma sai gashi ta mike tana so ta shirya a dole zata je makaranta duk damuwar ta mohan kar yaci nasara akanta da muguntar sa. Don Tsaban damuwa da shi ta kwana aranta.. Lokacin ana neman karfe 8 saura Ko da nusaiba ta ganta acikin uniform tana dangale kafar bakaramin dariya ta sake tayi mata ba…. Tace dama nokewa kikke don yaya ya duba ki gashi yaki zuwa..ai dole a dangele haka a je makaranta Hakan ya sa hjy mamah ta daka mata tsawa tana cewa ke nusaiba kiyimin shiru”.. Da wuri ta maida dariyar nata ta mike ta haura sama ta barsu Tun kafin banafshan ta zauna Hjy mamah Tace banafsha me hakan ne wai ya na ganki da uniform Har kin warke kenan ko neman daga ciwon naki zakiyi ki jawo min tsiya”? Adan sakalce tace” da sauki fa nannah ni kawai makarnta zanje ai tunda na sauko daga chan zan iya takaawa ko.. Tace yi min shiru,da nan da chan duk daya ne ko,maza tashi da Allah ki cire anjima ai mohan zai dawo zan sa asake duba ki Tace ni bana son nashi ni in shi ne zai duba gaskiya na gwamci na tafi makarntar haka.. Hjya tace iyeeeee, Wato har kin fara saka irin haukar nusaiba azuciyar ki ko bana ce ki toshe kunnuwan ki ba .. Zaki tashi ki cire uniform din nan ko sai na wanka miki mari.. Sum sum ta dago tana nokewa cikin shagwaba zata yi magana tana dage ido suka hade waje daya da shi a dan firgice ta mike tare da daure fuska ta sunkuyr da kai..sai taji ta ksa motsawa Hakan data yi ya sa hankalin hjy mamah juyo wa kansa..shigowar sa kenan daga bakin kofar basu sani ba sai yabzu yace salam wani irin kallo ta bisa da shi tace’ Har Kagama ka dawo? Toh sai ka zo ka duba kafar ta dama akai nake kiran ka tun jiya kaki dagawa… Baiji dadin yadda tayi maganan ba sabida yau kam baiga alaman wasa aciki ba.. Sai ya fuske ya ajiye briefcase dinsa,akan table din dinning din batare daya kula ba yace ma banafsha zauna Jikin ta duk ya muce tana binsa da ido Kamar zatayi kuka,ta koma ta zauna durus akan kujera.. Softly ya tsuguno gaban ta, zai kamo kafar tayi saurin faucewa, Ya sake kai hannun zai kama ta dage batare da ya jira ba yayi wuf ya cafke da dan karfi… Wani irin qashhhh taja mai rauni…nan hjy mamah tace ahakan ne kike cewa zaki makaranta dama .. Ta tabe baki ko kula wa baiyi ya sake tanbayar meke faruwa ba ya shiga examing kafar.. Dan karamin kuka ta fashe da shi Tana jin yadda yake stretching muscles din ta cikin kwarewa gaba daya sai take ganin kamar wani mugun tar yake mata lokaci guda ta tsaka ihu ta wani naushe shi ta mike tsaye tana dada sautin kukan ta.. Bai motsa ba amma yanayin yadda ya hata rai kasan yaji haushi… Kukan ta cigaba daya hjy mamah tana tambayar ta tace zafi yake mata kuma baiya bin ta ahankali.. Da shike itama haushin sa take ji sai ta rungume ta tana rarrashin ta nan ta shiga masa surutu tana bambami.. Ai dama ba so kake yi ba shiyasa zaka ringa haka ma yarinya mugun ta. Idan bazakaji ba sai ka fada min ba shi kuma zai sa kana nan na kaita asibiti ba kayi karya kuma baka isa ba. Tsaye yayi ya dube su cikin kulewa zai abr wajen tace yi shiru abun ki… Saka takalmin ki muje ya karasa miki kinji bana so yau ma kafar tat] tsami kinga wahakar da kika sha jiya .. Uhm uhm nannah wlllhy akwai mugun mugun zafi Tace shhhhh ai dama shi zafi da zafi ake cire sa ki daure ya motsa miki shi kinji… To Muje.. Sai ta dan ja baya tace bana sin nashi a kira wanda yamin jiy bana ni wllhy bana son nashi ta dada fashewa da kuka.. Haka dai hjy ta lallabata Time din haf nimrah ta fito kenan zata raka anisa wacce dama yau itama take shirin zuwa shopping din komawar ta gida next week.. Kallon draman kawai sukayi suna dariya azuciyan sa haka banfsha ta turje da kyar hjy mamah ta tursasa ta suka bi bayan sa.. Shikuwa yadda yaje haka ya zauna kan couch dinsa, Abubuwa dayawa ke masa yawo a mind dinsa Damuwar banfshan ma baya gbana sa tukun.. Yana cikin haka ne saiga sallamar su.daure fuska hajiy mamh tayi, Iya kuma tana faman jan shessheka Tace zauna nan ta mata jagora gefe. Gadon sa. Ka karasa mata ta samu tayi bacci .. Kau da kai Yayi dan karamin tsaki,..nan ma bai sake fuska ba bare ya tanka haka ya jawo pain reliave creams ya dawo kusa da inda take Bawai shirun nasa baya damun hjy maman bane amma tasan hakin sa sarai wani bin dome ake masa kafin yayi abun da ya dace. Most time sai kaga kamar baida tausayi.. Yana ta kama kafar ta sake ja,.nan ne ya dago ua dube hjy ” kice mata ta ajiye kafar ta wje daya.. Ta dan harare ta da gefen ido ,ta dawo kansa tace ai gata nan Agaban ka.. Abun ya bashi ya haushi nan ya kama kafaf yana shafa cream din ta wani tsime ta lumshe idanun ta’ Yana yi slowly magannin umna shiga har ua fara murzaawa..ta danne ta denne bata son ta sake nishin amma sai da ya fito mai shke da fitinannen kuka tana cewa ita ya kyake ta bata so.. mugu..sosai take bashi takaici Aransa yace da ni nace kije ki fada”shegen rawan kai da kininibi Hjy mamah kuwa sai surutu take tana cewa yayi mata a slow ai karamar yarinya ce.. Yana gamaaa ya fita ya bar musu dakin ba irin complain din da banfsba bata yi gashi hjy ta sake cewa ta zauna anan har sai ta warke.. Haka suka dinga fafatawa duk xa baya son amsa su wani bin sai ya tsawatar mata take zama. Gashi taki bari ta warke kafin nan har cavas tan sawa ta tafi schl abun ta.. Bayan kwana sha 6 da faruwar haka Nimrah ne taga bazata iya daure zaman ba ga anisa yau zata koma garin su.. Ba irin badakalar da basu tauyawa agidan Haka suka ci duniyar su babu wanda ya sani. Anan kuma Ba irin lallabi da mohan baiyi ma nimrah akan Ta zauna ba da shi ba tace sam Idan har yana son zama da ita to ya bar banafshan anan gidan ua biyo ta su tafi gidan su tare.. Da kyar da fitana hakan ya samu gurbi wajen hjy mamah Don Magana sai daya hada da si alhj An tsaya dai akan mohan zai rika raba kafa,.ixan yayi kwana biyu wajen nimrah sai ya dawo gida yana duba Banafsha har ta kai lokacin tarewa itama. Wannan shirin hjy mamah ne, Duk dama hjy mahnoor tayi borin meyasa baza bari me gaba daya sai banafsha ta tare kafin arika cusa mata mohan ba Hjy mamah tace sam idan ba ayi hakan ba ai bazasu saba ba.. Ba yadda ta iya haka suka amince Ranar nimrahn tsaban fushi bata jira shi ba ita ta raka anisa har aiport Dukayi ban kwana cike da shaukin juna Ba abunda ke ranta illaj damuwar rashin samun cikakken hadin kai daga bangaren sa. Taso idan ya dawo wajen ta, jawo hankaljn sa da makirici sai ta hana banafshan ganin sa kwata kwata sannan ta rika hada su daga gefe yadda duk zasu tsani auren nasu.. Toh yanzu me zata yii masa da aka cewa zai na zuwa mata ne, akai akai Ita kanta tasan shes lazy ko da chan ma bata iya daukar dawainiyar sa sosai chance dinta kenan na hutawa da kuma dage masa hankalin akan jikin ta Tasan ai bazai nemi mace awaje ba,kuma kwailar matar sa bazata iya daukar sa ayanzu ba. ita kuma yanzu tafi gani yar tabe taben nan ayi a watse ba wani jigata ga anisa ta tafi.. Haka ta rinka masa bori da kyar sanda ya bude mata ido ta kama kanta ta yi shiru…. Dadin ta daya dataji yadda yake complaing din banafshan Tasan yana fada ne don ya yaudare zuxiyan ta ta kyale sa ya samu peace of mind amma kuma tana jin dadin zaman su a hakan.. Banafsha kuwa yana barin gidan ta dawo site din hjy mama, Toh dik randa zai dawo ne ta jadadda mata zata koma dakin mijin ta.. Wannan duk bai dame ta ba tunda dai ya tafin.. Haka rayuwa ta kasance har aka ci sarlti biyu masu kyau Yanzu kowa na harkan gaban sa.. Ko ya dawo ma da kyar take zuwa wajen nasa haka zasu kwana su tashi banda gaisuwa baiya ce mata uffan.. Itama yanzu har ta soma sabawa da shi…duk da haka sai bata kaunar ganin sa azuciiyar ta Kwance tashi abubuwa suka fara zama layi daya komai ya bayyana ma banafasha don kuwa nimrah sai da ta dage wajen Cusa mata ra’ayin aranta cewa ita ba komai bane a duniyar mohan illah baiwar da ya siya da rayuwar iyayen ta.. Wani bin har take ce mata idan bata son mohan kamar yadda take nuna mata ta rabu da shi mana aamma banfshan bazata iya ba gani take kamar idan ta bayyan asakin abunda ta gani a letter nan maganganun nimrah aknta will be worst Anata tunanin duk basu san abun deal bane,ita gani take ninrah da su nusaiba duk sun dauka ko tsaban kwadayin abun duniya yasa iyayen nata suka yi sadaukrwan su. Yanzu da komai ya tsaya wannna layin,ba dadi babu jituwa tsakanin ta da shi. Cikin ran nimrah tamkar gonar fure. Shes just waiting for the new move,jira take akai wani mataki sai ta sake hada su awani rigimar For the min time saita bafa hankalin ta wajen aikin ta, Shima ganin tana neman ta dauki too much advanyage din auren nasa ta wulakan tasa needs dinsa ya sa rana daya ya dakatar mata Cewar sa shi ba abunda zaiyi da banafsha inma kishin yasa take kawo masa raini gwara ma ta bari tun kafin ransa ya baci, Sannan ya sake kafa dokar bazai lamuci cin fuskan famikyn sa daga wajen ta ba Ranar kamar zatayi hauka fargaba tatake ya shige ta karo dai koaikim sihirin ne ya soma warwarewa.. Amma lady ta bata tabbacin ba haka bane kawai tayi masa biyayya tunda komai na tafiya dai dai… For now sai ta san sauke kai ta dena kawo maganan auren nasa da banafsha.. An shafe wani wata biyu an daf da fara exams din shiga ajin gaba banafsha zata je ss1.. ,rana daya mohan yazo gidan su yana zauna yana duba computer sa da yamma yake jin yadda nusaiba ta kawo karan rigimar su da banafshan a wajen shiga mota cewa tana bata musu lokaci complain iri da iri. Duk dama ya lura da rashin jituwar nasu laifin nusaiba yafi yawa amma bai damu ba ganin abun yayi tsamari yasa ya yanke hukunci aransa abun sa. So ranar da zasu fara exams din yana gidan anan ya kwana tare da ita as usual ba mai shiga damuwar kowa kuma bata taba hawa ta same sa anan kan kujera take baccin ta,.. Tana fitowa daga wanka ta gaishe sa bai ma amsa ba tayi sauri ta fita taje dakin hjy mamah ,…. Tana shiga suka gaisa normaly ya zare hijabjn jikin ta ta sauya zuwa towel tana kokarin cire unirfom dinta zata sa nan hjy mamah Tace gashi wannan zaki sa..,wani dan bag ta gani a ajiye fari an rubuta almas international school ajiki..tace kiyi sauri idan kin gama ki same shi a kasa… Kallon jakar tayi ta tsuguna gaban sa ta shiga jawo abunda ke ciki kanta sosai ya daure dataga tana zaro sabbin uniforms Wannan karon skirt ne mai fadi irin missionary skirt din nan da longsleeve mai dogon hannun pure white da green burbuery jacket kalar skirt din sai hular baret komai sabo hatta cover shoes din designer A dan rude tace what..menene wannan kuma nannah? Muryan ta ne yayi rawa bata son ta kawo tunanin abunda zuciyar ta ya bata Hjy tace”Makaranta zaki je,Mohan ne ya kawo su yace zaki koma nan da karatun ki…ni dai ki tashi ki shirya da wuri ki samu ki karya inaga ma shi zai kaiki. Tsaye ta mike araunane bakin ta har na bari Tace nannah yau fa zamu fara exams ya za’ayi kice ya sauya min makaranta Ni wllhy bana so gaskiya bazan je ba,a zuciiye tayi wurgi da uniform don tuni hawaye suka taro Kallo daya hjy tabi ta da shi tace kiyi tayi dai yazo ya same ki,ni yau ba ruwana ba bin bayan ki zanyi ba..sabida kema idan nace ku dena hayaniya tsakanin ki da nusaiba ba kiji Ai yamun dai dai daya raba ku… Don haka Maza ki saka kayan ki kinji nafada. Cikin kukan tace Too ina ruwan sa da fadan mu Nannnah, Ai ba da shi mukeyi ba ya zaayi ma ce na koma wani schl ayanzu da duk angama term za’ayi exams Ni wllhy bana so kuma ba zanje ba ta cigaba da bare baki hannu ta daure kan fuskan ta tana yi dagaske kamar yar shekera 4 Hjy tayi shiru ta tabe baki, Kukkuni take tana cewa sai kiyi ta jiran sa yazo ya same ki… Sua cikin haka kiwa sai ga sallamr aa lokavi guda ta dauke sautin kuka amma bta sauke hannun ta akan fuskan ta ba.. Ya shigo ya tsaye ya duba agogon sa slohly baice komak ba hjy ne ke lura tace ai gata nana tace bazata saka ba tuntuni rigimar kenan Ayadda tasan baiya kulatan nan batayo tsammanin zaiyi magana ba ,yace sabida meyasa bazata saka ba. Hjy tace tambaye ta,.. Sauke hnnun tayi ta jawo hijabin ta tana kokarin sakawa yace ke..! Cire wannan abun ki saka uniform dinki ure gonna be late. Har Zata yi magana ya juya abunsa ya fice Kallon bayan sa kawai tayi don kuwa bakaramin haduwa yau din yayi ba Tana son yadda true blue mens suit yake fitar da kyau tsarin hasken fatar sa..amma bata so ta dame kanta da tunanin haka.. Hjy mamah ne ta katse tunanin ta dacewa ashe kina tsoron sa maza ki shirya idan ya dawo ba fa zakiji dadi ba. Wani rin sassayanr kuka ta fashe mata da shi ta jawo kayan ta shiga sakawa tana kawo complain.. Nikenan bazan yi abunda nake so nannah Komai sai abunda yace za’ayi masa ..kena zaayi min reapeting kenan ko ni yaushe har zan oya sabawa da wani makran tar ..kamar karamar jinjira haka ta ruda wajen da kuja tana maganganu masimu cike da shagwaba Kaf yana jin daga bakin kofar sabida baiyi wani nisa ba, ya tabe baki.. Wajen minti 10 sao gata ta fito da shike tana da impeccable shape sai uniform din ya mata shegen kyau Gashi komai sabo haka kawai ya sa hankalin sa ya kalle ta for a whike kafin ya dage idanun sa,. .. Hjy mamah ne abayan ta sai jan hancin take tana shessheka ta harde rai Zauna kisha shayi tace ni fa na koshi ta dada cukuiya fuskan ta cikin bori tana pouting cute lips din ta gaba gaba Yau komi ma bata shafa ba banda lotion din ta sai turare haka tabi bayan su suka nufi bakin motar sa kirar jeep wrangler ne yau din kusan kalar suit dinsa . Za’a bude masa ya hana ya bude dakansa sai kawai yayi alaman abude mata, Tana ganin haka tayi saurin komawa seat din gaba ta zauna ta hakimce.. Tsaki ya ja bayan ya shiga ya zauna dawuri ta juya kanta tana kallon window ko kallon sa bata yi Cikin motar nasa is very acomadating ga laushin seat ga tsaftatacen atmosphere komai rass yake tamkar ba ataba shigar sa ba A madaidacin speed yake tafiya da su shiru Zuciyan ta sai bugu yake gawani daddan qamshin turaren sa na lacoste amo dake tafasa jinin jikin ta A cikin sanyin ac dake ratsawa tuni ta shiga wani niimtacciyar yanayi Tuni ta lunshe idanun ta Sai dai the moment ta soma kawo tunanin bacin ran sauyawar makarantar nata dayayi sai kuma bata ganin komai sai fuskan sa Har suka kai bakin gate bata sani ba Ji kawai tayi yace get down.. Adan birkice ta fago ashe ma har ya dauko bata sani ba.. Fuska ba yabo na fallasa ta dire ta fito ko kulle kofar batayi da kyau ba Haka tabi bayan su, Shape din Butterfly ne building din daga gani basai an fada maka ba kasan its one of a kind makarantar na manya manya ne. Ko ina a tsare kuma tsaftace very quiet like a temple komai gwanin sha’awa. Don haka ta shagala da kallon enviroment din tana binsa Ita dai gani tayi yana ta tagiyan sa kai tsaye kamar dama shine principl din Wani corridor suka bi waje ne amma wajen duk ya dau snyin ac da natural flower dake wajen Wani office wanda yaji haddaen leader cushion aka bude musu suka shiga Rabewa tayi gefen tana kallon yadda ya sake fuska yana gaisawa da dattijon dake Wajen sanye yake da jumfa shikam amma dga ganin kasan ya dan girme mohan nesa ba kusa ba.. Yace doctor ai na dauka ka fasa ne,ure higky welcome itace student din? Yayi dan karamin yake yace yes.. Wani kallo mai dauke da barzana yajuya ya watsa mata bakin ta har na rawa tace ina kwana.. Mutumin yayi murmushi Yace lpya lau zauna mana …tayi shiru sanyaye ta zauna +ana kame jikin ta. Da wani irin sigar nitsuwa yake maganan duk da waje daya suke amma ba komai take ji ba echon Muryan sa kawai take tsinkaya mai dauke da rigima mai sanyi Yace Akan yadda mukayi da kai neI hope zan samu kyakkwan cikawar alkawari Mutumin yace ofcous doc.. Insha Allah angama ya dan dube ta yace malama taho nan ki zauna ya mata nuni da chair next to mohan Shikam Ko kallon ta baiyi ba,.. Ta zauna slowly,yayi dan karamin murmushi don yasa ta sake jikin ta yace meye sunan ki”banafsha farasat ta fada a dan kunyace,..yace’..ok ki sake jikin ki u will cacht up..nan ya ajiye mata foam da biro lokaci Kamr bazata daga ba ta jawo Idon ta ya haura kan recepts din payments woah its 3times amount na normal fees da aka saka ta wancan makarantar Hakan ma bashi ya dame ta ita da take ss1 first term,ya zaayi ya tura ta ss2. Abun ya sake sata wani fargaba ji tayi hawayen na zillo sh8dakansa zai sauko Bata gama ba mohan Ya mika masa hannu with smile yace idan angama ni zan tafi.. Yace ahhh ba komi angama… Yana mikewa itama ta ajiye biron ta mike tsaye.. Yana fita ta biyo bayan sa. . Yana jin tahowar ta sai ya Dauke idon sa yayi kamar bai lura da ita a bayan sa ba yana kaiwa bakin corridor ta fashe masa da wani irin fitinannen kuka irin wanda yayi mugun tsana yaji sautin..+ He just can’t ignore this…wai yarinyar nan so take ta rika zubar min da mutunci na ako ina just look at how she is crying like a baby doll….ya dan ja tsaki Juyowa yayi zai mata magana.. Just in time sai ga wata dattijuwar mata tafito sanye da uniform alaman mai aikin makarantar ce amma da alama daga departmet of Guidance nd councelling ne sabida badge dinta ya nuna haka,its obvious dattijon ne ya kira ta don ta taro banafshan tun da yaga ta fita yasan ba lapya ba Dama sun saba sukam yawancin yaran masu kudin are very spoilt so tamkar koyi haka ake bi da su.. ba takuri ba daga murya suma anan kasuwancin su kawai suke yi. Da murmushi mai kayatarwa matar ta iso ta dafa banafsha tace haba yan mata”da girman ki..why are you crying? hannun ta ta jawo kadan tana neman controlling din ta calmly…anan ne ta soma rage sautiin kukan tana nokewa cike da sakalci.. Shima Yadda matar ta bada kulawa yasa lokaci guda suka samu nitsuwa dukan su Sai Yayi dan karamin ajiyan zuciya a cikin taushin kalamai matar “tace excuse me sir,.. ko dai bata son schl din ne.. Bai ma amsa ba stil ta tare uneaseness din nasa da murmushi Ta daga chin dinta sofly tace hey look at me meye sunan ki.. a hankali ta furta “banafsha” wow so beutiful and unique shine kike kuka ai zaki bata kyakywan fuskan ki kuwa baki son schl din ne?…cike da shagwaba ta gyada kai Kansa kawai ya girgiza bai ce komai ba Matar tace o..ooo…But my dear u have to try it pls..dint you see how beautiful you look in us..i assure you zakiji dadin nan mmmh? Out of no choice aNan ma ta gyada kai.. Shikam sai yanzu ya gane komai..He perfectlly get that matar aikin ta kawai take yi.. Yace alright,thanks alot maaam…alaman shi zai tafii Sai Tayi masa smiles yana juyawa ta ya jawo hannun banafsha tace muje ko i will walk you to ur class princess… Kamar ba zatayi magana ba,tace but maam pls can i speak with him. Not withstanding Matar tace its ok amma banda kuka nan ta yi karamin smilez tace ok.. Yau kam yasan yayi latti dan haka da sauri yaje tafiya Har yakai bakin mota yaji sautin takun ta.. Ohh Allah she’s just a pest’ i hate babies they are messy! Ya furta a ransa.. Ta rasa sunan da zata kira sa da shi dan haka take faman tare numfashin ta…ganin bazai kulata ba tayi saurin isa gaban car din ta riko hannun sa dake shirin rufe kofa.. Wani harara ya daka ta mata wanda ya sata sake shi da wuri yace wai meye ne kam” Are you…da sauri ta malkaye wuya tace nifa bana son makrantar nan Ka maida ni makarantar mu….kuka ne ya sake subuce mata amma yadda ya daure rai sosai ya sata bata sake sautin sa ba.. A nitse ya galla mata harara Yace so what? Mene acan din da babu anan din sai ki gaya min.. Muryan ta har na rawa Tace aji na daya ne ba biyu ba kuma ya zaayi na fara exams anan ai duk angama term ni gaskiya i cant cope kamaida ni chan Ai bazamu sake fadan ba… Yayi mata kallo irin damuwar ki ce ai so baice komai ba ya jawo kofar car din sa zai rufe. Wani irin u turn tayi ta juya masa baya kadan tana wasa d ayatsun hannun ta cike da haushi alaman tayi fushi Nan ta dakata bata motsa ba tana kukkuni mai ban dariya but har cikin ranta take fada kuma tanajin haushin abun, Shikuwa Saida ya tada motar sa sannan ya sauke glass yace ta gefen left ear din ta yace u better cope with it,anan zakiyi karatu,kuma nan ba a wasa.. Ko jiyo batayi ba taga wulgawar motar sa yn fita daga schll din..harara masu zafi ta bi bayan sa da shi ta juya ta koma wajen matar nan a sanyaye. Office din ta soma kaita ta karasa cike foam din ta sannan matar take gaya mata zata hada ta da nice friends wayanda zasu gaya mata komai Makarantar zallan sss class ne don haka above age 14,15 16 highest shine 17 Wani haddaden step suka haura tana dena jan raayin ta har suka shiga ajin.. Ba malami amma Ajin is so quiet kamar wasu manyan mutane kowa na behaving kansa abun sha’awa. Atfirst daidaiko sun dago sun kalle ta,just one sit ne empty a tsakiya kusa da karshe tace sit down princess, Diamonds where is ur clss rep yawanci suka yi nuni da wata wacce a nitse ta mike ta karaso gaban su, . This is ur new friend ok..give her every thing she need maryam tace yess maamm Matar tana fita yarinyar ta mika mata hannu da sakin fuska tace salam kinajin hausa ko..sunana maryam,kefa?.tace banafsha Ok nice name ki nitsu anjima zamuyi magana ok its assigemnr time….ta gyada kai nan yarinyar ta tafi..she was staring at all of then for a while….wai ace ko irin nun zumudin ganin sabon fuska basu iyayi.. Haka kawai suka burgeta kowa na shannin gaban sa bakamar makarantar su na da chan ba.. Haka ta zauna Tana duban duk abubuwan da aka kawo gaban ta tsarin sit din kowa da nashi,she has her own pc ga books irin manyan hard covers din nan masu shegen kyau da tsada da pens box agefe duk yadda ta bukata kuma na mata cikin rawan jiki har saka kada bell din break… Tana zaune shiru kowa ya fita maryam ce ta zago tare da wata yarinya very fair farinta kamar aljana but she’s cute of cous. .. Kallo daya zaka musu kasan dukan su kusan sa’oin juna ne…amma maryam tafisu girman jiki komai nata ya nuna na zamtowa cikakken mace, Murmushi tayi musu ayayin da farar ta mika mata hannu tace”hi new diamond ..im fazilah masari,and you? Tace banafsha.. Tayi dan karamin giggle..wow banafsha is a beautiful name.. toh nice zan dawo kawar ki na asali kinga wannan itace kawar kowa anan aji….shes the big diamond Lokaci guda Suka maida ma juna dariya cike da fara’a suka fara hirar gwanin sha’awa,maryam ke fada mata tsarin makarantar a yadda suka mata bayanin ma yau saura sati biyu suyi first term exams anan.. Taji fargaba sosai duk tunanin ta how can she cope,amma yadda taga suna bata karfin gwiwar zata iya kamar wani sun san ta yasa ta sake ranta sosai. Sun debe mata kewa har Yasa bata samu daman tuna komai ba, Da suka tashi ma haka suka jero su uku suna tafiyar su kamar real friends… Fazilah tace kema driver ne yake zuwa daukar ki ko?ni driver nawa baida kirki gaba daya idan akace yazo dauka na sai nata jiran sa..u seee hes not here yet Banafsha tace ai yanzu aka tashi..maryam tace thats how she is bata bada uzuri sukayo dan dariya. Tace nima ai banga anzo dauka na ba tukun Tace perfect ashe zan samu waiting patner Allah yasa driver ki irin nawa ne kema zakiji abunda na keji … Maryam Tace Lets wait here girls ..a wani wajen Dan rumfar cool down suka zauna matakala biyu ake taka wa ahaura wajen Tare da fazila suka jeru ita kuma maryam tana kallon su,..cikin rawan jiki fazila tace ina zuwa ta mike ta nufi wani scho park dauke da ice cream parks guda uku ta daawo ta ajiye gabn ta tace banafsha kinga nan shine waiting area na daga nan zamu ga duk wand azai shogo kuma ya fita i hope u like it tayi murmushi tace yeah.. Ita Sam bata so ta sha ice cream din gani take thyre too nice kuma yaune ranar ta na farko anan .. Kowa ya ja gaban sa Suna sha suna lura da yadda take wasa da da spoon din bata kai baki ba….”maryam tace lpya kuwa ko kin da alergies Tace nooo noo,.. Fazilah tace hmmm sis pls ki sake jikin ki i really like you,..i know ure just shy nima haka nayi dai da nazo but am ok now. Maryam tace yess dear,.. Anan ba wanda zai damu da hakan just relax ok ai ku duk yayan class daya ne ku yan uwan juna ne.. Fazila tafashe da dariya don ta gane metake nufi Altho its serious but she alwys laught it off Wato ita maryam ilimi take da shi sosai amma iyayen ta basu da kudi sosai… Besides ita yar gidan magajiya ce mai saida kayan gyaran jikin,wanka da na shafe shafan mata iri iri a hakan ta samu darajar conections din mahaifiyar ta aka kawo ta nan har ta dulmuya da yayan masu kudi.. Sosai saukin kansun ya Burge banafsha haka kawai taji ta free da su Maryam Tace kinga ni a seat din meenat diin mu kika maye,nan fazilat ta karbe tace Dani da ita da meenat tare muke ko ina kuma anan haka muke zama har sai an gama daukar mu.. Meenat is the coolest of all sai naga kamar sister ki ce u really look alike. i really missed her Banafsha tace woow..har muna kama kuma toh ina take …sai suka dan yi shiru suna duban ta…maryam ta dan sauke idanun ta wanda suka sauya seriously pained duk sai suka dan sauya har banafsha ta soma gano su.. Fazilat ta dage ido tace she’s no more..we lost her..suka fada tare idanun su na neman cikowa Banafsha Wani iri taji sosai har kirjin ta sai da ya buga “Innallihhi wa inna ilahi rajiun ta gyara zama tana fada..tace im so sorry guys..Allah ya jikan ta yayi mata rahma am soo sorry… Maryam bata iya magana ba don kana ganin ta kasan abun ya mugum taba ta, shiru ne ya ratsa wajen daga bisani tayi gyaran murya Don ta kauda mood din tace,shes very special huhn.. Allah ya maida muku wanda zata maye muku alherin ta pls cheer up girls.. Fazila tace of cous insha Allah… And we hope u will be our friend tooo tunda meenat ta barni ba ataba saka kowa a seat din ta ba sai ke..and we promise to be friends with..bit karkice mun takura ki fa…maryam tace i know ure a nice girl banafsha.. So are we real friend now fazila tafada cheerfully.. Sosai suka dada burgeta tayi smiles tace who wundnt be ur friends.. Suka taso duka suka dan rungume ta gwanin sha’awa…’suna dariya yaune rana na farko data ji ta warware tanajin kanta kamr ita ada chan.. Haka suka zauna suna hira kadan kadan sai dai ita sam bata iya cewa komai akanta Karfe daya na gaucewa da minti 40 saiga securytin makaranta ya dosu su fuska ba yabo ba fallasa auka gaishe sa yace mrs banafsha?tace yess,yace ur driver is waiting . Saura kadan tace ba ta san shi ba sabida wata mercedez XX235 tinted aka parking agaban ta sai ta tunk ashe driver gidan sune wanda bai cika kaisu ko ina ba amma dai ya taba kaita kasuwa sau daya da hjy mamah.. Har kamar bata so ta bar sabbin kawaye nata amma haka tayi musu sallama, Maryam tace gibe zamuje ki karbe schl bag dinki pls come ealiar ok Tace ok…tayi musu murmushi ta wuce.. Ko barin compond din batayi ba sai ga motar su fazilat ya taho ya dauko su suna daf daf ne don haka ita kam ma bata lura ba Driver ne yace madam ana miki signal ta dan sauke glasss nan ta hango hannayen su cikin wata shakikiyar prado Aranta tace ohhh suma har sun tafi kenan” Wave din itama ta mayar musu kowa ya wuce.. Da murmushi ta dawo gida kamar ba ita tafii da kuka ba,. Hjy mamah na sallah don haka ta shiga saiya kayan jikin ta tafada wanka.. Tana fitowa suka hade ido tace ina wuni nannah”gashi dai im back.. Hjy tayi nurmushi tace hmm toh yanzu me ya cinye ki bagashi kinje lpya kin dawo ba..to ya makrantar Nan ta dan sakalce ta dawo kusa daita tace” hmmm,lpya dai amma Nannah aji biyu fa ya sani kima saura sati biyui ayi jarabawa ni yanzu kenan ya zanyi… Tace karatu zakiyi… Ta gwalo ido cike da shagwaba tace nannnah ai zaiyi min wiya wai komi haka za ana sani ina yi ko?..ni gaskiya nagaji… Hjya bata kuka shirmen nata ba tace kiyi sallah kici abinci haja kukeyi ace ina bata ku da sakalcii maza tashi anjima kya bani labarin tace toh ta mike a yangace ta shiga suturta kanta tayi sallah daga bisani ta wuce kitchen ta hado abinci. Nan ta baje tana ci tana bada hjy mamah labarin su fazilah ita kanta tasha mamakin sakewar banafsha one time ace first day at schll har ta samu friends hakan.. Shikam mohan bai sake bi takan maganan makarantar nata ba yasan ya gama part dinsa tunda ya karbe nauyin karatun ta kuma ya bada personal drivern na gidan yana kaita yana dawowa da ita kowani rana Sai dai a kwana biyun baya zama don haka yaci sati guda baizo gidan ba Ita kuwa yanzu ji take bata da matsalan komai tunda ta samu su fazilah da maryam shakuwar lokaci guda ya fara shiga tsakanin su sabida yanayin yadda suke sayan imanin ta da halayen su masu kyau. Da dai bata so sauyin makarantar ba anything that comes form her enemy gani take cuta ne amma yanzun She feels its the best don ko ba komai taga kishin haka boro boro afuskan nusaiba don ranar tanaji tana complain wa hajy mamah ba kunya har da zubada hawaye akan an fifita banafsha akanta.. Ita dai hjy mamah ta yi kokron fahimtar da ita wannan daga wajen mohan ne amma sam bata yadda ba sabida anty nimrahm ta kawai take dauka a matsayin matar yayan ta… Gashi ko kadan bata samu da sauki wajen mohan bare ta kai masa kisisina baiya ma son kula shashancin ta tun bata kai hakan ba so tasan shi ba’ayi masa wasan nan. Sabida abubwan saua agaba na bunkasa career sa yasa bai samun lokaci sosai.. Acikin watannin da suka shude sau biyu su hajy mahnoor suka dawo nigeria Sai yau suka kuma dawowa ranar ne ma suka ga idon sa agidan.. Duka suna dakin hjyn mamah mahnoor Tana ji hjya mamah tana masa fadan dauke kafar sa dayayi na kusan kwanaki bai ko kira ba bare yazo…yace hjy bana samun time ne ‘tace har na bacci baka samu kenan? Yayi mata shiru din bai cika son tana masa magana agaban kowa da kowa ba musamman ma banafsha.. Ita kuwa ko ajikin ta shiru ma tayi agefe daga bisani ta sulale ta bar musu dakin gaba daya.. Nan hjya mamah take bada labarin sabon makarantar da mohan ya saka banafsha hjy mahnoor taji dadi ita damuwar ta baifi ace an kyale banafsha ta girma ba and with what she just heard na baya son zuwan akai akai tasan zata iya ajiye zuciyan ta waje daya that mohan bazai taba karya mata alkawari wajen afka ma karamar yarinya ba.. Sai Tace ai hakan yayi kyau sosai,hjyn mu kece da su agidan na duk credit din make za’a bayar Allah ya saka miki da alheri… Ina fata kuma banafshan zata dage tayi karatu sosai. almas ai akwai kyau gashi suna da tsaro gamsasshe.. Da fara’a hjy mamah tace insha Allahu,.. Karatu kam ai yazama dole tunda an fara shi . Tayi murmushi cahn tace nimrah fa?fatan tana lpya ko its been a while ko tazo ne sa bana nan Ya dago adan ladabce yace tana lpya ammy.. Tabe baki hjy mamah tayi Tace kema ashe baki sake jin duriyar ta ba ke kenan ni danake nan ma Ya kasa ce mata tzo ko sau daya ta duba ni… Ammyn tayi murmushi tace toh gaji …sai ka amsa hajy Yayi shiru yana kallon ta kamar bazai ce komai ba yace zata zo mana hjya kawai nine bana zama Au goya ta zakayi ko bata san hanya ba..kaji min kininbi ku dai bakuso afafi laifin matan ku Yayi karamkn scoof yace zata fara..mikewa yayi yace ni zan tafi tace ehen nayi maganan matar sa kinga ya kama hanyar zai tafi Dariya hjy mahnoor tayi suka cigaba da hiran su don ko juyawa baiyi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *