ALAQA SEASON 2 EPISODE 4 WATCH AND DOWNLOAD
Alaqa season 2 episode 4
A satin da ya gabata alaqa season 2 episode 3
Abubuwa da dama sunfaru idan baku mantaba halisa da auntinta da kuma hajiya kanwar Alhaji alfindigi da yadda takeso taga anyi hadin gida sakanin yarta da dan alhaji alfindigi
Yayinda shikuma alai alfindigi yace bazaiyiwa dansa auren doleba
Dadai sauran rigingimun company gameda kisankai da akayi dakuma zargin da akewa yiwa kamal
ALAQA SEASON 2 EPISODE 4
Meke faruwa
Abubuwa da dama
Watch here https://m.youtube.com/watch?v=AdF3qn4dhrI&t=593s
Cinikin fili sakanin ishem dan sale alfindigi dakuma ciska wadda yakasance abokin gabansune
Sannan daga karshe ciska yanemi su kulla alaqa ta abikantaka sakaninsa da ishem ko yakukega dai kasance saimun hadu a season 2 episode 5
Karanta CIKAKKEN TARIHIN MARYAM YAHAYA
Sannan daku iya ziyartar a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV
Alaqa season 2 episode 4 watch and download