ARNE CHAPTER 13 BY Surayyah.M.S
Haka rayuwa ta cigaba ma rphael a gidan alhaji abdullhi,idan yana gari saukinsa idan baya nan kuma hatta makarantar Hajiya mariya bata barinshi ya leka
Idan ma yasamu yaje toh itada kanta zata CE zata dauko su,haka zata barsa awajen yanaji yana gani sai dai ya biyo motar haya ya dawo
A makaranta kuwa shakuwar faryal da Raphael ya fi nunawa,saboda ko break ne wajensa take fara zuwa kafin zafar ya fito
Duk da sa idon da sauran yan aji Duke masa,hakan baisa raphael jin wani abi aransa ba duk da ma yasan ba yaron da bayaji da Kansa a makaranta
Musammamn ma khalid da ya sa ma kahon zuka
ga raini da Nuna arziki,sai dan kadan daga cikinsu ne masu nagarta da sanin mutunci mutane
Ranar vocational activities kowa ya Santa kayansa na sports,
Faryal CE a gefe tana kokuwa da gashin kanta da yaki zama cikin p cap dinta
Yaya zafar gyra min mana tafada Lamar zatayi kuka
Ke kincika fitina bakinki kiyi kawaye ba,ai ba Daura miki da zanyi ,ni ba dan aikin ki bane
Turo bako tayi tace ohh haka ne ko? Kaima zaka zo watarana
Nan ta wuce wurin raphael da tun tuni yagama shirinsa kallonsa kawae ta tsaya yi batace komai ba
Faryal ya dai kinda min ido fa?banyi kyw ba ko, murmushi tayi
Daura min kaji? Tafada tana lankwaso muryanta
Toh juya na Daura miki,nan ya kamo suman ta ya daure mata kamar pony tail,(a tattare gashin kamar chuku sai a bar dan kadan ya sauko ta gaba)
Itama tayi kyw sosai,kanta yayi kamar Ariana grande,still batace komai ba ta juya tana kallonsa,
Waro mata idanu yayi yace oh my GOD menene kuma
Kyal kyalewa tayi da dariya tace babu
Zafar ko ko kallon su bayayi hankalinsa yana kan wasannin da ake
Suna cikin tadin shirmensu ne cike da jin dadi da raha,
Yaji an buga masa ball akan hanci…..take jini ya biyo baya
Ya raphael faryal tafada da dan karfi ta mike zata taba shi
Ke,taji an finciko ta,bana hanaki dariya da maza ba,meyasa baki ji,taurin kanki fa yafara isa na faryal
Kut kaidin waye ? Bansanka ba ai,kaga Malm banason rainin wayo tafada tana watsa ma Khalid harara
Raphael baice komai ba illah kokarin goge stain din dake bin hancinsa
Come on sis je ki kira zafar time ya kusa
Zanje na wanke ku sameni a cahn,kama hanya yayi zuwa wash room batare da ya kalli Khalid ba
Itama wucewa tayi tabarsa awajen, a mirror ya hangi Khalid a bayansa ya shi go washroom din shima
Kai dan wahala,me kakeji da shi? Nifa nasan kai ba asalin dan alhaji bane adopted ne
So? Raphael yace
So kadaina kusantar faryal because she is mine,nikadai idan ba haka ba jikin ka zai gaya maka …..
Murmushi raphael yayi ya kama hanya zai fitaA yaji an shake shi
Ina maka magana kana min shiru,kasan ni waye?to kaje ka tambaya no one messes with me a makrantar nan
Ture hannunsa raphael yayi ya sake masA wani wawan mari a fuskarsa,
Kai ka dube ni da kyw,am no one I know,but Nafi kafin barazana daga wajenka, baka kai ba…save ur empty threat to urself
Stupid boy
A fiirgice Khalid yafara yunkurin kamo raphael da Fada ,sai ga zafar da faryal
Me haka khalid? What happen guys ,meyayi zafi harda dambe
Harararsa kawae faryal takeyi ,Inda shikuma ya ja tsaki ya fice ,don hrga Allah gadan karfin hali ya daga dama yasan a doke bazai iya dukan Raphael ba
Hakuri suka fara bashi ,tunda suke basu taba ganinsa ya ma wani, wani abu ba
Ranar asabar by an an kammala musu karatu ,zafaru kamin magana da alhaji mana …Malm mamman yafada
Bayan mintuna goma aka CE ya shigo,a palour ya Tatar da shi bayan gaisuwa yafara dacewa
Dama wata year shawara CE Nazo da ita alhaji amma bansan ko ya abun yake ba
Bakomai Malm mamman inajinka
Akan maganan raphael ne,nave alhaji meyasa baza a musuluntar da shi ba…naga alaman yana da raayi da shaukin son yayi addinin
Hakane malma mamman ,nasan da haka nima
Nima badaga ni bane ,haka ma yaron baida ikon hakan tukunna
Wannan tsarin dokar orphanage home din da nabkarbe sa a hannunsu ne,
Kuma kasan su ba misulmai bane kamar mu,shyasa suka bada dokan kar acahnza masa addini hr sai sunzo duba sa karo na farko,idan ya amince to ,
nariga na signing a wajen su dole na jira zuwansu inyaso shi yaro dakansa zai Fada musu wani agida zaibi
Idan sukazo suka gansa awani addinin zasu iya cewA ansa shi dole ne,koda ba haka bane
Inafata ka fahimceni malm
Eh alhaji,na gamsu da bayanin naka,Allah ya tabbatar mana da alkairi ni zan wuce
Nagode malam”amma a cigaba da barinsa yana zama shima watakil Allah ya Sanya shi cikin masu rabauta da inuwar islama
Insha Allahu alhaji ,a huta lpya yafada yana mikewa