AUREN FANSA CHAPTER 3 BY ✍🏾 NIMCYLUV
Www.bankinhausanovels.com.ng
Yah Heemu na shigowa cikin harabar da ake ɗaurin auren Excorts ɗinsa na bayansa, yana sanye da wata red ɗin Armless wacce ta bai yanar da six packs ɗin jikinsa kusan rabin brest ɗinsa suna waje sbd buɗewar da ƙirjinsa yay, sai Amy colour ɗin long jeans ya sanya duka hannayensa a jikin aljihun wandon yana fesar da numfashi idanunsa ƙurr akan Abban Arman wanda fuskarsa ta cika da farin ciki sai gaisawa yake da mutane, zare hannu guda yay daga cikin wandonsa ya gyara zaman p-cap ɗin kansa daya tabbatar da cewa an riga an ɗaura sai kawai yay baya da zafi² cikin ya fara taka ƙafafuwan sa zuwa cikin gidan su, tsaki yaja a baiyane sbd tafiyar Excorts ɗinsa da yaji cikin zafin nama ya juya yana kallon su yace “Wai Uban za kumin nan? Heee!” Ɗaya daga cikinsu ya sara tare da ƙamewa yace _”We sorry but it’s our
responsibility”_ cikin tsayawa yace “Uban Uban responsibility ɗin, Dallah ko ɓace min tun ban ɓalla mutum ba” yana faɗin hakan ya juya da sauri yaci gaba da tafiya, hannunsa ya sanya ya buɗe ƙofar Farko ta shiga gidan kafin ya ƙarasa Kofar da zata sa dashi da babban parlon ƙasa, tun a downstairs ya fara jiyo kukan Safa da dukkan ƙarfinta runtsa idanunsa zucyarsa cike da tsanar Abban Arman, lokacin na farko kenan da yaji ya tsani Mutum, idanunsa har wani ruwa² yake cikin zafin nama ya fara hawa upstairs ɗin, a babban parlon sama ya samu Anut Suwaiba da Ummi, yana shigowa Ummi ta sauke ajjiyar zuciya ganin Ya Heemu yasa taji sauƙin abinda ke damunta, idanunsa akan mahaifiyarsa yana son yaje ya rungome ta Amma ganin Anut Suwaiba yasa kawai ya ɗauke tare da ƙara sawa cikin parlon yana shiga Ummi ya miƙe tsaye tana sakin murmushi na jin daɗin ganinsa tace _”Wlcm farin ciki na”_ idanunsa a rufe ya kama hannunta tare da janta zuwa cikin part ɗinta da kansa yasa hannu ya murɗa handle ɗin ƙofar ya fara shigar da Ummi Sannan ya shiga ƙafarsa ya ya daki ƙofar ji kake _Gammmm_ ta rufe da kanta launin idanunsa sun daɗe da sauyawa yana sanya idanunsa cikin na Mahaifiyarsa da sauri ya faɗa jikinta yana sauke Ɓoyayyiyar ajjiyar cikin ƙasa da murya yace _”Ummii!!”_ Murmushi tayi tana nuna zallar farin cikinta na ganin jarumin ɗan nata, a hankali ya zame jikinsa yana shafa cikinsa yace “Ummi _what’s going on ne?”_ jimm tayi kana ta shiga bashi labarin abinda ya faru kawo yanzu da aka ɗaura auran Safa da Abban Arman. Idanunsa a lumshe yace “Kawai kisa albarka Ummi, ki rabu dashi zai gane bashi da wayo” cire masa wula tayi tace “Yaya Heemu ba zaka gane ba, ina tsoran Abban Arman da Safa, kai babba ne bazan ɓoye maka komai ba, Amma _Safa is too young_ ba zata ɗauke buƙatar Abban Arman ba” ta faɗa tana shafa kansa ajjiyar zuciya ya sauke ba tare kuma da yay mgn ba ya amshi p-cap ɗinsa a hannun Ummi kana ya fice daga cikin bedroom yana fesar da iska daga cikin bakinsa, da sauri ya nufi part ɗin Safa yana zuwa ya ɗura hannunsa saman handle ɗin ƙofar kana ya tura, runtsa idanunsa yay sbd gunjin kukanta daya daki zcyarsa, a hankali ya maida ƙofar ya rufe kana ya jinjina da jikin ƙofar yana lumshe idanunsa, tsayawa Safa tayi da kukan sbd ƙamshin turaren yayan nata data jiyo tana ɗagowa ta gansa tsaye hannayensa harɗe a saman ƙirjinsa ya rufe idanunsa kamar mai tunani, da sauri ta diro daga kan bed ɗin tana zuwa wajansa ta rungomesa tana ƙara sakin kuka tare da faɗin “Yaya Heemu ban so dan Allah kada ka bari a tafi dani gidansa” bayanta ya shiga bubbugawa a hankali ta fara sakin ajjiyar zuciya sai da yaji tai Shiru kana ya zareta daga jikinsa yana ware mata manyan idanunsa kafin a hankali ya kama hannunta gently kuma ya fara tafiya cike da kuzari yau irinta lafiyayyan mutum, zaunar da ita yay shima ya zauna, so yake yace “Little sis!!” Amma kalmar ta gagara fita daga cikin bakinsa sai mutsa jajayen laɓɓansa kawai da yake, Calmly yay cikin nutsuwa da tausasa harshe yace “Look! Safa _it’s too late to cry_ badai baki son sa ba?” Da sauri ta ɗaga masa tace “Ni Yaya Arman nake so” yana jan ƙwantaccen beared ɗinsa yace “Olright zaki samesa _as your wish! But in one condition_” da sauri ta kallesa tace “Meke nan Yaya Heemu?” Ware idanunsa yay ta kwaɓe fuska tace “Kai Yaya Heemu nifa idanunka tsoro suke ban” miƙewa tsaye yay yana faɗin “Uhm” sai kuma ya tsaya a inda yake ba tare daya kalleta ba yace “Safa kiyi biyayya wa Baffa, ki ɗauka zaman da zakiyi gidan Abban Arman kamar kinyi ne domin Baffa, lokaci ya ƙure _I can’t do anything_ amma zan bashi lokaci naga kalar son da yake..” Shiru yay yana maida numfashi sbd ya daɗe bai mgn bai yawa ba, shafa kansa yace “You love Arman right?” Da sauri tace _”Yeah! With all my heart and soul”_ gaba ɗaya ya juya yana ƙare mata kallo _from head to toe_ kalmar _with all my heart_ ita ta bashi mmki shi sam bai yarda da wata soyayya ba hasali ma baya gabansa amma ƙaramar yarinya like Safa harta san tace tana son wani da dukkan zcyarta, lallai soyayyar ma ta zama abinda ta zama shi yasa ana Aure yake gantalewa wata ko wata biyu bata rufawa yake rushewa, shiyasa dai ƙungiyar WOMAN’S POWER ta shiga lamarin mata. Ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya janye idanunsa daga kanta yana ɗan lumshe idanunsa yace “Okey! Obey your Grandfa ki barmin komai, idan kina son mu zauna lfy na shige maki gaba stop cry Ok” Murmushi ta saki domin tasan yayanta zai share mata hawayenta cikin farin ciki tace “love You so much Ya Heemu you’re the best brother Allah ya baka mata ta gari” taɓe baki bai ƙara cewa komai kamar yadda bai ƙara Kallonta ba ya fice daga bedroom ɗin. Walking slowly ya nufi haɗaɗɗan parlonsa wanda yake upstairs kusan dukkan su a upstairs suke, maids ne kawai a downstairs.Komai na Parlon Ya Heemu white colour ne haɗuwa iya haɗuwa ya haɗu, an tsara komai kamar a turai al’ƙalami yay kaɗan ya faɗi tsarin haɗuwar Parlon Ya Heemu,kona mace sai haka maida ƙofar yay ya rufe cikin nutsuwa yake jefa manyan idanunsa a parlon kamar me neman wani abu dan Ya Heemu bai ƙaunar ƙazanta hakan yasa ko Abinci sai na Ummi ya kece sai abu yau tsamari yake cin na Safa, idan baya gari kowa bai fiya sakin jiki yaci abinci ba yafi ci fruits, taɓe baki cikin nutsuwa yabar Parlon ya nufi cikin bedroom ɗinsa yana shiga ya zare rigar cikinsa idanunsa a Lumshe ya faɗa saman bed yana sauke numfashi sai yanzu yasan yay kewar gida, miƙewa yana ƙarewa wani babban photo dake manne a bangon ɗakin sa, ya daɗe yana kallon photon kafin ya zame idanunsa ya nufi bathroom, ya sakarwa kansa shower yana fesar da iska sbd sanyi da kuma daɗin ruwan da yaji har wani ƙara buɗe kwankwaso yake ruwan yana ratsa jikinsa, not too long ya fito ɗaure da towel a west ɗinsa da wani kuma a hannunsa yana goge ruwan jikinsa, yana tsaye ya ɗauki handrayer ya shiga busar da gashin kansa yana gamawa ya ɗauki wani Parfume _ROYAL-OHUD_ ya fesa a jikinsa wajan wrdp ya buɗe kai tsaye hannunsa ya sauka akan wasu Denim Jackets Male, Amy colour sai suka ƙara fiddae asalin baƙar fatarsa wacce har wani sheƙi take kana kallon Ya Heemu kasan bai bar komai na mahaifinsa ba, cikin nutsuwa ya gama komai fuskarsa ba walwala kamar ko yaushe cikin tsare gira yake, hannunsa zube a cikin aljihun wandon sa ya fita daga bedroom ɗin, kai tsaye fridge ya nufa ya buɗe ya ɗauki bottle water kai sanyi yana ɓalle murfin ya kafa a bakinsa sai da ya shanye tass kana ya ajjiye robar ya fita daga part ɗin baki ɗaya. Yana fita ya samu Ummi ita da Anut Suwaiba sai Anut Meera wacce zuwanta kenan, Anut Meera tace “Kaga Chief of Army staff saukar yaushe” Anut Suwaiba tace “Nida ya raina ko inda nake bai kalla ba bare na sanya ran gaisuwa” ɗan kallanta yay kafin yaja gemunsa yace _”God forbid_ guda nawa kike da kike tunanin ni Ibrahim Khalel zan gaida ki” haɗe fuska Anut Suwaiba tayi tace “Amma dai kamar uwa nake wajanka tunda ni ƙanwar mahaifiyarka ce” bai ƙara kallonsu ba ya fara sauka downstairs kamar bazai mgn ba sai kuma yace “Sai ki tsaya kiyi cikin Ya Heemu ki haifesa sannan ki kirani da Your son” yana faɗin haka ya fice kamar walƙiya ko inuwarsa bata gani ba, dry Anut Meera tayi tace “shiyasa nai shiru gashi kin faɗi ɗaya an gaya maki dubu” Anut Suwaiba na haɗe fuska tace “Amma Yaya Ruma kina jinsa fa” miƙewa Ummi tayi tace “Yanzu kikace ke uwarsa ce kinga kin fini kusa dashi dan haka a ƙare lfy” ta faɗa tana yin hanyar part ɗin Safa. Domin ta kasa daurewa tana jin tausayin ƴarta baka wanda baka so waninma tsuhu wanda ya huce sa’an ubanta ai babban illah ne. Ya Heemu na fita Excorts ɗinsa suka miƙe tare da sara masa cikin takun isa da ƙasaita ba zaka taɓa cewa Ya Heemu 23yrs yake ba sbd girma da tsarin halittar sa shiyasa yake abu cikin isa da kuma gadara, yana zuwa wajan wata black ɗin mota Toyota Venza Driver ne ya buɗe masa back seat ya zauna yana zama yaja numfashi tare rufe idanunsa, da sauri driver ya shiga da Wani irin speed yabar cikin gidan Sauran Excorts ɗin na biye dasu a motarsu daman alrdy get keeper ya buɗe masu gate. Abban Arman na tsaye a ƙofar gate ɗin su Safa yana tunanin yadda zai samu keɓewa da ita yaga Ya Heemu da Excorts ɗinsa sun fito a mota wata Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke daman dalilin Ya Heemu yasa bai shiga gidan ba haka nan yaji yana shakkar haɗa inuwa dashi, Ya Heemu sa’an Arman ne amma koda suna Yara Ibrahim Khalel daban yake ko ƙiriniya ta yara bashi da ita koda ya yaushe yana respect kansa da bawa kansa girma. Burinsa ya zama da richer duk da cewa Mahaifinsu ya mutu yabar masu gado kama daga gidaje, filaye Company’s banda tsaɓar uban kuɗi a banki. Dan haka a yanzu Ya Heemu na ɗaya daga cikin manyan masu kuɗin Nigeria yay masa nisa nisa mai yawa. Sauke numfashi yay bayan motocin su Ya Heemu sun bar wajan kana yaja shekararrun ƙafafuwansa zuwa cikin gidan yana jin yadda abokansa ke masa rashin kirki amma kota kansu bai bi ba. Ummi ta kalli Safa bayan an gama shiryata cikin wani white ɗin Lace mai green ɗin Flowers, an yafa mata mata light green na veil sai ƙamshi take duk da ba son auran take ba amma ta danne zcyarta kamar yadda Ya Heemu da Ummi sukace taiwa Baffa biyayya ta yadda zatai amma tana da tabbacin one day zasu ɗauki gawarta, Anut Meera tace “Abban Arman a guest room _his waiting for you”_ ɓata rai Safa tayi zatai kuka Ummi tace “Kul, kikai kuka akan Auranki ba kinsan abinda Allah Ya ɓoye ba, yanzu kina ƙarƙashin inuwar sa ne da zarar kin bijire masa Allah zai fara fushi dake haka mala’ikunsa, Babu ruwan Allah da rashin son da kikewa Abban Arman kiyi ƙoƙarin danne ƙiyayyar sa a ranki sai kiga Allah yay maki sauyi sa mafi alkairi, kullum ina gaya maki _You’re a darling_ ke bar so ce so no need ki tsaya bijirewa umarnin Wanda yafi ƙarfin komai a gareki, Bazan ce maki komai ba Amma Mannal Matsayin Uwa take a wajanki dani da ita tsiran shekara ɗaya ne kusan shekarun mu ɗaya to ta huce ƙishiyarki ita ɗin uwa ce a wajanki” turo baki Safa tayi tace “Ummi ina sai kana son mutum zakai kishi a kansa ko?” Jinjina kai Ummi tayi tace “Yeah! Exactly Amma bamu san me gaba zata haifar ba ai, Allah yay maki albarka ,babu wanda zai rakaki gidan miji yadda yace yana sonki to shi ɗaya zai kaiki gidansa ina da kunkiya ina jin kunyar haɗa ido da Mannal, maza jeki yana jira Allah yay maki albarka ya kare daga mugun ji da mugun gani alkairi dake cikin auran ya sadaki dashi” idanun Safa cike da hawaye tace “To sharrin cikin sa fa?” Anut Suwaiba tace “Kai shirme dai Yaro alkairi ake nema akoda yaushe Daughter ɗiyar Umminta” jikin Ummi ta shige ta shiga rera kuka jikinta har tsoma yake tace “Dan Allah Ummi kada ki bari na tafi ki jira Ya Heemu ya dawo wlh zcyta zafi take idan naga wancan Mutumin har wani ɗaci na keji a raina” _”Stop saying that Safa_ trust me dear in sha Allah babu abinda zai faru albarkar Aure yawa gareta,ba kiga komai ƙan ƙantar yarinya idan tai Aure ba Ubangiji na sanya mata ilhama a zcy ba? So believe me Dear komai zai dai-dai ki daina wannan kukan idan ba so kike zyar Umminki ta buga ki rata ba” da sauri Safa ta haɗiye kukanta ta shiga sauke ajjiyar zuciya, Anut Suwaiba ta kama hannunta zuwa Guest room inda Abban Arman yake. Ya Heemu kai tsaye gidan Baffa ya nufa sbd yana son yaji dalilin daya sanya Ya bawa Abban Arman auran Safa, ɓangaren Mannal kuma sai kiran Number Abban Arman take amma baya picking. Kanta a ƙasa walking slowly ta nufi ɗakin baƙin tunda daga baƙin ƙofar ta tsaya sbd warin turarensa da taji harga Allah bai mata ba, wani shu’umin murmushi Abban Arman ya saki tare da miƙewa jikinsa har rawa yake, wajanta ya nufa gaba ɗaya yana zuwa yaja tsaya yana fidda murmushi tare da shafa ƙaton tumbinsa yace _”My Safa finally you’re my wife now, so come closer_ ina son jin ɗumin jikinki” ya faɗa yana riƙe hannunta da sauri ta zame kwallon baki isa ba yay mata yace “Nan kuma ɗaya indai zaki hanani taɓa jikinki ai yin auran bashi da amfani” ɗauke kai tayi the more tana jin ƙamshin turarensa the more tsanarsa na ƙara ƙarfi a zcyrta, matsuwa yay zata bar wajan tunawa da faɗan Ummi yasa taja ta tsaya tana zare masa ido, hanunsa na rawa ya jawota jikinsa tare da manneta da sauri ta shiga ƙaƙarin amai yace “Ai ko abinda cikinki zaso fito bazai hana naji ɗumin jikinki ba” yana faɗin haka ya zare veil ɗin jikinta kokawa suka shiga dake ƙarfin Namiji dana mace ba ɗaya bane Musamman mai shekaru irin na Abban Arman tuni ya cilla ta saman kujera yana fidda wani sexcy sounds. Tun daga upstairs yake Sallama amma shiru ba’a amsa har wani duhu yake gani a idanunsa burinsa bai huce ya buɗe ido ya gansa a gaban Safa yaji dalilin daya sanya ta auri Ubansa, ARMAN kenan farin matashi ƙyakƙyawan gaske shekarunsa ɗaya dana Ya Heemu saukarsa kenan daga Dubai ya nufu wajan gidansu sahibar tasa, har ya huce Guest room sai kuma ya dawo baya sbd sautin kukan mace da yake jiyowa ga kuma gurnani na wata murya daban dake fita a ɗakin, jikinsa na rawa kamar ana hankaɗa sa ya nufi cikin room ɗin. innalillahi wa’inna ilaihir raji’un shine abinda bakinsa ya samu faɗa sbd mummunan ganin da yay, ya kumayi ladamar dawowarsa 9ja yana shiga ɗakin idanunsa suka sauka akan mahaifinsa wanda ya zare wandon jikinsa bakinsa manne a nippy ɗin Safa….
NIMCYLUV✍🏾