AUREN FANSA CHAPTER 4 BY ✍🏾 NIMCYLUV

AUREN FANSA CHAPTER 4 BY ✍🏾 NIMCYLUV

             Www.bankinhausanovels.com.ng 

DAN ALLAH SUBSCRIBE MY YOUTUBE CHANNEL *Nimcyluv T.V*

https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA

Da sauri Arman yay baya yana dafe kansa idanunsa na zubar da ƙwallar bakin cikin abinda yaga Mahaifin nasa nayi, ace yau yarinyar da yafi so fiye da komai yake fata da muradin samunta ita yau mahaifinsa yake romance da ita? _Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un_ wacce kalar lukutar masifa ce wannan wanne irin bala’i ne wannan, shin da gaske Mahaifin ya Auri Safa ko dai bai aureta bane? Gaba ɗaya kansa ya ɗaure, yana can yana karatu Mumy _(his mother)_ take faɗa masa bai yadda ba amma sbd ya gasgata za can mahaifiyar tasa yabar duk abinda yake yabi jirgi zuwa 9ja, ashe da rabon yazo yaga abinda zai hanasa bacci ya hansa sukuni _Yasubuhanallah!!_ Abban Arman sam baiji alamar mutum ba bare yasan da zuwan ɗan nasa, ƙoƙari kawai yake a yanzu yaji ya samu nutsuwa da Safa koda bai maidata cikakkiyar mace ba ace ya nutsu ta small touch ɗin da yake bata, Safa mai makon taji daɗin abin sai taji wani irin baƙin ciki da kuma ɗaci a ranta, ko littafin SIRRIN MU da _(Sheikh

Imam hamdan Balarabe)_ ya kwanta da matar mahaifinsa ai sun yi enjoy abun amma ita sam ba taji daɗin abinda yake mata sai ma ƙara tsanar da tayi, ko kuma Su Sheikh dan akwai Aljanu a tare dasu shiyasa suka wanzu cikin farin ciki? Gashi har Fannah ta samu ciki babu wanda ya sani, harta matsu Nimcyluv tayi new update, yana ƙoƙarin sanya bakinsa a cikin hole ɗinta ta yunƙura zata tashi ya sanya ƙafarsa ya danneta ta faɗa saman kujerar cikin zafin nama yasa ƙafarsa a saman cikinta ya danneta jikinsa har rawa yake sbd tsabar masifar dake cikin sa Musamman da idanunsa suka hangi wajan tass sai Shinny yake gwanin sha’awa, cikin sauri ya manna bakinsa a wajan ai kam ji kake _Shaaaaaaaa_ ta sakar masa fitsari a cikin baki ya wanke masa  fuska, da sauri yay baya yana sakin Murmushi yace “Wow! Sweetness My Safa, can you imagine yadda na jiki a baki na gsky  yau za’a kawo min matata” ya faɗa yana goge fitsarin da tayi masa a saman fuska yace “Don’t worry Baby lokaci ne ba zaki gane ba”  yana faɗin haka yay waje yana raya abubuwa da yawa cikin ransa, yana fita ta saki kuka tare da faɗin “Allah ya isa mugu azzalumi wlh sai Allah ya saka min” ta ƙare mgar tana curewa waje guda ta fara kiran sunan _Ya Heemu_ Arman jin footsteps yasa ya miƙe tsaye da sauri bai tsaya jiran komai ba ya fara sauka downstairs idanunsa har wani duhu yake gani sbd tsananin tashin hankali ta firgicin da yake ciki, bai bari kowa ya gansa cikin gidan ba yay waje da sauri yana zuwa ya nemi napep tare da faɗa masa inda zai kai sa, Da kuzarinsa yake tafiya harya isa babban Parlo a zaune ya samu  Anut Suwaiba yana ganinta ya saki Murmushi yace “Anut bari na huce” ba tare data kallesa ba tace “A sauka lfy” tsayawa yay yana sosa kansa kafin yace “Nace yaushe za’a kawo motar ɗaukan Amarya ne?” Kallon tsaf Anut Suwaiba tai masa kafin ta miƙe tsaye tace “Yanzu kai Kunyar mu baka ji? Dan Allah dan Annabi wanne buri kake dashi akan Safa da har ka ƙwalfa idanunka a kanta?” Gyara tsaiwa yay yace “Me kuwa nake dashi bayan son da zcyata take mata? Ni kawai ina sonta ne kuma Finally na mallaketa” jinjina kai Anut Suwaiba tayi tace “Lallai Namiji ba kunya a idanunsa, yanzu ka manta matsayinka na Uba a wajan Safa? Ka manta amintar dake tsakanin Yayata da kuma matarka Mannal? Wanne irin son zcy ne kana Matsayin Uba ka Auri ƴar cikinka? Infact ka kusa jika da Safa amma ka murzawa idanunka toka kace wai ita kakeso? Daga ƙarshe kuma babban abin Kunyar ɗan cikinka Arman shike ƙaunar yarinyar shi kuma wacce kalar rashin kirkin zakai masa idan ya tambayeka dalilin Aure masa budurwa da kayi?” Dry yay yace “Matsayin Uban dana taka a gareta yasa na yanke hukuncin mallakatar ta zama tawa har abada, And Arman kuma nina haifesa ni nasan me zan faɗa masa kawai ku shirya zan aiko da mota a ɗaukar min mata” Wani baƙin ciki ne ya kama Anut Suwaiba tace “Amma dai wlh su Balama anyi a sara, matarka da kake mgn kuma kai kace kana so dan haka sai kazo ka ɗauke ta” Ummi ce ta fito cikin wata farar atamfa Holand hannunta sanye da glod tai kyau sosai tace “Suwaiba ya haka? Ba matarsa mace so mene problem ɗin” Anut Suwaiba tace “Haba Yaya Ruma wlh mutumin nan bashi da kunya Gsky ina jin tsoro a haɗa Daughter da wannan tsuhun najadon, bashi da kunya ko kaɗan ban san haka yake ba wlh,yanzu inda yake wannan rawar jikin aka kaita gidansa wama yasan abinda zai mata fisabilillahi?” Zama Ummi tayi tana ɗan sakin murmushin ƙarfin hali tace “Ban san me yasa ba, kullum cikin mafarkai nake na mahaifin su Safa yana son haskan wani abu amma na kasa fahimtar komai, lokaci da yawa sunan Abban Arman yake faɗan,abu na zan iya ganewa ƙilan shima yana farin ciki da auran nasu” girgiza kai Anut Suwaiba tayi tace “Gsky bana jin haka ni Wlh da Baffa zai gane daya rusa wannan auran haba” shiru kawai Ummi tayi kafin tace “Bari Ya Heemu ya dawo shi zai kaita da kansa” Anut Meera ta shigo Parlo’n riƙe da ɗan ta Taufiq tace “Wannan ɗan girman kan ne zai kaita?” Anut Suwaiba tace “ke kam na rasa mene tsakaninki da Ya Heemu?” Kwaɓe fuska Anut Meera tayi tace “Ai laifin ku ne wlh ji har Yaya Ruma Ya Heemu take cewa ba dole ya raina ni ba” Safa sai da taci kuka ta ƙoshi idanunta yay jajir ta fito daga Guest room ɗin kanta a ƙasa suna zaune a Parlo Ummi ta fara ganinta tai saurin miƙewa tare da shigewa part ɗinta dan bata son abinda ta keji yay tsanani a ranta har ta bai yana, Anut Suwaiba tai saurin cewa “Daughter” da sauri Safa ta nufi wajan Anut Suwaiba ta faɗa jikinta tare da rungome ta sosai yana rusa kuka, bayanta Anut Suwaiba ta fara bubbugawa tace “It’s okay! Ya Isa stop cry Baby” baki ta buɗe zata faɗawa Anut Suwaiba abinda Abban Arman yay mata sai tayi shiru a lokacin ta tuna Dukkan abinda ya faru tsakanin Sheikh da Fannah babu wanda suka faɗawa dan haka taja bakinta tai Shiru ta shiga sauke ajjiyar zuciya.

Ya Heemu na durƙoshe gaban Baffa yana sauraran abinda Baffan yake faɗa masa “Ibrahimul Khalel na riga na yanke hukunci idan kana ganin bai maka ba sai kaje ka yanke hukuncin da kake ganin yay maka dai-dai”  miƙewa Ya Heemu yay ba tare da yay mgn ba yace “Ka huta lafiya” Baffa yace “Wlh ka kiyaye basamu dan banza, kai ma na kusa zuwa Barno na ɗauko maka wata yarinyar idan kaƙi nema da kanka” tsayawa Ya Heemu yay tare da juyawa ya kalli Grandfather ɗin nasa yana jan ƙwantaccen gemunsa yace “Da kowa sai dai ka zauna da ita wlh” Sanda Baffa ya ɗauka yana cillowa Ya Heemu cikin zafin nama Ya Heemu ya riƙe sandan yana ɗan sakin lallausan murmushi wanda idan ba Mutum uku ba, Safa Ummi Baffa da wahala yay Murmushi gaban wani, cikin zazzaƙar muryarsa yace “Malam me sanda nida nake da bindiga” ya faɗa yana lumshe fararan idanunsa Manyan idanunsa masu matuƙar ɗan kan ido, Baffa yace “Kana wasa da Tsuhu mai ran ƙarfe, wlh zanje wajan Harɗon rigar Baffade ya ban ƴarsa na baka” da sauri Ya Heemu ya fice daga ɗin kin dan tunda Baffa ya fara mgnar auran nan yasan cewa bazai basshi ya huta ba, wata irin zallar soyayya ce tsakanin Baffa da Ya Heemu kaf cikin Jikoƙin Baffa kusan kuda goma babu wanda Baffa ya keso sama da Ya Heemu wani lokacin har cutar ƙarya yake dan kawai Ya Heemu ya dawo yazo ya gansa, Ya Heemu cikin gidan ya shiga ya samu Matar Baffa Inna tana kallonsa tace “Oyoyo ga mijin ya dawo” zare mata manyan idanunsa yay tare da ɗan ware mata hannayensa, baya taja tace “Kufa a ƙidar turawa ta gama ratsa ku meye kuma runguma da tsakar rana haka?” Fararan idanunsa yaja ya rufe yana taune leɓansa kamar bazai magana ba yace “Ashe dai ba matar gaske bace” Inna tace “I naji ba komai Allah ya nuna mana rai da lfy sai na ɗauki baƙaƙen yaranka,dan inda kake baƙin nan babu macan da zata aureka sai baƙa kamarka” Zama Ya Heemu yay saman lallausan ladduma yana tanƙwashe ƙafafuwansa yace “Kice dai masu kama dake kikeso” ƙwaɗon zogala Inna ta ajjiye masa wanda yaji Tumatir da Albasa, ruwa ta zuba masa ya wanke hannayensa tassa kasancewar baya cin abinci da Spooy Bisimillah yay ya fara cin ƙwaɗon zogalan, Wannan dalilin yasa keson gidan Baffa yana son ƙwaɗon zogalan sosai, yana gamawa ya wanke hannayensa  ya miƙe tsaye yana Shirin fita wasu ƴan mata na shigo yanayin kamaninsu zai sanya kace duk jini ɗaya ne, da sauri suka ja baya suna zare ido da ƙyar Hanna tace “Ya Heemu ina yini” banza yay mata idanunsa akan Moha wacce ta turo baki gaba tace “Ina yini” fiddo da manyan idanunsa waje yay yace “Ke dan Ubanki sa’an ki ne ni? Shegiya da fuska kamar karass” turo baki tayi tace “Ni ai fara ce kuma..” bata ƙarasa ya nufi inda take tsaye da gudu tai cikin gidan tana ihuu “Wayyoooo Inna” jikinta duk rawa yake tasan halin Ibrahimul Khalel sarai yanzu zai ball da ita, waje yay yana fidda siririn tsaki a zcyarsa yana faɗin “Shegiya mai duk ya ɓata fuska” ko yaushe ta shafa man tsabar rashin kirki irin na Ya Heemu kawai farar fata Allah ya bata irinta Safa, da wannan tunanin yay waje Excorts ɗinsa na ganinsa suka sara masa da sauri suka buɗe masa ƙofar motar ya shiga fuskarsa kamar hadari ba alamun fara’a gaba ɗaya motocin suka fara bin layi tare da barin unguwar.

Arman zubewa yay saman Sofa yana sauke wahalallan numfashi he can’t believe abinda idanunsa haka gane masa, abun har gizo yake masa ya kasa gogewa daga cikin idanunsa, ƙarar motar mahaifin nasa yaji da sauri ya miƙe ya nufi part ɗinsa, yana barin Parlon Abban Arman na shigowa ƙamshin turarensa kawai yaji ɗan nasa ya dawo kuma dawowarsa bata rasa na saba da auran da yay, shima bai damu da ganin Arman ɗin ba dan bashi da abinda zai faɗa masa, kai tsaye upstairs ya haura yana sakin Murmushi, yana zuwa ya kwanta saman bed zcyarsa fess har yanzu ɗanɗanon bakin Safa yana nan zaune daram a bakinsa, wayarsa ce ta fara ƙara ganin sunan Mannal yace “zaki gane baki da wayo wallahi sai na rama iskancin da kikai min” yana faɗin haka yana Answering call ɗin, daga can ɓangaren Mannal tana cikin wasu haɗaɗɗun ƙana nan kaya tai fess da ita idan ka ganta baza ka taɓa cewa ita ta haifi Arman ba, tana sanye da 3gauther sai half vest  kyawawan brest ɗinta wanda suke tsaye cirrr babu alamar zubewa a cikin half vest kasancewar bata sanya bra, fuska ta marai-raice tare da turo baki gaba tace “Wai irin baka damu da dawowata gida ba?” Dry mata yace “Why? Meyasa zan damu kuma?? Bayan ina tare da samuwar matata dall a kwali, ai Mannal kinyi kuskuren ko mata biyu nai niyyar aura i can sbd ina da halin yi kin gane” juya idanunta tayi tama rasa abinda za tace Sbd damuwa ga wani zillo da gudan jinin ta ke mata a ciki tace “Abban Arman ni kake gayawa haka? Wane ya faɗa maka baƙin ciki nake da auran Safa da kayi? Hasali ma ban ɗauke ta kishiya ba, kawai nai haka ne sbd kare mutun cin kai na” dry ya ƙarayi yace “Au har wani mutucin gareki? Look! Ina sonki bai taɓa yiwa wata ƴar mace son da nake maki ba amma dole ne na rama abinda kikai min dan haka kije na sakeki saki biyu” ƙirjin ta ne ya buga da ƙarfi tana son mijinta domin shi ne sukai aurane saurayi da budurwa, bakin ta na ɗan rawa idanunta tuni sun cika da hawaye cikin rashin fahimta tace “Me…me kake cewa ne hak?” Hannu ya wara irin ke kika sani ɗin nan kana yace “Ni kada kimin ihu kije sai sanda na nemeki nasan babu wanda zai iya Auranki a haka kin zama cusss, Ni Da kaina yau na tsinke igiyoyin aure na guda biyu a kanki enjoy yourself Mannal Haidar Babagana” ɗiff jinta da kuma ganinta ya ɗauke sakin wayar tayi idanunta a rufe ta fara lalubar hanya harta ƙarasu bakin strains cikin rashin Sa’a ƙafarta ya goce ta fara gangarowa ƙasa, shigowar sa garin kenan yazo duba muhimman aiki a nan Kano, cikin nutsuwa da kamala haɗi da jarumta yake taka ƙafafuwansa jin shiru kuma yay yawa a gidan yasa ya ɗan ƙara turo kansa ciki, tsaki ya saki ya juya zai fita ya fara jiyo ihunta tsayawa yay cak, sai kuma ya juyawa da wani mahaukacin gudu ya nufi wajan strains ɗin tana gaf da faɗuwa yana ƙarasawa ya zube a ƙasa ta sauka a jikinsa, numfashinta na sama idanunta na rufewa ta riƙesa sosai sbd a zabar ciwon da marar ta take mata dubansa yakai zuwa kayan dake jikinta fiddo idanunsa waje yay sbd ganin jinin dake zuba, da ɗan zafin nama ya miƙe da ita gaba ɗaya a jikinsa buɗe ido tayi bakinta na rawa tace _”Ya…Ya Heemu!!”_ sai kuma numfashinta ya cakk.

Sarauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *