AUREN FANSA CHAPTER 6 BY ✍🏾 NIMCYLUV
Www.bankinhausanovels.com.ng
Da sauri Ya Heemu ya zare bakinsa yana lumshe fararan idanunsa wanda kullum suke a lumshe kamar mai cutar bacci, cikin nutsuwa kuma ya buɗe su akan ta yaga ta sanya hannu ta rufe bakinta sai zare kyawawan Idanunta take, tsoro duk ya gama cika zcyar Moha, bawai sanin muhimmancin kiss ɗin tayi ba domin ko a hira basa zama suyi irin wannan zan can, sannan ba waye garesu ba, amma dai ta san wannan abun da Ya Heemu yay mata irin na ƴan iska ne.
Jikinsa ya janye daga nata ya haɗe fuskarsa tamau kamar bai taɓa dry ba, hakan yasa Moha tsorata da lamarin da Ya Heemu, Amma yadda ta kejin magana ɗisun zan ce na ɗibanta abune mai wahala tai Shiru bata tanka sa ba.
Baki ta turo gaba tana kwaɓe fuska da sauri kuma cikin siririyar muryarta tace.
“Ya Heemu daman kai ɗan Iska ne?” Banza yay mata dan bashi da Lokacin ta, shima ƙaddara tasa yay haka bawai da wata manufa ba, gaba ɗaya Mohan nawa take har da zaiji wani abu a gareta ƙazama irin ta, zama yay saman Tattausan Laddumar da Baffa ya tashi tare da lanƙwasa ƙafafuwansa cikin nagarta da kamewa ya ɗauki ludayin kunun ya ɗiba yakai bakinsa, zaƙin sugern da yaji yasa bisa dole yaja idanunsa ya rufe ba tare da yay niyya ba.
Sosai Ya Heemu keson komai na Grandfa ɗin nasa, kusan a Grandchildrens ɗin Baffa babu wanda Baffa yafi ji dasu sama da Ya Heemu Sai Moha da Safa, sai kuma Sunaina, da Areef wanda aka kusa bikinsa da ɗaya jikar tasa mai suna Amatulrahim ana ce mata Amatu. ganin yana ƙoƙarin shanye kunun yasa Moha ta turo baki tana qunquni sarai yasan ita ake ragewa amma yake sha dan dai kawai neman mgn, lumshe idanunsa yana fesar da iska daga cikin bakinsa kafin a hankali yay pouting lips ɗinsa cikin gajiyawa da mitar ta yasa ya ɗan ware jajayen laɓɓansa bayan ya ajjiye ludayin a taya Ya Heemu yace “Zo nan” zare ido tayi just like he did kafin ta ƙarasa ta tsaya a kansa, wani siririn tsaki yaja yana mmkin yarinyar gaba ɗaya bata gane dai-dai da abinda yake ba dai-dai ba, kamar bazai mgn ba sai kuma yace “Wlh kika sake na miƙe Uhm” ganin yadda fuskar Ya Heemu ta sauya gaba ɗaya kamar bashi ba sbd tsabar tsoron da taji sai taga fuskar har wani maiƙo take tsabar baƙin fatarsa ba, zama tayi dab dashi kanta a ƙasa sbd tsoransa daya shige ta, idanunsa a rufe yana ɗan jan sajen fuskarsa yace “Drink” cikin ƙasa da Murya tace “To ni bakin ka zan sha ne? Ka sha da ludayin yanzu fa?” Fiddo ido waje yay wanda bai niyya ba kallo guda yay mata ba tare da yace komai ba yaci gaba da sha cikin shauƙi domin sosai kunun yake masa daɗi, ganin zai shanye yasa tai saurin riƙe hannunsa tace “Zaka shanye fa” gajiyayyun idanunsa ya sauke a kanta Jinjina kyanta kawai yake kamar aljana, taɓe baki yay yace “Meye naka Ibrahimul Khalel?” A fili kuma yaja dugun numfashi yace “kika ƙara taɓa ni zaki raina kanki,hannu duk kanta ƙaza ma” duk duniya abinda Moha ta tsana kenan kanta ta shiga kallo tare da duba hannunta wanda yake fari tass ga wani laushi da taushi haɗi da santsi, kamar zata kurma Ihu tace “To kai ma baka samin bakinka ba” Miƙewa yay tsaye yana gyara tsaiwarsa Sosai ba tare da ya kalleta ba yace “Kayan warin?? Banda wari bakin me yake? Ga tsatsa yann yann, Haba shiyasa Shatuu ke birgeni iya wanka ba’a mgn” wani yawo ta haɗiye mai ɗaci tace “Naji ɗin amma kowa yasan nafi Hanna kyau da iya gayo?” Taɓe baki yay yana duba agogon hannunsa yaga dare yayi dan haka bai ƙara cewa komai ba yaci gaba da tsaiwa.
Baffa na fita yaga ba kowa a wajan Murmushin manya yay wato Ya Heemu shi ya kura sbd zai ci zalin yarinyar mutane, gida ya dawo yana zuwa ya samu Hanna a soro tana rera kuka, Kallonta Baffa yay yace “A’a! Matar ke dawa haka a wannan daran?” Wajan Baffa taje ta faɗa jikinsa tana ƙara sakin kuka tare da riƙesa sosai, shafa kanta yay ba tare da yace mata komai ba domin yana gane komai na jikokin nasa, ko kallo sukai da idanu yana fahimta bare kuma ace kuka, hannunta ya kama zuwa cikin gidan suna shiga suka samu Inna da Shoona zau ne suna Shira, dake Shoona ta ɗan fisu hankali, Inna tace “Kishiyar ina kikai ne ƴar Ummanta” Baffa yace “Ibrahimul Khalel bai fito bane Kamila?” Inna tace “Daman yana ciki ne?” Shoona tace “tare muke ai ƴar tsuhuwa, ƙilan yana cikin tare da Moha” ta faɗa tana kallon Hanna wacce take kallon ƙofar ɗakin, Baffa zai mgn Ya Heemu ya fito cikin nutsuwa ba tare da yace komai ba yaja ya tsaya, Moha tazu wajan Baffa tana jan dugun gemunsa tare da riƙe sandan hannunsa tace “Baffa kayi min tsaka ni da wannan baƙin mutumin” Baffa yace “Me kuma ya faru Shelelen Baffa? Me yayan naki yay mki?” “Moha tana shigewa jikin Baffa ta saki kuka tana faɗin “Baffa wai ni ƙazama ce, wai Hanna ta fini kyau da iya wanka shiyasa zai aureta ta zama matarsa?” Da sauri Ya Heemu daya rufe idanunsa yana mutsa bakinsa shi kaɗai yasan me yake cewa ya kalli Moha, suna haɗa ido tayi masa gwalo tare da kashe masa ido ɗaya, Hanna kuma saurin kallon Ya Heemu tayi shi kuma babu wanda ya kalla cikinsu Shoona kam tsaf ta san sharrin Moha ne domin tasan har abada Ya Heemu bazai taɓa wannan zan can da ita ba, kaf family babu wanda zai zauna yay mgn dashi mai tsayi sai mutane uku Ummi, Baffa, Safa, sai kuma Areef idan yasu, Anut Meera daman ƴar tsama suke sbd tsun girmanta shi kuma yaƙi bata, kamar yadda basa jituwa da ƴarta Moha, Inna tace “To Shi Ibrahimul Khalel ɗin ne yace zai auri Hanna?” Da sauri Moha tace “Eh Inna da bakinsa ya faɗa wai ta fini hankali, kuma wlh ba gsky ya faɗa ba to ni ina ruwa na mana?” Sai a lokacin Ya Heemu ya saci kallon Hanna yaga kallonsa take, kana ya kalli Moha yana jifanta da harara dan Yarinyar ta fara fita ransa a kasalance yace _”Eh I’ll marry her the you have any problem with that?”_ kafin tai magana Baffa yace “A’a nifa Barno zani na nemu maka wata” Ya Heemu yace “To i love Hanna sai ka janye” ya faɗa yana riƙe hannun Hanna ya jata zuwa waje, kuka Moha tasa tare da zubewa a wajan ta hau yin birgima “Yau naga abinda yafi zare tsayi meye haka kuma fisabilillahi? Mene naki tunda daman tafiyar kike so yayi” Moha tana birgima da kuka tace “Baffa ni zan bisa a gidan Ummina zan kwana” miƙar da ita Baffa yay yace “To Uwar kirki kuma matar daina kuka bari nai masa mgn” Moha ta riƙe Baffa sosai tace “Baffa wlh na tsani Ya Heemu kamar yadda bai sona nima bana son sa, he’s so selfish kansa ya sani i don’t like him anymore” Shoona ta Miƙe tsaye tare da cewa “Baffa ka gaya mata idan za’ai ƙi ayi shi saffa², idan kuma za’ai so ai saffa²” tana faɗin haka tai waje tana faɗin “Inna nima zan kwana gidan Ummi sai gobe” Inna tace “To ƴar albarka ki gaida Ruma sosai” Shoona tace “In sha Allah Mai ran ƙarfe sai da safe” Baffa yace “To Aishatu”.
Ya Heemu na fita ya saki hannun Hanna ba tare daya ƙara kallon inda take ba ya nufi wajansa na cikin motar ya zauna, tare da jingina da jikin kujerar ya rufe idanunsa yana tunanin ƴar ƙanwar sa Safa, da kuma halin kewa da take ciki, tsaki yaja kaɗan yana jin haushin Abban Arman na ƙara kama sa.
Baffa yana tafe yana faɗin “To Indo Aisha me kikeso ayi? Ibrahimul Khalel dai yayan ki ne, kuma ya isa dake kinga ina sonki to ki rabu da dashi yaje can da halinsa kuma yaci kansa na kusa maganinsa aure zan masa, shima Umaru Aure zan sama bari ya dawo daga bautar ƙasar” Washe baki Moha tayi tace “Baffa Ya Omer zai dawo? Kai amma Am very happy wlh i missed him a lot wlh matar Ya Omer taji daɗi sosai” Baffa yace “Eh! Indo Aisha a satin nan zai dawo” dake gaba ɗaya sunan su Aisha daga Moha Shoona Hanna shiyasa aka sauya masu suna ta hanyar basu nickname, Suna tafe suna Shira cike da so da ƙauna sai ja masa gemu take har suka ƙarasu bakin motar daman tuni Shoona da Hanna sun shiga baya, Moha tai kissing Baffa tace “Ina sonka Kakana” ta faɗi hakan ta shirin shiga baya Baffa yace “A’a Matar shiga gaba kinji ko, Ya Omer na zuwa zaki samu abokin hira” Moha tace “Baffa nifa bacci zanyi” tsaki Ya Heemu yaja kana yaywa motar key yana shirin fara tafiya tai saurin buɗe ƙofa ta shiga gaba tana rarraba idanunta” Baffa ya kalli Ya Heemu yace “To Aboki Allah yay maku albarka ya tsare min ku” Ɗauke kai Ya Heemu a ransa yana amsa Addu’ar Baffa a fili kuma yace “Matsa tun ban ciki da kai ba” yana faɗin hakan ya motar da gudu suka bar layin.
Basu daɗe suna tafiya ba bacci ya ɗauke Moha daman saurin bacci gareta ta gefen ido ya kalleta yaga inda kan yake layi zata kifa wani wawan birki yaja tai saurin buɗe ido tana shirin kurma Ihu yay sauri jawota jikinsa ya danneta da hannun sa yaci gaba da driving a haka baccin ya ƙara ɗauke ta tana manne a jikinta.
Tun daga bakin ƙofa ya fara danna horn gate keeper ya buɗe tangamemen gate ɗin Ya Heemu ya shiga da gudu yana gaba parking Shoona ta fita tana jiran Hanna ta fito ganin bata da niyya yasa tace “Sis get down bacci na keji” fitowa Hanna tayi ta kalli Ya Heemu kana ta kalli Moha dake jikinsa duk ta tura fuskarta ƙirjinsa ta cukukuye shi, ɗauke kai tayi tace “Gud night Ya Heemu” ko Kallonta Ya Heemu bai ba Shoona ma tace “Night Ya Heemu” babu wacce ya amsa sai ma ƙara jingina da yay da jikin kujerar dake zaune yay, suna barin wajan ya sauke numfashi kana buɗe gajiyayyun idanunsa tare da sauke su a kanta, sosai yay mmkin baccinta ga yawon baccin data shafa masa a jikinsa, zareta yay daga jikinsa ya ɗura hancinsa a cikin bakinsa wanda ɗazo yace yana wari, wani ƙamshi ya daki hancinsa da sauri ya cire hancinsa yana taɓe bakinsa kana ya fito tare da ita a jikinsa ya rufe motar. Suna shiga suka samu Ummi da Anut Suwaiba zau ne suna kallon Film ɗin _Mara & Clara_ Ummi tace “Daughters ina Little?” Kafin suyi mgn zazzaƙar muryarsa ta fito yana faɗin “Assalamu alaikum” daga haka bai ƙara cewa komai ya nufi part ɗin Safa yana zuwa daga tsaye ya saki Moha ta faɗa saman bed kanta ya bugu ihu tasa tana dafe kai tana faɗin “Wayyoooo Baffa Inna Ummi” sai kuma luuu idanunta ya rufe ta koma bacci. Ya Heemu bai tsaya jiran komai ba yay part ɗinsa.
A can Abuja Mannal na kwance bayan tasa Dr yay mata ɗin ki, tace hankalinta sai yafi kwanciya idan akai mata, yanzu ma sai ajjiyar zcy take saukewa yana son mijinta tana ƙaunarsa domin a kansa ta fara soyayya kuma bayan shi babu wani ɗai Namijin data taɓa so, hakan yasa taji gaba ɗaya Duniyar tayi mata zafi, rashin Abban Arman a rayuwarta ba ƙaramin giɓi ne ba, Amma mene dalilin yi mata wannan wulaƙanci ya saketa akan ƴar cikinta? Ƴar mana tunda Safa matsayin ƴar take gareta, Anut Lubna tace “Haba Mannal mene yasa kike abu kamar ƙaramar yarinya? Idan ƴar cikin ki haka ya sameta ashe baza ki iya tsayawa ki rarrashe ta ki bata baki ba? Ki gane da baya da kuma yanzu akwai bambanci idan nace bambanci ina nufin ta zara mai yawa, Allah ya rubuta kuma ya ƙaddarar rabuwar auran ki da Mijinki, sai ki ɗauki ƙaddara kiyi addu’a idan da rabo sai kiga komai yay dai-dai” Fuska Mannal ta kwaɓe tare da sakin wani kuka idan ka karanta sai ka ɗauka da gaske yarinyar ce sbd yadda take abu a shagwaɓe, gaba ɗaya tai cakacaka da hawaye a fuskarta tace “Anut wlh maza basu da kirki, basu da tausayi basa duba girma da karamcin da Allah yaywa mace basu da burin daya huce su wulaƙanta mace, yanzu da girma mana da komai ace wai namiji ya sakeni sbd yay Aure? Haba Anut ni yay zanyi wlh na daina auran ba wanda zan sake Aure” da sauri Anut Lubna ta rufe mata baki tace “Kull na ƙara ji, zakiyi saɓo, Aure ai ibada ce duk wacce ta riƙe aure da muhimmanci tasan darajar sa Ubangiji bazai taɓa bari ta wulaƙanta ba, rashin kirkin maza kuma kusan abu ne da za’a iya cewa ruwan dare ko kuma abunda ya zame masu ɗabi’a, dan wani ba halinsa bane sharrin abokai ma zai sanya ya sauya daga yadda yake” shiru Mannal tayi sbd wani ƙunci da baƙin cikin daya tukare mata ƙahon zcy, buɗe ƙofar room ɗin akai, wani ƙyakƙyawan Dattijo ya bayyana fuskarsa cike da nutsuwa da kamala, Mannal na ganin Dad ɗin ta ta mike da sauri tana cije baki tana zuwa ta faɗa jikinsa yana sakin kuka tare da riƙe sa, Murmushi yay yace “Lallai ran Mamana ya ɓaci tunda naga zubar hawaye akan fuskar jarumar mace” ya faɗa yana rungome ta da bubbuga bayanta, yana sani ya faɗi hakan sbd Mannal kullum faɗin ita storage woman ce zata iya handle komai nata ba tare da damuwa ba, sai gashi kuma tun ba’ai nisa ba Namiji ya fara ɗan ɗana mata kalar tasu zumar a hannu, riƙeta yay yaja ta kusa dashi yana bubbuga bayanta a hankali yace “Mamana kefa babbace kina kallon jikana ya kusa kamani a girma amma you’re acting like a child haba Mamana akan Namiji?” Fuska ta marai-raice tace “But Dad am still loving him, i love my husband” Murmushinsa na manya yay mata yace “Uhm me kikeso ayi akai?” Tace “Dad i don’t know what should I do, Abban Arman ya cuceni ya rage min martaba da kimar aure ta hanyar datse min igiyar aureta daga cikin guda ukun da Ubangiji ya ɗura a kai na” Dad yace “To ki nutsu kiyi tunani, nidai babu wanda ya isa ya wulakanta min Mamana ina raye ko waye, amma tunda kina son Mijinki kije kiyi tunani kinji ko amma bai yiyuwa ai masa mgnar auran ki dashi” Mannal tana shassheƙar kuka tace “Wanne tunani zanyi Dad?” Yace “Kuturo da kuɗin sa alkaki sai na ƙasan kwano, kuma ruwan daya dake ai shi ne ruwa, amma Hauswa suna cewa idan baƙin maciji ya sareka kaga baƙar leda saika ƙarawa ƙafar ka gudu, kece da kanki ba wani ba Mamana so U have to think kinji ko Then kiyi addu’a itace first” rungomesa tayi tace “Much luv Dad” Washe gari sbd kukan da Mannal ta kwana ta nayi yasa Dad kiran Abban Arman amma mgnar farko yace “Ta daɗe bata daina kuka ba, harshi zata wulaƙanta, saki ne ya saka idan tana buƙatar wani sai ya ƙara akan nada dan haka kada wanda ya sake kiransa akan wata Mannal idan tasu ma ta mutu tabar Duniyar ruwanta ne” cike da baƙin ciki Dad ya kashe wayar yana mai ladamar sanin Abban Arman a matsayin siriki Mannal ɗan ƙaramin hauka tayi and tace ko zata mutu akan sonsa ta hqr dashi.
Tunda Ya Heemu yabar Safa ta murzawa ƙofar ta key ta kwanta take aikin kuka, tana jin yadda yayta buga ƙofar yana ce mata ga abinci tai masa banza ya dawo yace mata ga kazar ta nan ma ta sharesa, ya gaji dan kansa ya barta, yanzu ma tunda gari ya waye bata fito sai da ta tabbatar baya gidan, kana ta fito sanye da wasu ƙananun kaya domin su ta saba saya gaba ɗaya cinyoyinta a waje, kai tsaye kitchen ta nufa inda taji motsi tunda ya fito Arman ya ganta yay saurin ɗauke kansa zcyarsa na bugawa da ƙarfi ajjiye mug ɗin hannunsa yay yana rasa mene zai yi, sam bata kula dashi ba, Ladi dake aikin haɗa luch ta kalli Safa tace “Sannu da fitowa” Murmushin dole Safa tayi tace “Ina kwana Baba Ladi?” Baba Ladi ta amsa tana haɗa mata breakfast tace tea kawai zata sha, tana amsa ta juya ta fita waje tana fita ta tsaya sbd idanu huɗu da tayi da Arman wanda ya faɗa sai idanu yay kamar bashi ba, cup ɗin ta saka tai wajansa da sauri wani so da ƙaunar sa ya dawo mata sabo yana ganin haka yay saurin tashi da ɗan sauri² gudu² yabar Parlon tare dayin waje yabar gidan baki ɗaya, zubewa Safa tayi a wajan tana sakin kuka tare da kiran Sunan Ya Heemu sama taji anyi da ita ta kurma Uban ihu Abban Arman yana dry yace “Haba Baby Safa matata, daman ina sane dake ba fita nai nayi ba nasan zaki fito ne” haɗe fuska tayi tace “Malam dalla sauke ni aikin kawai, kai ko kunya baka ji sbd tsabar son Zcyarka” ɗakin sa ya buɗe ya sanyata kana ya rufe tare da direta akan bed ya zare Babbar rigar sa yace “Kada na sake ganinki da Arman ki manta da duk wata alaƙa dake tsakanin ku, nine mijikin a yanzu” tsaki tayi tana miƙewa tsaye tace “Wlh Arman shi nake so kuma shi nake ƙauna kuma in sha Allah sai na kasance ƙarƙashin inuwar sa” wata SHU’UMAR dry yay yace “Au haba? Idan kina raye? Kenan? Bari kiji wannan auran naki auran manufa ne kuma a yanzu zan cika burina” gabanta ne ya faɗi tai baya tace “Me kake nufi? Kashe ni zakai kenan ko?” Girgiza kai yay yace “Ko ɗaya yanzu za kiga abinda zan maki” yana faɗin hakan ya shiga cire kayan jikinsa sai da yay naked jikin Safa ya fara rawa da sauri ta ɗauki wayarta ta kira number Ummi a kashe kana ta shiga kiran Number Ya Heemu cikin Sa’a ta fara ringing, da sauri Abban Arman ya ƙarasu tare da fisge wayar yay cilli da ita, ihu ta kurma ta shiga kirane sunan Ya Heemu Ummi Papa domin har ubanta dake ƙasa sai data kirasa, bai tsaya jiran komai ba ya cilla ta gado duk yadda Safa taso kwatar kanta kasawa tayi, lokacin da Abban Arman ya fara ƙoƙarin shiga jikinta ya kasa kawai sai ya sanya farcen hannunsa ya farka fatar wajan, wata gigitacciyyar ƙara Safa tasa tana kiran sunan Arman wanda tuni yabar gidan, nan take kuma numfashi ta ya tsaya, wata sabuwar a zabar ta farkar da ita, tun 11 na safe sai wajan 1:30 Abban Arman ya bar Safa yana zare jikinsa wani jini yay tsartuwa ta ƙasanta cikin rashin Sa’a wani jini ya fara ambaliyya a jikinta, idanunta ya ƙaƙƙafe ta shiga fisge² ganin haka yasa Arman ya ruɗe domin baiyi tunanin abin haka ba harga Allah so da ƙaunar yaja yay mata haka, gumi ya shiga sharcewa, da sauri ya fita ya kira Baba Ladi yace ta sawa Safa kaya zasu asibiti, tana shiga ɗakin ta fito da sauri tana faɗin “Allah yay mata rasuwa…
Comment and share fisabilillahi😍🌚 kuyi ko famshi kanku, wannan short story ne mai ɗan banzan daɗi da ma’ana.
SARAUTA 👑