Author: Admin

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 15 BY RABI’ATU ADAM SHITU

Wadannan kalamai sun saka yasamu sukuni to amma mene ne matsalar? Lallai babban abu ne wadda yakeda girman gaske, to. mene ne. Ya mike ya…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 13 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

fassara mani so har sai da ya tabbatar wa kansa bana iya son kowa in ba shi ba. To me zai sa ya yi mani…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 8 BY JAMILA UMAR TANKO

Anty Zainab ta ce,”Dinah! kin sami ladan Kawarki da kika fito da ita daga daki, tun • da la’asar ta rufe kanta taqi ta fito…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 35 BY KHALISAT HAIDAR

Abuturrab bai ce komai ba ya ci gaba da shan pepper soup din hannunsa, Jiddah ta sunkuyar da kanta jin bai amsa ba, Umma tace…

Posted in Hausa novels

BAKAR DAULAH BY FAREEDA ADAM

[11/25, 7:00 AM] Ameera Adam🌚: *BAƘAR DAULA* ©AMEERA ADAM FIRST CLASS WRITER’S ASSO… Tsokaci: Ƙirƙirarran labari ne bai faru a gaske ba, ban rubuta don…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 29 BY HUGUMA

Yau babu tantama abinda ke mata kaikawo a zuciya ya tabbata,mukhtar ya daina sonta ya daina mararin ganinta,wannan wacce iriyar rayuwa ce?,haka mata keji duk…

Posted in Audio novels

NOOR CHAPTER 9 BY MRS A.M

LABARIN SOYAYYAH MAI DAN KAREN DADI LISTEN BELOW ⬇️  

Posted in MISBAH BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

MISBAH BOOK 4 CHAPTER 2 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE

da rabon mahaifinsa zai ga auran, shekara daya da auran Allah ya karbi ran mahaifinsa. Don haka komai ya dawo kansa dukkan kula da harkokin…

Posted in BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE

BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 12

Kwanci tashi asarar mai rai tafiya na tafiya shekaru suna ja. Yanzu haka ummul takai shekaru goma a duniya sadiya tara kausar takwas ihsan mai…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 7 BY JAMILA UMAR TANKO

zuciyarta, arma de ta tuna babbar sa’ar data ci ta samu ma ya amsa wayar yau, sai ta godewa Allah. *Mu je zuwa• wai mahaukaci…

Posted in BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE

BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 11

Koda wannan tsohuwar ta gaishe da hadiza se hadiza tai kicin kicin da fuska lokacin tana zaune tana bada wake da shinkafa. Tabe baki tsohuwar…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 28 BY HUGUMA

Tana bayansa har suka qarasa inda yaya yahanasu taje zaune tana kallon ikon Allah,a mutunce sumayyan tace “Yaya ina kwana?” “Lafiya” ta amsa babu yabo…