Author: Admin
BAƘAR AYAH CHAPTER 6 BY SADI-SAKHNA
Saki kuma ummah?”“Eh saki haka nace,ko baka jiba kurmane kai nasake maimaita maka,ka rubuta sakinta ka bata tabar gidannan,bana sonta a cikin gidannan”Yawu ya haɗiya…
WAYE ANGON CHAPTER 33 BY MARYAM JAFAR KADUNA
da taimakon Madam ko?” Ya yi dariya kawai. Ya sake cewa “Lallai ta kyauta.” An ba su sallama a ranar zuwan Rafi’atu kenan, ta tarar…
Ayshat Ɗansabo lemu ✍NAILAH CHAPTER 3 BY
Ƙarfe 8:30pm suke haɗuwa a dining domin cin abincin dare kafatanin iyalan gidan,wannan sabon sune tun fil azal sai dai wanda keda uzuri ya tafi…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 25 BY KHALISAT HAIDAR
Har karfe daya da wani abu na dare Jiddah bata yi bacci ba, abu bai ta6a tsaya mata rai irin abubuwan da Abuturrab ya gaya…
Ayshat Ɗansabo lemuTAIMIYYAH CHAPTER 5 BY
Lokacin da ya isa gidan Hajiyan bayan ya gama yin parking a wajen da aka tanaza don adana motoci,sai ya dakata bai fito ba yana…
MEERAL CHAPTER 4 BY AMEENATUH
Sorry Karba ruwa… Cewan Farouk, ruwan takarba cos she need it saida ta kusan shanye rabi sanan ta aje..Is something wrong cewan Farouk.. Dont you…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 6 BY HUGUMA
Sallamar fadima ce ta ratsa dodon kunnenta,tana daga kitchen din ta amsa mata,kai tsaye ta nufo kitchen din ta leqo,murmushi sumayya tayi qoqarin sannan tace“Au…
DANGIN JUNA BOOK 1 CHAPTER 8 BY SA,ADATU WAZIRI GOMBE
soma rawa, gumi ko ya yanko mai tako wane bangare na jikinsa. Shi dai bai san ya aka yi ba, sai ya tsinci kansa da…
MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 6 BY RABI’ATU ADAM SHITU
Ya yi shiru domin ya rissina ta gama gano shi don haka ta daure fuska “Wai Abas wata irin gaba,ce kake so ta shiga tsakanin…
MISBAH BOOK 3 CHAPTER 35 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE
Jin haka da dama jama’ar wurin jikin su yayi sane ba jimawa sai gashi ya dawo tare da yan aiken nan suka hada ido da…
ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 4 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA
Mun isa Malumfashi gab da magariba, bayan mun gaisa da Inna ba abin da na fara tambayarta sai ya ya Hadiza fa? Ta shaida mani…
Tsintacciya Complete hausa novel document
Safiyar garin Lahadin yau ta kasance safiya mai ɗumbin tarihi ga dukkan jama’ar da suke yankin Kano kuma a sassa daban daban, Dalilin Kwantaccen baƙin…