BANANA ISLAND CHAPTER 3 BY OUM APHNAN


A daddafe Ifty ta shigo Hostel ,still Lili tana gaban laptop ɗin ta tana typing project dinta ,a gajiye ta cire Abayan jikinta ta sauya zuwa bom short🩳 da er T_shirt taje ta dauki pure water leda ɗaya ta kwankwaɗe . Duk halin da take ciki Lili na kallonta ta wutsiyar ido . Har saida ta dawo gefenta ta zauna yaraf tana jan numfashi

“Lili na gaji” 

Dakatawa da typing din da takeyi tayi ,ta ɗan tsaida Idanuwarta akanta cikin kulawa tana tambayarta

 “Ayyah sannu ,hope kin samu ganinsa? Ina nan ina jiran kira daga police station” 

Dariya ifty ta fashe dashi “Sai kace wata ɓarauniya …Na sameshi” sai kuma tayi shiru

“Ehen ya kukayi ya Yike?”

Caɓe baki ifty tayi “He’s fine” ta bata amsa a daƙile

“He is fine??? Just fine?” ta tambaya cikin neman ƙarin haske

“To mutumin yina da basira ,smart …kuma …kuma he was clean…amm handsome ”

Cikin mamaki Lili ta katseta “Ifty kinsan kuwa me kike cewa? Clean fa kikace ? Ki bani labarin hiranku da muka ɓata darare muna hada tambayoyi ba kyawunsa ko gayunsa ba”

Washe baki tayi cikin dariyar yaƙe ita kanta batasan me ya sauyata ba “Eh ina nufin mutum is smart”

“Ahnnnn🤨”

Tsarguwa Ifty tayi don haka tayi saurin tambayarta “Meye kike mun irin wannan kallon?”

Caɓe baki tayi “uhm uhm babu komai ko kin tsargune?”

“ko daya bari in Baki komai in detail ” ta miƙe taje ta ɗauko wayarta ta kunna mata hiransu dashi .

Lili dariya ta dingayi “Multi billionier for that matter ,ta Yaya bazai kasheki da tambaya ba? ”

Itadai komawa tayi ta kwanta tana tunano gigantic body ɗin sa ,wani abu na fizgar ranta .

“Hajiya mr dauda ya aiko har Hostel yana neman ki ,anya baki samu matsala da result ɗinki ba?”

Zumbur ta miƙe zaune ,wani natsuwa ya shige ta

“bana tunanin samun matsala da jarabawa ta saidai in har kudin jarabawa da nayi maneouver ban biya ba ne aka gano Ni,kinsan kuwa sai na biya da penalty gashi ban dashi”

“kar dai kiyi saurin yanke hukunci ki fara zuwa kiji da wanne yazo don kinsan dai mutumin nan bayi da Alkhairi”

“Ni zan faɗa maki hakanan don yau kna ganinsa da ƙungiyar algunguman Hostel ɗinmu”

Ɗan haɗe gira tayi cikin rashin fahimta “Su wane kenan?”

“Su waye masu kai gulman ɗalibai wajen malamai ? Wainda in ana fada zasuzo su kwantar da kai sai sunji mafarin labarin sannan suna tashi ki jishi a bakin management”?

“Auu wai su fari’at?”

“su fa”

“Ba abunda zasu iya karma kiji kin damu yanzu dai ki tashi ki sauya kaya ki tafi.


Mr Dauda’s office

Sha’awanatu ɗalibace ƴar 100lvl jikinta har kyarma yakeyi ,shikuwa ya kwantar da murya gabaɗaya kamar na Allah

“Sha’awanatu mai sunan larabawa ,daga jin sunanki har naji sha’awana ta motsa …sha..sha..sha’awanahhtuuu”

Hawaye ne ya wanke mata fuska “ Malam don Allah kayi mun haƙuri wallahi Ni ba ƴar iska bace ba”

“Sha’awa, kiyi hakuri nima ba ɗan iskan bane kawai kinmun ne kuma wlh sha’awa nayi Alƙawarin bazan Maki da zafi ba ,Ni in ma kina tsoron yi a office ɗina ne ,sai ki faɗi duk hotel ɗin da yayi Maki a garin nan muje in kama maki,nidai nasan wannan kwankwason dole ya tara ruuwa”

Noƙe kafada tayi “Uhm uhm Ni dai kawai kayi hakuri” ɗaure fuska yayi kamar ba shine mai dariya ɗin nan ba “To bari in Baki wani labari,anyi wata ɗaliba mai suna farida,yarinyar nan ga kyau iya kyau jajirrrr da ita maka malam kamar tumatur,nonuwan nan sutun sutun kamar buredi ,ɗuwaiwuka ko ba’a magana kamar wani beredi waishi kujeran Hajiya.
Wato yarinyar nan ta tsole ma malamai da yawa daga cikin mu ido ,wato in muna ajinsu gabaɗaya a burkece muke In bakayi wasa ba kafin ka fita lekca sai ka cika wando da abin al’amari….naga fa bazan iya ba gashi kowa ya kasa tinkarar ta tunda ƴar ajin farko ne irin ku. Shikenan na kira yarinyarka da labarin harka amma ta murje ƙasa kamar yanda kike son yi taƙi,ban mata dole ba na barta ta tafi………kinsan me ya biyo baya?

Saida aka manna jarabawa taga an manna mata W/D a ƙarshen sunanta
Abunka da JJC batasan menene w/d ba ,tabi tana tambayar dalibai ƴan uwanta meye WD ,kowa ya kasa gaya mata daidai nazo wucewa sai gata nace ya result dinku tace Alhamdulillah an samun wd amma Ni bansan menene shiba ,malam menene shi ,ban korar baki ba wajen sanar dashi maanarsa an koreta nan ta daura hannu aka zata fashe mun da ihu na yi maza na kwaɓeta ,sannan na tuno mata wulakancin da tayi mana,na daura da faɗa mata wannan dalilin ne yasa muka haɗa kai da sauran malamai ƴan uwana muka manna mata rututun carry over Wanda yawansu yaja makaranta ta koreta .

Yarinya fa ta rushe da kuka tana roƙona inda taimakon da zan mata In mata ,saida na maida farida kamar Matana kullum tana tunanin za’a gyara mata matsalar ta ,Amma inaaa! Ƙarshe haka ta kwashe kayanta ta koma garinsu ba boko…!”

Wannan labari na malam Dauda ya tayar ma Shaawanatu da hankali don tasan wannan kamar jurwaye mai kamar wanka yayi mata ,itama wato in taki yarda dashi haka zai faru da ita.

Saurin goge hawayen fuskarta tayi “Malam Ni dama ba virgin bace ba, Accidentally na rasa budurcina a wani operation da ƴan fashi suka kawo gidanmu so amma ba taɓa zina ba,wallahi malam zan yarda da abinda kake so matsawar bazan samu matsala da karatuna ba”

Tafa hannu malam Dauda yayi

“Ahaaa ƴar gari ,in kinso daga yau karki sake bude littafi nayi maki Alƙawarin Upper credit ,ke kizo ma da ƙawayenki duk akwai malaman da zasu taya” 

Ifty dake bakin ƙofa ji tayi kamar ta fasa ihu saboda takaici batasan sanda ta bankada labule ta shiga office ɗinba.

“ke lafiya kika shigo mun office babu sallama?”

“Sir ance kana nemana”

“Fita sai na nemeki”

“Ok sir ina jiran ka a bakin ƙofa ku gama da ita”

“Ki koma Hostel,zan aiko a kiraki ko zo ki sakamun numberki a nan ” cabe baki tayi “Ai banda waya”

“Ke banson rainin hankali Ni saurayinki ne ko ance maki ina sonki ne da zaki ja mun aji ,jibeki baƙa mummuna!”

Wani abu mai kamar lomar tuwo ta haɗiye da kyar wanda ya kafe mata a maƙoshi

“Sir I’m sorry wayar lalacewa tayi not mean something bad”

“shikenan jeki zan aiko a kiraki”

“Thank You sir ” ta juya ta fita har tasha kwana amma ta kasa tafiya tana tuno hadisin Annabi (s.aw) ‘Man ra’ah minkum munkaran fal yugayyiruhu bi aidi hi waillah bi lisanihi…’ har zuwa karshe ma’ana wanda yaga abun ƙi a cikinku yayi ƙoƙarin kawarwa da hannunsa ,in bazai yuwu ba da Halshensa in bazai yuwu ba ya ƙyamaci abun a zuciyarsa amma wannan shine mafi raunin imani’.

Juyawa tayi tana kaiwa nan a tunaninta ta bankaɗa labulen ta shiga .

Yarinyar mutane ta gani akan cinyarsa ,ya rungume ta bayanta ya haɗe da ƙirjinsa yina latse mata nonuwa kamar zai ciresu .

Sunajin an turo ƙofa ya cikata da gudu ta mike tana gyara zaman siket dinta ,wani kallon banza ifty tayi mata

A fusace malam Dauda yace “Ke uban me kike mun a office ɗina shashasha kawai sakarya”

“Malam ubana kuma?”

“Eh nace ubanki da abinda zaki iyayine shegiya fitsararriya er gidan talaka”

“Gaskiya zan jure komai amma banda zagin iyaye ,wallahi malam in ka sake zagin ubana sai taci kujeran aikinka in kuma kana ganin ƙaryane kace iftihal khairi ubanki,zakasan wanene ubana a Nigeria banza ƙaramun ma’aikaci Almajiri ƙazami”

“Lalala kinsan wanda ke gabanki kuwa”

“Jacan yimun shiru wawiya sakarya ,an maki barazana da carryover Zaki zubar da mutuncin ki har kina faɗa masa ke ɗin ba budurwa bace ba ko ,ƴan fashi sun maki fyaɗe….to ki mun shiru in Gama dashi kafin In dawo kanki…don duk abunda kuka tattauna nayi recording ɗin sa a wayana”